Posts

Showing posts with the label Aljanun gida aljani

AL-JANUN AMANA, MASU KWANA A GIDAJEN MUSULMAI

Image
AL-JANUN AMANA, MASU KWANA A GIDAJEN MUSULMAI ❋・────━【❆】━────・❋ Daga shafin Bashir Halilu.    قَالَ أَبُو بَكْرِ بْنُ عُبَيْدٍ:  حَدَّثَنَا هِشَامُ بْنُ الْقَاسِمِ، حَدَّثَنَا هِشَامُ بْنُ عَمَّارٍ، حَدَّثَنَا عَبْدُ الْعَزِيزِ بْنُ الْوَلِيدِ بْنِ أَبِي السَّائِبِ الْقُرَشِيُّ، عَنْ أَبِيهِ، عَنْ يَزِيدَ بْنِ جَابِرٍ قَالَ:  : مَا مِنْ أَهْلِ بَيْتٍ مِنَ الْمُسْلِمِينَ إِلا وَفِي سَقْفِ بَيْتِهِمْ مِنَ الْجِنِّ مِنَ المسلمين، إذا وضع غذائهم نَزَلُوا فَتَغَدَّوْا مَعَهُمْ، وَإِذَا وَضَعُوا عَشَاءَهُمْ نَزَلُوا فَتَعَشَّوْا مَعَهُمْ، يَدْفَعُ اللَّهُ بِهِمْ عَنْهُمْ.      Ibni Abid dunya ya ruwaito cewa : Abu Bakr bn Ubaid ya ce: Hisham bnil-Qasim ya ba mu labari, ya ce: Hisham bn Ammar ya ba mu labari, ya ce: Abdulaziz bnil-Waleed bn Abi Sa’ibil-Qurashi ya ba mu labari daga mahaifinsa, daga Yazid bn Jabir, ya ce:     “Babu wani gida daga cikin gidajen Musulmai face akwai Aljannu Musulmai a saman rufin gidansu. Idan su ka ajiye abincinsu na ra...