YADDA AKE HADA MAGUNGUNAN ALJANU
MAGUNGUNAN DA KE KONA ALJANI DA KASHE SHI. Daga cibiyar Tarbiyyah Islamiyyah masu yin Rukiyyah da harhada magungunan Musulunci. Lambar waya +2348162600700, +2348134434846. . 1- A samu Kaikayi-koma-kan-mashekiya, tazargade, jema, hiltit da nono. Sai a hada su waje daya a dafa. Idan an dafa sai a raba biyu, rabi a dinga zubawa a nono ana sha, rabin kuma a dinga yin wanka da shi. Yana maganin farfadiya da Jinnul katfa masu make mutane, da ciwon 6arin jiki wanda Aljanu su ka haifar. . 2- Kwankawatsen mahauta, tsamiyar makiyaya, da bakin bunu. Sai a hada su waje daya a dinga hayaki da shi a jiki kullum, don maganin bakaken Aljanu. Yana kuma hana Aljanu shiga gida da ra6ar wajen da aka turara saidai yana karya magunguna marasa karfi da suke kusa da shi. . 3- Ma'ul wardi, ma'ul khal da kuma alkahauli, sai a hada su waje daya, a hada da ruwa kadan a dinga shafe jiki da shi. Yana toshe hanyoyin da Aljanu suke shiga jikin mutane yana kuma fitar da su cikin gaggawa. . 4- Tsa...
Allah ya saka da alkhairi
ReplyDelete