HIRA DA NI A RADIO AKAN AMFANIN DABINO

Yau insha Allahu za a yi hira da ni a gidan Radion Guarantee FM Kano, akan Amfanin Dabino ga mai Azumi. Da misalin ƙarfe 4:00 na yamma. Allah Ya ba da ikon saurara domin amfanuwa.

Comments

Popular Posts