Posts

Showing posts with the label saiwa

AMFANIN BISHIYAR KUKA

AMFANIN GANYEN KUKA ===================== Wato Baobab a Turance . . Daga cibiyar Tarbiyyah Islamiyya, masu yi Ruqiyyah da harhada Magungunan Musulunci. Lambar waya 08162600700. . . Ganyen kuka na dauke da sinadarai da dama wadanda ke inganta lafiyar jiki wadanda suka hada da ‘Vitamin C’, ‘Vitamin A’, ‘Beta Carotene’, ‘Potassium’, ‘Calcium’ da saura da dai sauransu. . . Ya na inganta lafiya ta hanyoyi da dama haka kuma ya na magance matsaloli iri iri da ka iya samun mutum na yau da kullum. Ga kadan daga cikin amfanin da Ganyen kuka ke da shi: 1. Ya na magance tari da taruwar majina a kirji 2. Ya na rage yawan zufa kamar yadda wasu turarukan zamani ke yi. 3. Ya na rage ciwon Asthma da na koda da na madaciya 4. Ya na rage gajiya da kumburi. 5. Ya na rage radadin cizon kwari 6. Ya na magance tsutsar ciki. ★Wata fa'ida ga mata. Mai son ta kara matsewa sosai ki daka kuka ta yi laushi sosai atankade asamu m...