ALJANU MAGINA. Daga shafin Bashir Halilu. Lambar waya 08162600700, 08134434846.
Allah Maɗaukakin Sarki Ya ambaci Shaiɗanu Magina acikin Alqur'ani mai girma, cikin suratu Sad, ayah ta 37.
وَالشَّيَاطِينَ كُلَّ بَنَّاءٍ وَغَوَّاصٍ
Ga link na shafinmu na youtube, wanda za ku samu bidiyoyinmu
https://www.youtube.com/@bashirhalilutv
Comments
Post a Comment