Posts

Showing posts from February, 2019

YADDA AKE YIN MAN KWAKWA

YADDA AKE WARWARE SIHRUL MADFUN ﺍﻟﺴﺤﺮ ﺍﻟﻤﺪﻓﻮﻥ . Wato Sihirin Da Aka Binnewa Mutum . . Daga cibiyar Tarbiyyah Islamiyyah, masu yin Ruq'yah da harhada Magungunan Musulunci. https://m.facebook.com/sunnahmedicinepage/photos/a.1374341292684795/2078291275623123/?type=3&source=48 Lambar waya 08162600700, 08134434846. . . Abinda ake nufi da Sihrul Madfuni shi ne : Nau'in Sihirin da aka hada wasu abubuwan tsafi da bokanci aka je wani waje aka binne don a cutarda wani mutum. . Irin wannan sihiri akan hada da sunan mutum ko wani 6angare na tufafinsa ko qasar sawun kafar mutum ko gashin kansa ko farcensa da dai sauransu; sai a je a binne a inda Aljanu suka bada umarni kamar bola ko masai ko tsohuwar rijiya ko cikin kabari ko gidan tururuwa da dai sauransu. . Irin wannan sihiri yana da matukar hadari da saurin tasiri da kuma tsananin cutar da wanda aka yi wa shi. . Irin wannan Sihiri galibi shi ne mutum zai ta bin hanyoyin karya Asiri kala-kala amma ya ga tamkar ba ya yin komai. Ko kuma yay ta shan magani amma ya ga ba wani canji. . Koda a wajen masu Ruqiyyah da masu magunguna, Sihrul Madfuwni, wato sihrin da aka binne yana da matukar wahalar magani da wuyar gane kansa sama da Sihrul Ma'akuwli ﺳﺤﺮ ﺍﻟﻤﺄﻛﻮﻝ wato Sihrin da aka sakawa mutum a abinci ko Sihril Maqruw'i ﺳﺤﺮ ﺍﻟﻤﻘﺮﺅ ، wato Sihrin da akaywa mutum ta hanyar karanta dalasiman bokanci dadai sauransu. . Dalili shi ne: shi irin wannan Sihirin kamar wani Generator ne ake kunnowa daga wani waje ya dinga baiwa jikinka wuta. To matukar ba a kashe generatorn ba wuta ba zata dena zuwa jikinka ba komai kariyar da zaka baiwa jikin naka. Koda zaka yanke wayarin din to Aljanu zasu sake hada shi. Don haka mafita kawai a kashe wannan generatorn mai bada power. . . Abin misali ne irin yadda akaywa Manzon Allah ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ Sihrul Madfuwni da kuma irin yadda ya cutar da shi. . Wannan kissa sananniya ce kuma mun dade da kawota a wannan shafi na Tarbiyyah Islamiyyah. . Inda wani Bayahude ya samo gashin kan Manzon Allah ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ da matajin kansa, yay masa Sihiri ya binne a cikin tsohuwar rijiya. . To irin wannan Sihiri da ake hadawa da wasu abubuwa na mutum a je a binne a wani waje shi ake kira Sihrul Madfuwni kuma shi ne za muy bayanin yadda ake warware shi insha Allahu. . . Lokacin da akaywa Manzon Allah ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ irin wannan Sihiri sai da Mala'ika Jibrilu ﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺴﻼﻡ ya gaya masa wajen da aka binne sihirin, shi kuma Manzon Allah ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ya tura aka je rijiyar aka haqo masa sihirin ya warware shi da hannunsa sannan ya samu lafiya. . Wannan dalili ne yasa yawancin masu magani suke da akidar cewa indai akaywa mutum Sihrul Madfuni to dole sai an binciko inda sihirin yake an je an haqe sannan mutum zai samu lafiya. . Wannan magana haka take amma tana bukatar nazari. . Za ka iya gane cewa an yi wa mutum sihiri tun daga kallon yanayinsa, sannan zaka iya gane nau'in sihirin da akay masa daga bayanansa amma abu ne mai matukar wahala ka gane cewa a waje kaza, a gari kaza ko a qasa kaza aka binne sihirin balle ka je ka ciro shi. . Sannan wani Sihirin Aljanu ake baiwa su je su binne shi a karkashin teku ko wani waje mai hadari inda Dan-Adam ba zai iya zuwa ba, kai hatta wani Aljanin bai isa ya doshi wajen ba. . Don haka indai aka ce sai an ciro shi sannan mutum zai samu lafiya to gaskiya an dauko babban aiki mara sauqi. . Muna bin hanyoyi guda biyu ne don warware irin wannan sihirin ( mu masu yin Ruqiyyah kuma hada magani. Domin wasu masu Ruqiyyar basa hada magani kuma wasu masu maganin basa yin Ruqiyyah). . Hanya ta farko ita ce: Shi Aljanin da aka hada kai da shi aka yi wa mutumin Sihiri sai mu kamo shi mu tambaye shi a inda Sihirin yake. Idan ya fada sai mu ce ya je ya cire. . Idan kuma Aljanin ba zai iya cirewa ba sai mu ce ya gaya mana wajen mu mu je mu cire. . Idan wajen ya yi mana nisa kamar wata qasa ko wani waje mai wahala kamar qasan teku da dai sauransu, sai mu sa 'yan uwansa su taimaka masa ya cire, bisa sharadin in bai cire ba za mu kashe shi. . Hanya ta biyu ita ce : wani lokacin shi kansa Aljanin da aka hada Sihrin da shi bai san inda bokan ya binne ba. Ko kuma ya kasance Aljanin ya qi kamuwa kwata-kwata ko kuma ya zamto sihiri ne zalla babu Aljanu a ciki. . Idan irin wannan ta faru ga hanyoyin da muke 6ullowa sihiri kuma a samu lafiya da yaddar Allah. . ★ A samu Jan kajiji gwangwani daya, Bakin Kajiji gwangwani daya, Farar wuta cokali daya, Tazargade cokali uku, Baqin Hayaqi gwangwani daya, Garin Habbatur Rashad cokali biyu sai Garin Habbatussauda shi ma cokali biyu. . Sai a hada su waje daya a dinga yin hayaki da su kullum sau biyu. . ★ Sannan a hada Ma'ul khal cokali daya, Hiltiti dan Kadan, Ma'ul Wardi babban cokali biyu, sai a zuba zuma cokali uku, a hada a cikin ruwa kofi daya. Sai mutum ya shanye. A dinga hadawa duk bayan kwana uku. . ★ Sannan a hada Man Zaitun da Man Habba da Man Tafarnuwa da Bintel Sudan da Ma'ul Jinni da Man Magen juda da Jan Almiski da baqin Almiski sai ya dinga shafe jikinsa da shi idan zai kwanta kullum sau daya. . ★ Kuma a samu ganyen magarya guda bakwai 41 a dandaqa akan dutse, sannan a samu ruwa acikin Kwarya, ko kwano a zuba wannan dakakken ganyen magaryar acikinsa, sannan a saka babban dan yatsa acikin ruwan a karanta ayoyin karya sihiri aciki kuma a daga sauti yadda sautin mai karatun zai dinda shiga cikin ruwan. . Idan an kammala sai a rika shan ruwan kuma ana shafe jiki da shi kullum sau daya. . . Wadannan su ne Ayoyin karya Sihiri . -1 ﺃﻋﻮﺫ ﺑﺎﻟﻠﻪ ﻣﻦ ﺍﻟﺸﻴﻄﺎﻥ ﺍﻟﺮﺟﻴﻢ ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ ‏( 1 ‏) ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ ﺭﺏ ﺍﻟﻌﺎﻟﻤﻴﻦ ‏( 2 ‏) ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ ‏( 3 ‏) ﻣﺎﻟﻚ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﺪﻳﻦ ‏( 4 ‏) ﺍﻳﺎﻙ ﻧﻌﺒﺪ ﻭﺍﻳﺎﻙ ﻧﺴﺘﻌﻴﻦ ‏( 5 ‏) ﺍﻫﺪﻧﺎ ﺍﻟﺼﺮﺍﻁ ﺍﻟﻤﺴﺘﻘﻴﻢ ‏( 6 ‏) ﺻﺮﺍﻁ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﺃﻧﻌﻤﺖ ﻋﻠﻴﻬﻢ ﻏﻴﺮ ﺍﻟﻤﻐﻀﻮﺏ ﻋﻠﻴﻬﻢ ﻭﻟﻀﺂﻟﻴﻦ ‏( 7 ‏) 2- ﺃُﻭْﻟَﺌِﻚَ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﺣَﺒِﻄَﺖْ ﺃَﻋْﻤَﺎﻟُﻬُﻢْ ﻓِﻲ ﺍﻟﺪُّﻧْﻴَﺎ ﻭَﺍﻵﺧِﺮَﺓِ ﻭَﻣَﺎ ﻟَﻬُﻢْ ﻣِﻦْ ﻧَﺎﺻِﺮِﻳﻦَ ‏( 22 ‏) ﺍﻟﺒﻘﺮﺓ 3- ﻭَﺍﺗَّﺒَﻌُﻮﺍ ﻣَﺎ ﺗَﺘْﻠُﻮ ﺍﻟﺸَّﻴَﺎﻃِﻴﻦُ ﻋَﻠَﻰ ﻣُﻠْﻚِ ﺳُﻠَﻴْﻤَﺎﻥَ ﻭَﻣَﺎ ﻛَﻔَﺮَ ﺳُﻠَﻴْﻤَﺎﻥُ ﻭَﻟَﻜِﻦَّ ﺍﻟﺸَّﻴَﺎﻃِﻴﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍ ﻳُﻌَﻠِّﻤُﻮﻥَ ﺍﻟﻨَّﺎﺱَ ﺍﻟﺴِّﺤْﺮَ ﻭَﻣَﺎ ﺃُﻧﺰِﻝَ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟْﻤَﻠَﻜَﻴْﻦِ ﺑِﺒَﺎﺑِﻞَ ﻫَﺎﺭُﻭﺕَ ﻭَﻣَﺎﺭُﻭﺕَ ﻭَﻣَﺎ ﻳُﻌَﻠِّﻤَﺎﻥِ ﻣِﻦْ ﺃَﺣَﺪٍ ﺣَﺘَّﻰ ﻳَﻘُﻮﻻَ ﺇِﻧَّﻤَﺎ ﻧَﺤْﻦُ ﻓِﺘْﻨَﺔٌ ﻓَﻼَ ﺗَﻜْﻔُﺮْ ﻓَﻴَﺘَﻌَﻠَّﻤُﻮﻥَ ﻣِﻨْﻬُﻤَﺎ ﻣَﺎ ﻳُﻔَﺮِّﻗُﻮﻥَ ﺑِﻪِ ﺑَﻴْﻦَ ﺍﻟْﻤَﺮْﺀِ ﻭَﺯَﻭْﺟِﻪِ ﻭَﻣَﺎ ﻫُﻢْ ﺑِﻀَﺎﺭِّﻳﻦَ ﺑِﻪِ ﻣِﻦْ ﺃَﺣَﺪٍ ﺇِﻻَّ ﺑِﺈِﺫْﻥِ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻭَﻳَﺘَﻌَﻠَّﻤُﻮﻥَ ﻣَﺎ ﻳَﻀُﺮُّﻫُﻢْ ﻭَﻻَ ﻳَﻨﻔَﻌُﻬُﻢْ ﻭَﻟَﻘَﺪْ ﻋَﻠِﻤُﻮﺍ ﻟَﻤَﻦْ ﺍﺷْﺘَﺮَﺍﻩُ ﻣَﺎ ﻟَﻪُ ﻓِﻲ ﺍﻟْﺂﺧِﺮَﺓِ ﻣِﻦْ ﺧَﻠَﺎﻕٍ ﻭَﻟَﺒِﺌْﺲَ ﻣَﺎ ﺷَﺮَﻭْﺍ ﺑِﻪِ ﺃَﻧﻔُﺴَﻬُﻢْ ﻟَﻮْ ﻛَﺎﻧُﻮﺍ ﻳَﻌْﻠَﻤُﻮﻥَ ‏( 102 ‏) ﺍﻟﺒﻘﺮﺓ 4- ﻭَﻣِﻦْ ﺁﻳَﺎﺗِﻪِ ﺃَﻥْ ﺧَﻠَﻖَ ﻟَﻜُﻢْ ﻣِﻦْ ﺃَﻧﻔُﺴِﻜُﻢْ ﺃَﺯْﻭَﺍﺟًﺎ ﻟِﺘَﺴْﻜُﻨُﻮﺍ ﺇِﻟَﻴْﻬَﺎ ﻭَﺟَﻌَﻞَ ﺑَﻴْﻨَﻜُﻢْ ﻣَﻮَﺩَّﺓً ﻭَﺭَﺣْﻤَﺔً ﺇِﻥَّ ﻓِﻲ ﺫَﻟِﻚَ ﻵﻳَﺎﺕٍ ﻟِﻘَﻮْﻡٍ ﻳَﺘَﻔَﻜَّﺮُﻭﻥَ ‏( 21 ‏) ﺍﻟﺮﻭﻡ 5- ﻭَﻟِﻠَّﻪِ ﻣَﺎ ﻓِﻲ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﻭَﺍﺕِ ﻭَﻣَﺎ ﻓِﻲ ﺍﻷْﺭْﺽِ ﻭَﻛَﺎﻥَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺑِﻜُﻞِّ ﺷَﻲْﺀٍ ﻣُﺤِﻴﻄًﺎ ‏( 126 ‏) ﺍﻟﻨﺴﺎﺀ 6- ﻭَﻟَﻮْ ﻧَﺰَّﻟْﻨَﺎ ﻋَﻠَﻴْﻚَ ﻛِﺘَﺎﺑًﺎ ﻓِﻲ ﻗِﺮْﻃَﺎﺱٍ ﻓَﻠَﻤَﺴُﻮﻩُ ﺑِﺄَﻳْﺪِﻳﻬِﻢْ ﻟَﻘَﺎﻝَ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍ ﺇِﻥْ ﻫَﺬَﺍ ﺇِﻻَّ ﺳِﺤْﺮٌ ﻣُﺒِﻴﻦٌ ‏( 7 ‏) ﺍﻷﻧﻌﺎﻡ 7- ﻭَﻗَﺎﻝَ ﻣُﻮﺳَﻰ ﻳَﺎﻓِﺮْﻋَﻮْﻥُ ﺇِﻧِّﻲ ﺭَﺳُﻮﻝٌ ﻣِﻦْ ﺭَﺏِّ ﺍﻟْﻌَﺎﻟَﻤِﻴﻦَ ‏( 104 ‏) ﺣَﻘِﻴﻖٌ ﻋَﻠَﻰ ﺃَﻥْ ﻻَ ﺃَﻗُﻮﻝَ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﺇِﻻَ ﺍﻟْﺤَﻖَّ ﻗَﺪْ ﺟِﺌْﺘُﻜُﻢْ ﺑِﺒَﻴِّﻨَﺔٍ ﻣِﻦْ ﺭَﺑِّﻜُﻢْ ﻓَﺄَﺭْﺳِﻞْ ﻣَﻌِﻲ ﺑَﻨِﻲ ﺇِﺳْﺮَﺍﺋِﻴﻞَ ‏( 105 ‏) ﻗَﺎﻝَ ﺇِﻥْ ﻛُﻨﺖَ ﺟِﺌْﺖَ ﺑِﺂﻳَﺔٍ ﻓَﺄْﺕِ ﺑِﻬَﺎ ﺇِﻥْ ﻛُﻨﺖَ ﻣِﻦْ ﺍﻟﺼَّﺎﺩِﻗِﻴﻦَ ‏( 106 ‏) ﻓَﺄَﻟْﻘَﻰ ﻋَﺼَﺎﻩُ ﻓَﺈِﺫَﺍ ﻫِﻲَ ﺛُﻌْﺒَﺎﻥٌ ﻣُﺒِﻴﻦٌ ‏( 107 ‏) ﻭَﻧَﺰَﻉَ ﻳَﺪَﻩُ ﻓَﺈِﺫَﺍ ﻫِﻲَ ﺑَﻴْﻀَﺎﺀُ ﻟِﻠﻨَّﺎﻇِﺮِﻳﻦَ ‏( 108 ‏) ﻗَﺎﻝَ ﺍﻟْﻤَﻸَُ ﻣِﻦْ ﻗَﻮْﻡِ ﻓِﺮْﻋَﻮْﻥَ ﺇِﻥَّ ﻫَﺬَﺍ ﻟَﺴَﺎﺣِﺮٌ ﻋَﻠِﻴﻢٌ ‏( 109 ‏) ﻳُﺮِﻳﺪُ ﺃَﻥْ ﻳُﺨْﺮِﺟَﻜُﻢْ ﻣِﻦْ ﺃَﺭْﺿِﻜُﻢْ ﻓَﻤَﺎﺫَﺍ ﺗَﺄْﻣُﺮُﻭﻥَ ‏( 110 ‏) ﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﺃَﺭْﺟِﻪِ ﻭَﺃَﺧَﺎﻩُ ﻭَﺃَﺭْﺳِﻞْ ﻓِﻲ ﺍﻟْﻤَﺪَﺍﺋِﻦِ ﺣَﺎﺷِﺮِﻳﻦَ ‏( 111 ‏) ﻳَﺄْﺗُﻮﻙَ ﺑِﻜُﻞِّ ﺳَﺎﺣِﺮٍ ﻋَﻠِﻴﻢٍ ‏( 112 ‏) ﻭَﺟَﺎﺀَ ﺍﻟﺴَّﺤَﺮَﺓُ ﻓِﺮْﻋَﻮْﻥَ ﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﺇِﻥَّ ﻟَﻨَﺎ ﻷَﺟْﺮًﺍ ﺇِﻥْ ﻛُﻨَّﺎ ﻧَﺤْﻦُ ﺍﻟْﻐَﺎﻟِﺒِﻴﻦَ ‏( 113 ‏) ﻗَﺎﻝَ ﻧَﻌَﻢْ ﻭَﺇِﻧَّﻜُﻢْ ﻟَﻤِﻦْ ﺍﻟْﻤُﻘَﺮَّﺑِﻴﻦَ ‏( 114 ‏) ﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﻳَﺎﻣُﻮﺳَﻰ ﺇِﻣَّﺎ ﺃَﻥْ ﺗُﻠْﻘِﻲَ ﻭَﺇِﻣَّﺎ ﺃَﻥْ ﻧَﻜُﻮﻥَ ﻧَﺤْﻦُ ﺍﻟْﻤُﻠْﻘِﻴﻦَ ‏( 115 ‏) ﻗَﺎﻝَ ﺃَﻟْﻘُﻮﺍ ﻓَﻠَﻤَّﺎ ﺃَﻟْﻘَﻮْﺍ ﺳَﺤَﺮُﻭﺍ ﺃَﻋْﻴُﻦَ ﺍﻟﻨَّﺎﺱِ ﻭَﺍﺳْﺘَﺮْﻫَﺒُﻮﻫْﻢُ ﻭَﺟَﺎﺀُ ﻭﺍ ﺑِﺴِﺤْﺮٍ ﻋَﻈِﻴﻢٍ ‏( 116 ‏) ﻭَﺃَﻭْﺣَﻴْﻨَﺎ ﺇِﻟَﻰ ﻣُﻮﺳَﻰ ﺃَﻥْ ﺃَﻟْﻖِ ﻋَﺼَﺎﻙَ ﻓَﺈِﺫَﺍ ﻫِﻲَ ﺗَﻠْﻘَﻒُ ﻣَﺎ ﻳَﺄْﻓِﻜُﻮﻥَ ‏( 117 ‏) ﻓَﻮَﻗَﻊَ ﺍﻟْﺤَﻖُّ ﻭَﺑَﻄَﻞَ ﻣَﺎ ﻛَﺎﻧُﻮﺍ ﻳَﻌْﻤَﻠُﻮﻥَ ‏( 118 ‏) ﻓَﻐُﻠِﺒُﻮﺍ ﻫُﻨَﺎﻟِﻚَ ﻭَﺍﻧﻘَﻠَﺒُﻮﺍ ﺻَﺎﻏِﺮِﻳﻦَ ‏( 119 ‏) ﻭَﺃُﻟْﻘِﻲَ ﺍﻟﺴَّﺤَﺮَﺓُ ﺳَﺎﺟِﺪِﻳﻦَ ‏( 120 ‏) ﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﺁﻣَﻨَّﺎ ﺑِﺮَﺏِّ ﺍﻟْﻌَﺎﻟَﻤِﻴﻦَ ‏( 121 ‏) ﺭَﺏِّ ﻣُﻮﺳَﻰ ﻭَﻫَﺎﺭُﻭﻥَ ‏( 122 ‏) ﻗَﺎﻝَ ﻓِﺮْﻋَﻮْﻥُ ﺁﻣَﻨﺘُﻢْ ﺑِﻪِ ﻗَﺒْﻞَ ﺃَﻥْ ﺁﺫَﻥَ ﻟَﻜُﻢْ ﺇِﻥَّ ﻫَﺬَﺍ ﻟَﻤَﻜْﺮٌ ﻣَﻜَﺮْﺗُﻤُﻮﻩُ ﻓِﻲ ﺍﻟْﻤَﺪِﻳﻨَﺔِ ﻟِﺘُﺨْﺮِﺟُﻮﺍ ﻣِﻨْﻬَﺎ ﺃَﻫْﻠَﻬَﺎ ﻓَﺴَﻮْﻑَ ﺗَﻌْﻠَﻤُﻮﻥَ ‏( 123 ‏) ﻟَﺄُﻗَﻄِّﻌَﻦَّ ﺃَﻳْﺪِﻳَﻜُﻢْ ﻭَﺃَﺭْﺟُﻠَﻜُﻢْ ﻣِﻦْ ﺧِﻠَﺎﻑٍ ﺛُﻢَّ ﻟَﺄُﺻَﻠِّﺒَﻨَّﻜْﻢُ ﺃَﺟْﻤَﻌِﻴﻦَ ‏( 124 ‏) ﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﺇِﻧَّﺎ ﺇِﻟَﻰ ﺭَﺑِّﻨَﺎ ﻣُﻨﻘَﻠِﺒُﻮﻥَ ‏( 125 ‏) ﻭَﻣَﺎ ﺗَﻨﻘِﻢُ ﻣِﻨَّﺎ ﺇِﻻَّ ﺃَﻥْ ﺁﻣَﻨَّﺎ ﺑِﺂﻳَﺎﺕِ ﺭَﺑِّﻨَﺎ ﻟَﻤَّﺎ ﺟَﺎﺀَ ﺗْﻨَﺎ ﺭَﺑَّﻨَﺎ ﺃَﻓْﺮِﻍْ ﻋَﻠَﻴْﻨَﺎ ﺻَﺒْﺮًﺍ ﻭَﺗَﻮَﻓَّﻨَﺎ ﻣُﺴْﻠِﻤِﻴﻦَ ‏( 126 ‏) ﺍﻷﻋﺮﺍﻑ 8- ﻭَﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﻣَﻬْﻤَﺎ ﺗَﺄْﺗِﻨَﺎ ﺑِﻪِ ﻣِﻦْ ﺁﻳَﺔٍ ﻟِﺘَﺴْﺤَﺮَﻧَﺎ ﺑِﻬَﺎ ﻓَﻤَﺎ ﻧَﺤْﻦُ ﻟَﻚَ ﺑِﻤُﺆْﻣِﻨِﻴﻦَ ‏( 132 ‏) ﺍﻷﻋﺮﺍﻑ 9- ﺇِﻥَّ ﻫَﺆُﻵﺀِ ﻣُﺘَﺒَّﺮٌ ﻣَﺎ ﻫُﻢْ ﻓِﻴﻪِ ﻭَﺑَﺎﻃِﻞٌ ﻣَﺎ ﻛَﺎﻧُﻮﺍ ﻳَﻌْﻤَﻠُﻮﻥَ ‏( 139 ‏) ﺍﻻﻋﺮﺍﻑ 10- ﻭَﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﺬَّﺑُﻮﺍ ﺑِﺂﻳَﺎﺗِﻨَﺎ ﻭَﻟِﻘَﺎﺀِ ﺍﻵﺧِﺮَﺓِ ﺣَﺒِﻄَﺖْ ﺃَﻋْﻤَﺎﻟُﻬُﻢْ ﻫَﻞْ ﻳُﺠْﺰَﻭْﻥَ ﺇِﻻَّ ﻣَﺎ ﻛَﺎﻧُﻮﺍ ﻳَﻌْﻤَﻠُﻮﻥَ ‏( 147 ‏) ﺍﻻﻋﺮﺍﻑ 11- ﻭﻳﺮﻳﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺃﻥ ﻳﺤﻖ ﺍﻟﺤﻖ ﺑﻜﻠﻤﺎﺗﻪ ﻭﻳﻘﻄﻊ ﺩﺍﺑﺮ ﺍﻟﻜﺎﻓﺮﻳﻦ ‏( 7 ‏) ﻟِﻴُﺤِﻖَّ ﺍﻟْﺤَﻖَّ ﻭَﻳُﺒْﻄِﻞَ ﺍﻟْﺒَﺎﻃِﻞَ ﻭَﻟَﻮْ ﻛَﺮِﻩَ ﺍﻟْﻤُﺠْﺮِﻣُﻮﻥَ ‏( 8 ‏) ﺍﻷﻧﻔﺎﻝ 12- ﺃَﻛَﺎﻥَ ﻟِﻠﻨَّﺎﺱِ ﻋَﺠَﺒًﺎ ﺃَﻥْ ﺃَﻭْﺣَﻴْﻨَﺎ ﺇِﻟَﻰ ﺭَﺟُﻞٍ ﻣِﻨْﻬُﻢْ ﺃَﻥْ ﺃَﻧْﺬِﺭْ ﺍﻟﻨَّﺎﺱَ ﻭَﺑَﺸِّﺮْ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﺁﻣَﻨُﻮﺍ ﺃَﻥَّ ﻟَﻬُﻢْ ﻗَﺪَﻡَ ﺻِﺪْﻕٍ ﻋِﻨْﺪَ ﺭَﺑِّﻬِﻢْ ﻗَﺎﻝَ ﺍﻟْﻜَﺎﻓِﺮُﻭﻥَ ﺇِﻥَّ ﻫَﺬَﺍ ﻟَﺴَﺎﺣِﺮٌ ﻣُﺒِﻴﻦٌ ‏( 2 ‏) ﻳﻮﻧﺲ 13- ﻓَﻠَﻤَّﺎ ﺟَﺎﺀَ ﻫُﻢْ ﺍﻟْﺤَﻖُّ ﻣِﻦْ ﻋِﻨْﺪِﻧَﺎ ﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﺇِﻥَّ ﻫَﺬَﺍ ﻟَﺴِﺤْﺮٌ ﻣُﺒِﻴﻦٌ ‏( 76 ‏) ﻗَﺎﻝَ ﻣُﻮﺳَﻰ ﺃَﺗَﻘُﻮﻟُﻮﻥَ ﻟِﻠْﺤَﻖِّ ﻟَﻤَّﺎ ﺟَﺎﺀَ ﻛُﻢْ ﺃَﺳِﺤْﺮٌ ﻫَﺬَﺍ ﻭَﻻَ ﻳُﻔْﻠِﺢُ ﺍﻟﺴَّﺎﺣِﺮُﻭﻥَ ‏( 77 ‏) ﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﺃَﺟِﺌْﺘَﻨَﺎ ﻟِﺘَﻠْﻔِﺘَﻨَﺎ ﻋَﻤَّﺎ ﻭَﺟَﺪْﻧَﺎ ﻋَﻠَﻴْﻪِ ﺁﺑَﺎﺀَ ﻧَﺎ ﻭَﺗَﻜُﻮﻥَ ﻟَﻜُﻤَﺎ ﺍﻟْﻜِﺒْﺮِﻳَﺎﺀُ ﻓِﻲ ﺍﻟْﺄَﺭْﺽِ ﻭَﻣَﺎ ﻧَﺤْﻦُ ﻟَﻜُﻤَﺎ ﺑِﻤُﺆْﻣِﻨِﻴﻦَ ‏( 78 ‏) ﻭَﻗَﺎﻝَ ﻓِﺮْﻋَﻮْﻥُ ﺍﺋْﺘُﻮﻧِﻲ ﺑِﻜُﻞِّ ﺳَﺎﺣِﺮٍ ﻋَﻠِﻴﻢٍ ‏( 79 ‏) ﻓَﻠَﻤَّﺎ ﺟَﺎﺀَ ﺍﻟﺴَّﺤَﺮَﺓُ ﻗَﺎﻝَ ﻟَﻬُﻢْ ﻣُﻮﺳَﻰ ﺃَﻟْﻘُﻮﺍ ﻣَﺎ ﺃَﻧْﺘُﻢْ ﻣُﻠْﻘُﻮﻥَ ‏( 80 ‏) ﻓَﻠَﻤَّﺎ ﺃَﻟْﻘَﻮْﺍ ﻗَﺎﻝَ ﻣُﻮﺳَﻰ ﻣَﺎ ﺟِﺌْﺘُﻢْ ﺑِﻪِ ﺍﻟﺴِّﺤْﺮُ ﺇِﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﺳَﻴُﺒْﻄِﻠُﻪُ ﺇِﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻻَ ﻳُﺼْﻠِﺢُ ﻋَﻤَﻞَ ﺍﻟْﻤُﻔْﺴِﺪِﻳﻦَ ‏( 81 ‏) ﻭَﻳُﺤِﻖُّ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺍﻟْﺤَﻖَّ ﺑِﻜَﻠِﻤَﺎﺗِﻪِ ﻭَﻟَﻮْ ﻛَﺮِﻩَ ﺍﻟْﻤُﺠْﺮِﻣُﻮﻥَ ‏( 82 ‏) ﻳﻮﻧﺲ 14- ﻭَﻫُﻮَ ﺍﻟَّﺬِﻱ ﺧَﻠَﻖَ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﻭَﺍﺕِ ﻭَﺍﻷْﺭْﺽَ ﻓِﻲ ﺳِﺘَّﺔِ ﺃَﻳَّﺎﻡٍ ﻭَﻛَﺎﻥَ ﻋَﺮْﺷُﻪُ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟْﻤَﺎﺀِ ﻟِﻴَﺒْﻠُﻮَﻛُﻢْ ﺃَﻳُّﻜُﻢْ ﺃَﺣْﺴَﻦُ ﻋَﻤَﻼً ﻭَﻟَﺌِﻦْ ﻗُﻠْﺖَ ﺇِﻧَّﻜُﻢْ ﻣَﺒْﻌُﻮﺛُﻮﻥَ ﻣِﻦْ ﺑَﻌْﺪِ ﺍﻟْﻤَﻮْﺕِ ﻟَﻴَﻘُﻮﻟَﻦَّ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍ ﺇِﻥْ ﻫَﺬَﺍ ﺇِﻻَّ ﺳِﺤْﺮٌ ﻣُﺒِﻴﻦٌ ‏( 7 ‏) ﻫﻮﺩ 15- ﺃُﻭْﻟَﺌِﻚَ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻟَﻴْﺲَ ﻟَﻬُﻢْ ﻓِﻲ ﺍﻵﺧِﺮَﺓِ ﺇِﻻَّ ﺍﻟﻨَّﺎﺭُ ﻭَﺣَﺒِﻂَ ﻣَﺎ ﺻَﻨَﻌُﻮﺍ ﻓِﻴﻬَﺎ ﻭَﺑَﺎﻃِﻞٌ ﻣَﺎ ﻛَﺎﻧُﻮﺍ ﻳَﻌْﻤَﻠُﻮﻥَ ‏( 16 ‏) ﻫﻮﺩ 16- ﻗَﺎﻝَ ﻳَﺎﻗَﻮْﻡِ ﺃَﺭَﻫْﻄِﻲ ﺃَﻋَﺰُّ ﻋَﻠَﻴْﻜُﻢْ ﻣِﻦْ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻭَﺍﺗَّﺨَﺬْﺗُﻤُﻮﻩُ ﻭَﺭَﺍﺀَ ﻛُﻢْ ﻇِﻬْﺮِﻳًّﺎ ﺇِﻥَّ ﺭَﺑِّﻲ ﺑِﻤَﺎ ﺗَﻌْﻤَﻠُﻮﻥَ ﻣُﺤِﻴﻂٌ ‏( 92 ‏) ﻫﻮﺩ 17- ﻭَﻟَﻮْ ﻓَﺘَﺤْﻨَﺎ ﻋَﻠَﻴْﻬِﻢْ ﺑَﺎﺑًﺎ ﻣِﻦْ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﺀِ ﻓَﻈَﻠُّﻮﺍ ﻓِﻴﻪِ ﻳَﻌْﺮُﺟُﻮﻥَ ‏( 14 ‏) ﻟَﻘَﺎﻟُﻮﺍ ﺇِﻧَّﻤَﺎ ﺳُﻜِّﺮَﺕْ ﺃَﺑْﺼَﺎﺭُﻧَﺎ ﺑَﻞْ ﻧَﺤْﻦُ ﻗَﻮْﻡٌ ﻣَﺴْﺤُﻮﺭُﻭﻥَ ‏( 15 ‏) ﺍﻟﺤﺠﺮ 18- ﻭَﺇِﺫَﺍ ﻗَﺮَﺃْﺕَ ﺍﻟْﻘُﺮْﺁﻥَ ﺟَﻌَﻠْﻨَﺎ ﺑَﻴْﻨَﻚَ ﻭَﺑَﻴْﻦَ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻻَ ﻳُﺆْﻣِﻨُﻮﻥَ ﺑِﺎﻵﺧِﺮَﺓِ ﺣِﺠَﺎﺑًﺎ ﻣَﺴْﺘُﻮﺭًﺍ ‏( 45 ‏) ﻭَﺟَﻌَﻠْﻨَﺎ ﻋَﻠَﻰ ﻗُﻠُﻮﺑِﻬِﻢْ ﺃَﻛِﻨَّﺔً ﺃَﻥْ ﻳَﻔْﻘَﻬُﻮﻩُ ﻭَﻓِﻲ ﺁﺫَﺍﻧِﻬِﻢْ ﻭَﻗْﺮًﺍ ﻭَﺇِﺫَﺍ ﺫَﻛَﺮْﺕَ ﺭَﺑَّﻚَ ﻓِﻲ ﺍﻟْﻘُﺮْﺁﻥِ ﻭَﺣْﺪَﻩُ ﻭَﻟَّﻮْﺍ ﻋَﻠَﻰ ﺃَﺩْﺑَﺎﺭِﻫِﻢْ ﻧُﻔُﻮﺭًﺍ ‏( 46 ‏) ﻧَﺤْﻦُ ﺃَﻋْﻠَﻢُ ﺑِﻤَﺎ ﻳَﺴْﺘَﻤِﻌُﻮﻥَ ﺑِﻪِ ﺇِﺫْ ﻳَﺴْﺘَﻤِﻌُﻮﻥَ ﺇِﻟَﻴْﻚَ ﻭَﺇِﺫْ ﻫُﻢْ ﻧَﺠْﻮَﻯ ﺇِﺫْ ﻳَﻘُﻮﻝُ ﺍﻟﻈَّﺎﻟِﻤُﻮﻥَ ﺇِﻥْ ﺗَﺘَّﺒِﻌُﻮﻥَ ﺇِﻻَّ ﺭَﺟُﻼً ﻣَﺴْﺤُﻮﺭًﺍ ‏( 47 ‏) ﺍﻹﺳﺮﺍﺀ 19- ﻭَﻗُﻞْ ﺟَﺎﺀَ ﺍﻟْﺤَﻖُّ ﻭَﺯَﻫَﻖَ ﺍﻟْﺒَﺎﻃِﻞُ ﺇِﻥَّ ﺍﻟْﺒَﺎﻃِﻞَ ﻛَﺎﻥَ ﺯَﻫُﻮﻗًﺎ ‏( 81 ‏) ﺍﺇﺳﺮﺍﺀ 20- ﻭَﻟَﻘَﺪْ ﺁﺗَﻴْﻨَﺎ ﻣُﻮﺳَﻰ ﺗِﺴْﻊَ ﺁﻳَﺎﺕٍ ﺑَﻴِّﻨَﺎﺕٍ ﻓَﺎﺳْﺄﻝْ ﺑَﻨِﻲ ﺇِﺳْﺮَﺍﺋِﻴﻞَ ﺇِﺫْ ﺟَﺎﺀَﻫُﻢْ ﻓَﻘَﺎﻝَ ﻟَﻪُ ﻓِﺮْﻋَﻮْﻥُ ﺇِﻧِّﻲ ﻷَﻇُﻨُّﻚَ ﻳَﺎﻣُﻮﺳَﻰ ﻣَﺴْﺤُﻮﺭًﺍ ‏( 101 ‏) ﺍﻹﺳﺮﺍﺀ 21- ﻛَﺬَﻟِﻚَ ﻭَﻗَﺪْ ﺃَﺣَﻄْﻨَﺎ ﺑِﻤَﺎ ﻟَﺪَﻳْﻪِ ﺧُﺒْﺮًﺍ ‏( 91 ‏) ﺍﻟﻜﻬﻒ 22- ﻭَﻟَﻘَﺪْ ﺃَﺭَﻳْﻨَﺎﻩُ ﺁﻳَﺎﺗِﻨَﺎ ﻛُﻠَّﻬَﺎ ﻓَﻜَﺬَّﺏَ ﻭَﺃَﺑَﻰ ‏( 56 ‏) ﻗَﺎﻝَ ﺃَﺟِﺌْﺘَﻨَﺎ ﻟِﺘُﺨْﺮِﺟَﻨَﺎ ﻣِﻦْ ﺃَﺭْﺿِﻨَﺎ ﺑِﺴِﺤْﺮِﻙَ ﻳَﺎﻣُﻮﺳَﻰ ‏( 57 ‏) ﻓَﻠَﻨَﺄْﺗِﻴَﻨَّﻚَ ﺑِﺴِﺤْﺮٍ ﻣِﺜْﻠِﻪِ ﻓَﺎﺟْﻌَﻞْ ﺑَﻴْﻨَﻨَﺎ ﻭَﺑَﻴْﻨَﻚَ ﻣَﻮْﻋِﺪًﺍ ﻻَ ﻧُﺨْﻠِﻔُﻪُ ﻧَﺤْﻦُ ﻭَﻻَ ﺃَﻧْﺖَ ﻣَﻜَﺎﻧًﺎ ﺳُﻮًﻯ ‏( 58 ‏) ﻗَﺎﻝَ ﻣَﻮْﻋِﺪُﻛُﻢْ ﻳَﻮْﻡُ ﺍﻟﺰِّﻳﻨَﺔِ ﻭَﺃَﻥْ ﻳُﺤْﺸَﺮَ ﺍﻟﻨَّﺎﺱُ ﺿُﺤًﻰ ‏( 59 ‏) ﻓَﺘَﻮَﻟَّﻰ ﻓِﺮْﻋَﻮْﻥُ ﻓَﺠَﻤَﻊَ ﻛَﻴْﺪَﻩُ ﺛُﻢَّ ﺃَﺗَﻰ ‏( 60 ‏) ﻗَﺎﻝَ ﻟَﻬُﻢْ ﻣُﻮﺳَﻰ ﻭَﻳْﻠَﻜُﻢْ ﻻَ ﺗَﻔْﺘَﺮُﻭﺍ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻛَﺬِﺑًﺎ ﻓَﻴُﺴْﺤِﺘَﻜُﻢْ ﺑِﻌَﺬَﺍﺏٍ ﻭَﻗَﺪْ ﺧَﺎﺏَ ﻣَﻦْ ﺍﻓْﺘَﺮَﻯ ‏( 61 ‏) ﻓَﺘَﻨَﺎﺯَﻋُﻮﺍ ﺃَﻣْﺮَﻫُﻢْ ﺑَﻴْﻨَﻬُﻢْ ﻭَﺃَﺳَﺮُّﻭﺍ ﺍﻟﻨَّﺠْﻮَﻯ ‏( 62 ‏) ﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﺇِﻥْ ﻫَﺬَﺍﻥِ ﻟَﺴَﺎﺣِﺮَﺍﻥِ ﻳُﺮِﻳﺪَﺍﻥِ ﺃَﻥْ ﻳُﺨْﺮِﺟَﺎﻛُﻢْ ﻣِﻦْ ﺃَﺭْﺿِﻜُﻢْ ﺑِﺴِﺤْﺮِﻫِﻤَﺎ ﻭَﻳَﺬْﻫَﺒَﺎ ﺑِﻄَﺮِﻳﻘَﺘِﻜُﻢْ ﺍﻟْﻤُﺜْﻠَﻰ ‏( 63 ‏) ﻓَﺄَﺟْﻤِﻌُﻮﺍ ﻛَﻴْﺪَﻛُﻢْ ﺛُﻢَّ ﺍﺋْﺘُﻮﺍ ﺻَﻔًّﺎ ﻭَﻗَﺪْ ﺃَﻓْﻠَﺢَ ﺍﻟْﻴَﻮْﻡَ ﻣَﻦْ ﺍﺳْﺘَﻌْﻠَﻰ ‏( 64 ‏) ﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﻳَﺎﻣُﻮﺳَﻰ ﺇِﻣَّﺎ ﺃَﻥْ ﺗُﻠْﻘِﻲَ ﻭَﺇِﻣَّﺎ ﺃَﻥْ ﻧَﻜُﻮﻥَ ﺃَﻭَّﻝَ ﻣَﻦْ ﺃَﻟْﻘَﻰ ‏( 65 ‏) ﻗَﺎﻝَ ﺑَﻞْ ﺃَﻟْﻘُﻮﺍ ﻓَﺈِﺫَﺍ ﺣِﺒَﺎﻟُﻬُﻢْ ﻭَﻋِﺼِﻴُّﻬُﻢْ ﻳُﺨَﻴَّﻞُ ﺇِﻟَﻴْﻪِ ﻣِﻦْ ﺳِﺤْﺮِﻫِﻢْ ﺃَﻧَّﻬَﺎ ﺗَﺴْﻌَﻰ ‏( 66 ‏) ﻓَﺄَﻭْﺟَﺲَ ﻓِﻲ ﻧَﻔْﺴِﻪِ ﺧِﻴﻔَﺔً ﻣُﻮﺳَﻰ ‏( 67 ‏) ﻗُﻠْﻨَﺎ ﻻَ ﺗَﺨَﻒْ ﺇِﻧَّﻚَ ﺃَﻧْﺖَ ﺍﻷْﻋْﻠَﻰ ‏( 68 ‏) ﻭَﺃَﻟْﻖِ ﻣَﺎ ﻓِﻲ ﻳَﻤِﻴﻨِﻚَ ﺗَﻠْﻘَﻒْ ﻣَﺎ ﺻَﻨَﻌُﻮﺍ ﺇِﻧَّﻤَﺎ ﺻَﻨَﻌُﻮﺍ ﻛَﻴْﺪُ ﺳَﺎﺣِﺮٍ ﻭَﻻَ ﻳُﻔْﻠِﺢُ ﺍﻟﺴَّﺎﺣِﺮُ ﺣَﻴْﺚُ ﺃَﺗَﻰ ‏( 69 ‏) ﻓَﺄُﻟْﻘِﻲَ ﺍﻟﺴَّﺤَﺮَﺓُ ﺳُﺠَّﺪًﺍ ﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﺁﻣَﻨَّﺎ ﺑِﺮَﺏِّ ﻫَﺎﺭُﻭﻥَ ﻭَﻣُﻮﺳَﻰ ‏( 70 ‏) ﻗَﺎﻝَ ﺁﻣَﻨْﺘُﻢْ ﻟَﻪُ ﻗَﺒْﻞَ ﺃَﻥْ ﺁﺫَﻥَ ﻟَﻜُﻢْ ﺇِﻧَّﻪُ ﻟَﻜَﺒِﻴﺮُﻛُﻢْ ﺍﻟَّﺬِﻱ ﻋَﻠَّﻤَﻜُﻢْ ﺍﻟﺴِّﺤْﺮَ ﻓَﻸَﻗَﻄِّﻌَﻦَّ ﺃَﻳْﺪِﻳَﻜُﻢْ ﻭَﺃَﺭْﺟُﻠَﻜُﻢْ ﻣِﻦْ ﺧِﻼَﻑٍ ﻭَﻷَﺻَﻠِّﺒَﻨَّﻜْﻢُ ﻓِﻲ ﺟُﺬُﻭﻉِ ﺍﻟﻨَّﺨْﻞِ ﻭَﻟَﺘَﻌْﻠَﻤُﻦَّ ﺃَﻳُّﻨَﺎ ﺃَﺷَﺪُّ ﻋَﺬَﺍﺑًﺎ ﻭَﺃَﺑْﻘَﻰ ‏( 71 ‏) ﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﻟَﻦْ ﻧُﺆْﺛِﺮَﻙَ ﻋَﻠَﻰ ﻣَﺎ ﺟَﺎﺀَ ﻧَﺎ ﻣِﻦْ ﺍﻟْﺒَﻴِّﻨَﺎﺕِ ﻭَﺍﻟَّﺬِﻱ ﻓَﻄَﺮَﻧَﺎ ﻓَﺎﻗْﺾِ ﻣَﺎ ﺃَﻧْﺖَ ﻗَﺎﺽٍ ﺇِﻧَّﻤَﺎ ﺗَﻘْﻀِﻲ ﻫَﺬِﻩِ ﺍﻟْﺤَﻴَﺎﺓَ ﺍﻟﺪُّﻧْﻴَﺎ ‏( 72 ‏) ﺇِﻧَّﺎ ﺁﻣَﻨَّﺎ ﺑِﺮَﺑِّﻨَﺎ ﻟِﻴَﻐْﻔِﺮَ ﻟَﻨَﺎ ﺧَﻄَﺎﻳَﺎﻧَﺎ ﻭَﻣَﺎ ﺃَﻛْﺮَﻫْﺘَﻨَﺎ ﻋَﻠَﻴْﻪِ ﻣِﻦْ ﺍﻟﺴِّﺤْﺮِ ﻭَﺍﻟﻠَّﻪُ ﺧَﻴْﺮٌ ﻭَﺃَﺑْﻘَﻰ ‏( 73 ‏) ﺇِﻧَّﻪُ ﻣَﻦْ ﻳَﺄْﺕِ ﺭَﺑَّﻪُ ﻣُﺠْﺮِﻣًﺎ ﻓَﺈِﻥَّ ﻟَﻪُ ﺟَﻬَﻨَّﻢَ ﻻَ ﻳَﻤُﻮﺕُ ﻓِﻴﻬَﺎ ﻭَﻻَ ﻳَﺤْﻴَﺎ ‏( 74 ‏) ﻭَﻣَﻦْ ﻳَﺄْﺗِﻪِ ﻣُﺆْﻣِﻨًﺎ ﻗَﺪْ ﻋَﻤِﻞَ ﺍﻟﺼَّﺎﻟِﺤَﺎﺕِ ﻓَﺄُﻭْﻟَﺌِﻚَ ﻟَﻬُﻢْ ﺍﻟﺪَّﺭَﺟَﺎﺕُ ﺍﻟْﻌُﻠَﻰ ‏( 75 ‏) ﺟَﻨَّﺎﺕُ ﻋَﺪْﻥٍ ﺗَﺠْﺮِﻱ ﻣِﻦْ ﺗَﺤْﺘِﻬَﺎ ﺍﻷْﻧْﻬَﺎﺭُ ﺧَﺎﻟِﺪِﻳﻦَ ﻓِﻴﻬَﺎ ﻭَﺫَﻟِﻚَ ﺟَﺰَﺍﺀُ ﻣَﻦْ ﺗَﺰَﻛَّﻰ ‏( 76 ‏) ﻃﻪ 23- ﺍﻗْﺘَﺮَﺏَ ﻟِﻠﻨَّﺎﺱِ ﺣِﺴَﺎﺑُﻬُﻢْ ﻭَﻫُﻢْ ﻓِﻲ ﻏَﻔْﻠَﺔٍ ﻣُﻌْﺮِﺿُﻮﻥَ ‏( 1 ‏) ﻣَﺎ ﻳَﺄْﺗِﻴﻬِﻢْ ﻣِﻦْ ﺫِﻛْﺮٍ ﻣِﻦْ ﺭَﺑِّﻬِﻢْ ﻣُﺤْﺪَﺙٍ ﺇِﻻَّ ﺍﺳْﺘَﻤَﻌُﻮﻩُ ﻭَﻫُﻢْ ﻳَﻠْﻌَﺒُﻮﻥَ ‏( 2 ‏) ﻻَﻫِﻴَﺔً ﻗُﻠُﻮﺑُﻬُﻢْ ﻭَﺃَﺳَﺮُّﻭﺍ ﺍﻟﻨَّﺠْﻮَﻯ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻇَﻠَﻤُﻮﺍ ﻫَﻞْ ﻫَﺬَﺍ ﺇِﻻَّ ﺑَﺸَﺮٌ ﻣِﺜْﻠُﻜُﻢْ ﺃَﻓَﺘَﺄْﺗُﻮﻥَ ﺍﻟﺴِّﺤْﺮَ ﻭَﺃَﻧْﺘُﻢْ ﺗُﺒْﺼِﺮُﻭﻥَ ‏( 3 ‏) ﺍﻷﻧﺒﻴﺎﺀ 24- ﺑَﻞْ ﻧَﻘْﺬِﻑُ ﺑِﺎﻟْﺤَﻖِّ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟْﺒَﺎﻃِﻞِ ﻓَﻴَﺪْﻣَﻐُﻪُ ﻓَﺈِﺫَﺍ ﻫُﻮَ ﺯَﺍﻫِﻖٌ ﻭَﻟَﻜُﻢْ ﺍﻟْﻮَﻳْﻞُ ﻣِﻤَّﺎ ﺗَﺼِﻔُﻮﻥَ ‏( 18 ‏) ﺍﻷﻧﺒﻴﺎﺀ ﺃَﻭَﻟَﻢْ ﻳَﺮَ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍ ﺃَﻥَّ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﻭَﺍﺕِ ﻭَﺍﻷْﺭْﺽَ ﻛَﺎﻧَﺘَﺎ ﺭَﺗْﻘًﺎ ﻓَﻔَﺘَﻘْﻨَﺎﻫُﻤَﺎ ﻭَﺟَﻌَﻠْﻨَﺎ ﻣِﻦْ ﺍﻟْﻤَﺎﺀِ ﻛُﻞَّ ﺷَﻲْﺀٍ ﺣَﻲٍّ ﺃَﻓَﻼَ ﻳُﺆْﻣِﻨُﻮﻥَ ‏( 30 ‏) ﺍﻷﻧﺒﻴﺎﺀ 25- ﺫَﻟِﻚَ ﺑِﺄَﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻫُﻮَ ﺍﻟْﺤَﻖُّ ﻭَﺃَﻥَّ ﻣَﺎ ﻳَﺪْﻋُﻮﻥَ ﻣِﻦْ ﺩُﻭﻧِﻪِ ﻫُﻮَ ﺍﻟْﺒَﺎﻃِﻞُ ﻭَﺃَﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻫُﻮَ ﺍﻟْﻌَﻠِﻲُّ ﺍﻟْﻜَﺒِﻴﺮُ ‏( 62 ‏) ﺍﻟﺤﺞ 26- ﻗُﻞْ ﻣَﻦْ ﺑِﻴَﺪِﻩِ ﻣَﻠَﻜُﻮﺕُ ﻛُﻞِّ ﺷَﻲْﺀٍ ﻭَﻫُﻮَ ﻳُﺠِﻴﺮُ ﻭَﻻَ ﻳُﺠَﺎﺭُ ﻋَﻠَﻴْﻪِ ﺇِﻥْ ﻛُﻨﺘُﻢْ ﺗَﻌْﻠَﻤُﻮﻥَ ‏( 88 ‏) ﺳَﻴَﻘُﻮﻟُﻮﻥَ ﻟِﻠَّﻪِ ﻗُﻞْ ﻓَﺄَﻧَّﺎ ﺗُﺴْﺤَﺮُﻭﻥَ ‏( 89 ‏) ﺍﻟﻤﺆﻣﻨﻮﻥ 27- ﻭَﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﻣَﺎﻝِ ﻫَﺬَﺍ ﺍﻟﺮَّﺳُﻮﻝِ ﻳَﺄْﻛُﻞُ ﺍﻟﻄَّﻌَﺎﻡَ ﻭَﻳَﻤْﺸِﻲ ﻓِﻲ ﺍﻷَْﺳْﻮَﺍﻕِ ﻟَﻮْﻻَ ﺃُﻧﺰِﻝَ ﺇِﻟَﻴْﻪِ ﻣَﻠَﻚٌ ﻓَﻴَﻜُﻮﻥَ ﻣَﻌَﻪُ ﻧَﺬِﻳﺮًﺍ ‏( 7 ‏) ﺃَﻭْ ﻳُﻠْﻘَﻰ ﺇِﻟَﻴْﻪِ ﻛَﻨﺰٌ ﺃَﻭْ ﺗَﻜُﻮﻥُ ﻟَﻪُ ﺟَﻨَّﺔٌ ﻳَﺄْﻛُﻞُ ﻣِﻨْﻬَﺎ ﻭَﻗَﺎﻝَ ﺍﻟﻈَّﺎﻟِﻤُﻮﻥَ ﺇِﻥْ ﺗَﺘَّﺒِﻌُﻮﻥَ ﺇِﻻَّ ﺭَﺟُﻼً ﻣَﺴْﺤُﻮﺭًﺍ ‏( 8 ‏) ﺍﻟﻔﺮﻗﺎﻥ 28- ﻗَﺎﻝَ ﻟِﻠْﻤَﻸَِ ﺣَﻮْﻟَﻪُ ﺇِﻥَّ ﻫَﺬَﺍ ﻟَﺴَﺎﺣِﺮٌ ﻋَﻠِﻴﻢٌ ‏( 34 ‏) ﻳُﺮِﻳﺪُ ﺃَﻥْ ﻳُﺨْﺮِﺟَﻜُﻢْ ﻣِﻦْ ﺃَﺭْﺿِﻜُﻢْ ﺑِﺴِﺤْﺮِﻩِ ﻓَﻤَﺎﺫَﺍ ﺗَﺄْﻣُﺮُﻭﻥَ ‏( 35 ‏) ﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﺃَﺭْﺟِﻪِ ﻭَﺃَﺧَﺎﻩُ ﻭَﺍﺑْﻌَﺚْ ﻓِﻲ ﺍﻟْﻤَﺪَﺍﺋِﻦِ ﺣَﺎﺷِﺮِﻳﻦَ ‏( 36 ‏) ﻳَﺄْﺗُﻮﻙَ ﺑِﻜُﻞِّ ﺳَﺤَّﺎﺭٍ ﻋَﻠِﻴﻢٍ ‏( 37 ‏) ﻓَﺠُﻤِﻊَ ﺍﻟﺴَّﺤَﺮَﺓُ ﻟِﻤِﻴﻘَﺎﺕِ ﻳَﻮْﻡٍ ﻣَﻌْﻠُﻮﻡٍ ‏( 38 ‏) ﻭَﻗِﻴﻞَ ﻟِﻠﻨَّﺎﺱِ ﻫَﻞْ ﺃَﻧْﺘُﻢْ ﻣُﺠْﺘَﻤِﻌُﻮﻥَ ‏( 39 ‏) ﻟَﻌَﻠَّﻨَﺎ ﻧَﺘَّﺒِﻊُ ﺍﻟﺴَّﺤَﺮَﺓَ ﺇِﻥْ ﻛَﺎﻧُﻮﺍ ﻫُﻢْ ﺍﻟْﻐَﺎﻟِﺒِﻴﻦَ ‏( 40 ‏) ﻓَﻠَﻤَّﺎ ﺟَﺎﺀَ ﺍﻟﺴَّﺤَﺮَﺓُ ﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﻟِﻔِﺮْﻋَﻮْﻥَ ﺃَﺋِﻦَّ ﻟَﻨَﺎ ﻷََﺟْﺮًﺍ ﺇِﻥْ ﻛُﻨَّﺎ ﻧَﺤْﻦُ ﺍﻟْﻐَﺎﻟِﺒِﻴﻦَ ‏( 41 ‏) ﻗَﺎﻝَ ﻧَﻌَﻢْ ﻭَﺇِﻧَّﻜُﻢْ ﺇِﺫًﺍ ﻟَﻤِﻦْ ﺍﻟْﻤُﻘَﺮَّﺑِﻴﻦَ ‏( 42 ‏) ﻗَﺎﻝَ ﻟَﻬُﻢْ ﻣُﻮﺳَﻰ ﺃَﻟْﻘُﻮﺍ ﻣَﺎ ﺃَﻧْﺘُﻢْ ﻣُﻠْﻘُﻮﻥَ ‏( 43 ‏) ﻓَﺄَﻟْﻘَﻮْﺍ ﺣِﺒَﺎﻟَﻬُﻢْ ﻭَﻋِﺼِﻴَّﻬُﻢْ ﻭَﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﺑِﻌِﺰَّﺓِ ﻓِﺮْﻋَﻮْﻥَ ﺇِﻧَّﺎ ﻟَﻨَﺤْﻦُ ﺍﻟْﻐَﺎﻟِﺒُﻮﻥَ ‏( 44 ‏) ﻓَﺄَﻟْﻘَﻰ ﻣُﻮﺳَﻰ ﻋَﺼَﺎﻩُ ﻓَﺈِﺫَﺍ ﻫِﻲَ ﺗَﻠْﻘَﻒُ ﻣَﺎ ﻳَﺄْﻓِﻜُﻮﻥَ ‏( 45 ‏) ﻓَﺄُﻟْﻘِﻲَ ﺍﻟﺴَّﺤَﺮَﺓُ ﺳَﺎﺟِﺪِﻳﻦَ ‏( 46 ‏) ﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﺁﻣَﻨَّﺎ ﺑِﺮَﺏِّ ﺍﻟْﻌَﺎﻟَﻤِﻴﻦَ ‏( 47 ‏) ﺭَﺏِّ ﻣُﻮﺳَﻰ ﻭَﻫَﺎﺭُﻭﻥَ ‏( 48 ‏) ﻗَﺎﻝَ ﺁﻣَﻨْﺘُﻢْ ﻟَﻪُ ﻗَﺒْﻞَ ﺃَﻥْ ﺁﺫَﻥَ ﻟَﻜُﻢْ ﺇِﻧَّﻪُ ﻟَﻜَﺒِﻴﺮُﻛُﻢْ ﺍﻟَّﺬِﻱ ﻋَﻠَّﻤَﻜُﻢْ ﺍﻟﺴِّﺤْﺮَ ﻓَﻠَﺴَﻮْﻑَ ﺗَﻌْﻠَﻤُﻮﻥَ ﻟَﺄُﻗَﻄِّﻌَﻦَّ ﺃَﻳْﺪِﻳَﻜُﻢْ ﻭَﺃَﺭْﺟُﻠَﻜُﻢْ ﻣِﻦْ ﺧِﻼَﻑٍ ﻭَﻟَﺄُﺻَﻠِّﺒَﻨّْﻢُﻜَ ﺃَﺟْﻤَﻌِﻴﻦَ ‏( 49 ‏) ﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﻻَ ﺿَﻴْﺮَ ﺇِﻧَّﺎ ﺇِﻟَﻰ ﺭَﺑِّﻨَﺎ ﻣُﻨْﻘَﻠِﺒُﻮﻥَ ‏( 50 ‏) ﺇِﻧَّﺎ ﻧَﻄْﻤَﻊُ ﺃَﻥْ ﻳَﻐْﻔِﺮَ ﻟَﻨَﺎ ﺭَﺑُّﻨَﺎ ﺧَﻄَﺎﻳَﺎﻧَﺎ ﺃَﻥْ ﻛُﻨَّﺎ ﺃَﻭَّﻝَ ﺍﻟْﻤُﺆْﻣِﻨِﻴﻦَ ‏( 51 ‏) ﺍﻟﺸﻌﺮﺍﺀ 29- ﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﺇِﻧَّﻤَﺎ ﺃَﻧْﺖَ ﻣِﻦْ ﺍﻟْﻤُﺴَﺤَّﺮِﻳﻦَ ‏( 153 ‏) ﺍﻟﺸﻌﺮﺍﺀ 30- ﻓَﻠَﻤَّﺎ ﺟَﺎﺀَ ﺗْﻬُﻢْ ﺁﻳَﺎﺗُﻨَﺎ ﻣُﺒْﺼِﺮَﺓً ﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﻫَﺬَﺍ ﺳِﺤْﺮٌ ﻣُﺒِﻴﻦٌ ‏( 13 ‏) ﺍﻟﻨﻤﻞ 31- ﻓَﻠَﻤَّﺎ ﺟَﺎﺀَ ﻫُﻢْ ﻣُﻮﺳَﻰ ﺑِﺂﻳَﺎﺗِﻨَﺎ ﺑَﻴِّﻨَﺎﺕٍ ﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﻣَﺎ ﻫَﺬَﺍ ﺇِﻻَّ ﺳِﺤْﺮٌ ﻣُﻔْﺘَﺮًﻯ ﻭَﻣَﺎ ﺳَﻤِﻌْﻨَﺎ ﺑِﻬَﺬَﺍ ﻓِﻲ ﺁﺑَﺎﺋِﻨَﺎ ﺍﻷْﻭَّﻟِﻴﻦَ ‏( 36 ‏) ﺍﻟﻘﺼﺺ 32- ﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﺳِﺤْﺮَﺍﻥِ ﺗَﻈَﺎﻫَﺮَﺍ ﻭَﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﺇِﻧَّﺎ ﺑِﻜُﻞٍّ ﻛَﺎﻓِﺮُﻭﻥَ ‏( 48 ‏) ﺍﻟﻘﺼﺺ 33- ﺹ ﻭَﺍﻟْﻘُﺮْﺁﻥِ ﺫِﻱ ﺍﻟﺬِّﻛْﺮِ ‏( 1 ‏) ﺑَﻞْ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍ ﻓِﻲ ﻋِﺰَّﺓٍ ﻭَﺷِﻘَﺎﻕٍ ‏( 2 ‏) ﻛَﻢْ ﺃَﻫْﻠَﻜْﻨَﺎ ﻣِﻦْ ﻗَﺒْﻠِﻬِﻢْ ﻣِﻦْ ﻗَﺮْﻥٍ ﻓَﻨَﺎﺩَﻭْﺍ ﻭَﻻَﺕَ ﺣِﻴﻦَ ﻣَﻨَﺎﺹٍ ‏( 3 ‏) ﻭَﻋَﺠِﺒُﻮﺍ ﺃَﻥْ ﺟَﺎﺀَ ﻫُﻢْ ﻣُﻨْﺬِﺭٌ ﻣِﻨْﻬُﻢْ ﻭَﻗَﺎﻝَ ﺍﻟْﻜَﺎﻓِﺮُﻭﻥَ ﻫَﺬَﺍ ﺳَﺎﺣِﺮٌ ﻛَﺬَّﺍﺏٌ ‏( 4 ‏) ﺹ 34- ﻭَﻟَﻘَﺪْ ﺃَﺭْﺳَﻠْﻨَﺎ ﻣُﻮﺳَﻰ ﺑِﺂﻳَﺎﺗِﻨَﺎ ﻭَﺳُﻠْﻄَﺎﻥٍ ﻣُﺒِﻴﻦٍ ‏( 23 ‏) ﺇِﻟَﻰ ﻓِﺮْﻋَﻮْﻥَ ﻭَﻫَﺎﻣَﺎﻥَ ﻭَﻗَﺎﺭُﻭﻥَ ﻓَﻘَﺎﻟُﻮﺍ ﺳَﺎﺣِﺮٌ ﻛَﺬَّﺍﺏٌ ‏( 24 ‏) ﻏﺎﻓﺮ 35- ﻭَﻟَﻤَّﺎ ﺟَﺎﺀَ ﻫُﻢْ ﺍﻟْﺤَﻖُّ ﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﻫَﺬَﺍ ﺳِﺤْﺮٌ ﻭَﺇِﻧَّﺎ ﺑِﻪِ ﻛَﺎﻓِﺮُﻭﻥَ ‏( 30 ‏) ﺍﻟﺰﺧﺮﻑ 36- ﻛَﺬَﻟِﻚَ ﻣَﺎ ﺃَﺗَﻰ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻣِﻦْ ﻗَﺒْﻠِﻬِﻢْ ﻣِﻦْ ﺭَﺳُﻮﻝٍ ﺇِﻻَّ ﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﺳَﺎﺣِﺮٌ ﺃَﻭْ ﻣَﺠْﻨُﻮﻥٌ ‏( 52 ‏) ﺍﻟﺬﺍﺭﻳﺎﺕ 37- ﺃَﻓَﺴِﺤْﺮٌ ﻫَﺬَﺍ ﺃَﻡْ ﺃَﻧْﺘُﻢْ ﻻَﺗُﺒْﺼِﺮُﻭﻥَ ‏( 15 ‏) ﺍﻟﻄﻮﺭ 38- ﻭَﺇِﻥْ ﻳَﺮَﻭْﺍ ﺁﻳَﺔً ﻳُﻌْﺮِﺿُﻮﺍ ﻭَﻳَﻘُﻮﻟُﻮﺍ ﺳِﺤْﺮٌ ﻣُﺴْﺘَﻤِﺮٌّ ‏( 2 ‏) ﺍﻟﻘﻤﺮ 39- ﺛُﻢَّ ﻧَﻈَﺮَ ‏( 21 ‏) ﺛُﻢَّ ﻋَﺒَﺲَ ﻭَﺑَﺴَﺮَ ‏( 22 ‏) ﺛُﻢَّ ﺃَﺩْﺑَﺮَ ﻭَﺍﺳْﺘَﻜْﺒَﺮَ ‏( 23 ‏) ﻓَﻘَﺎﻝَ ﺇِﻥْ ﻫَﺬَﺍ ﺇِﻻَّ ﺳِﺤْﺮٌ ﻳُﺆْﺛَﺮُ ‏( 24 ‏) ﺍﻟﻤﺪﺛﺮ 40- ﻭَﻻَ ﺗَﻌْﺰِﻣُﻮﺍ ﻋُﻘْﺪَﺓَ ﺍﻟﻨِّﻜَﺎﺡِ ‏( 235 ‏) ﺍﻟﺒﻘﺮﺓ 41- ﺃَﻭْ ﻳَﻌْﻔُﻮَ ﺍﻟَّﺬِﻱ ﺑِﻴَﺪِﻩِ ﻋُﻘْﺪَﺓُ ﺍﻟﻨِّﻜَﺎﺡِ ‏( 237 ‏) ﺍﻟﺒﻘﺮﺓ 42- ﻭَﺍﺣْﻠُﻞْ ﻋُﻘْﺪَﺓً ﻣِﻦْ ﻟِﺴَﺎﻧِﻲ ‏( 27 ‏) ﻃﻪ 43- ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ ﻗﻞ ﺃﻋﻮﺫ ﺑﺮﺏ ﺍﻟﻔﻠﻖ ﻣﻦ ﺷﺮ ﻣﺎﺧﻠﻖ ﻭﻣﻦ ﺷﺮ ﻏﺎﺳﻖ ﺇﺫﺍ ﻭﻗﺐ ﻭﻣﻦ ﺷﺮ ﺍﻟﻨﻔﺎﺛﺎﺕ ﻓﻲ ﺍﻟﻌﻘﺪ ﻭﻣﻦ ﺷﺮ ﺣﺎﺳﺪ ﺇﺫﺍ ﺣﺴﺪ . 44- ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ ﻗﻞ ﺃﻋﻮﺫ ﺑﺮﺏ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﻣﻠﻚ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﺍﻟﻪ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﻣﻦ ﺷﺮ ﺍﻟﻮﺳﻮﺍﺱ ﺍﻟﺨﻨﺎﺱ ﺍﻟﺬﻱ ﻳﻮﺳﻮﺱ ﻓﻲ ﺻﺪﻭﺭ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﻣﻦ ﺍﻟﺠﻨﺔ ﻭﺍﻟﻨﺎﺱ 45- ﻗُﻞْ ﺟَﺎﺀَ ﺍﻟْﺤَﻖُّ ﻭَﻣَﺎ ﻳُﺒْﺪِﺉُ ﺍﻟْﺒَﺎﻃِﻞُ ﻭَﻣَﺎ ﻳُﻌِﻴﺪُ ‏( 49 ‏) ﺳﺒﺄ 46- ﻓَﺈِﺫَﺍ ﺟَﺎﺀَ ﺃَﻣْﺮُ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻗُﻀِﻲَ ﺑِﺎﻟْﺤَﻖِّ ﻭَﺧَﺴِﺮَ ﻫُﻨَﺎﻟِﻚَ ﺍﻟْﻤُﺒْﻄِﻠُﻮﻥَ ‏( 78 ‏) ﻏﺎﻓﺮ 47- ﺃَﻡْ ﻳَﻘُﻮﻟُﻮﻥَ ﺍﻓْﺘَﺮَﻯ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻛَﺬِﺑًﺎ ﻓَﺈِﻥْ ﻳَﺸَﺄْ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻳَﺨْﺘِﻢْ ﻋَﻠَﻰ ﻗَﻠْﺒِﻚَ ﻭَﻳَﻤْﺢُ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺍﻟْﺒَﺎﻃِﻞَ ﻭَﻳُﺤِﻖُّ ﺍﻟْﺤَﻖَّ ﺑِﻜَﻠِﻤَﺎﺗِﻪِ ﺇِﻧَّﻪُ ﻋَﻠِﻴﻢٌ ﺑِﺬَﺍﺕِ ﺍﻟﺼُّﺪُﻭﺭِ ‏( 24 ‏) ﺍﻟﺸﻮﺭﻯ ---------------------------- 48- ﺃُﻭْﻟَﺌِﻚَ ﻟَﻢْ ﻳُﺆْﻣِﻨُﻮﺍ ﻓَﺄَﺣْﺒَﻂَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺃَﻋْﻤَﺎﻟَﻬُﻢْ ﻭَﻛَﺎﻥَ ﺫَﻟِﻚَ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻳَﺴِﻴﺮًﺍ ‏( 19 ‏) ﺍﻷﺣﺰﺍﺏ 49- ﺫَﻟِﻚَ ﺑِﺄَﻧَّﻬُﻢْ ﻛَﺮِﻫُﻮﺍ ﻣَﺎ ﺃَﻧﺰَﻝَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻓَﺄَﺣْﺒَﻂَ ﺃَﻋْﻤَﺎﻟَﻬُﻢْ ‏( 9 ‏) ﻣﺤﻤﺪ 50- ﺫَﻟِﻚَ ﺑِﺄَﻧَّﻬُﻢْ ﺍﺗَّﺒَﻌُﻮﺍ ﻣَﺎ ﺃَﺳْﺨَﻂَ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻭَﻛَﺮِﻫُﻮﺍ ﺭِﺿْﻮَﺍﻧَﻪُ ﻓَﺄَﺣْﺒَﻂَ ﺃَﻋْﻤَﺎﻟَﻬُﻢْ ‏( 28 ‏) ﻣﺤﻤﺪ 51- ِﻥَّ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍ ﻭَﺻَﺪُّﻭﺍ ﻋَﻦْ ﺳَﺒِﻴﻞِ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻭَﺷَﺎﻗُّﻮﺍ ﺍﻟﺮَّﺳُﻮﻝَ ﻣِﻦْ ﺑَﻌْﺪِ ﻣَﺎ ﺗَﺒَﻴَّﻦَ ﻟَﻬُﻢْ ﺍﻟﻬُﺪَﻯ ﻟَﻦْ ﻳَﻀُﺮُّﻭﺍ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﺷَﻴْﺌًﺎ ﻭَﺳَﻴُﺤْﺒِﻂُ ﺃَﻋْﻤَﺎﻟَﻬُﻢْ ‏( 32 ‏) ﻣﺤﻤﺪ ------------------------------ 52- ﻓَﻤَﻜَﺚَ ﻏَﻴْﺮَ ﺑَﻌِﻴﺪٍ ﻓَﻘَﺎﻝَ ﺃَﺣَﻄﺖُ ﺑِﻤَﺎ ﻟَﻢْ ﺗُﺤِﻂْ ﺑِﻪِ ﻭَﺟِﺌْﺘُﻚَ ﻣِﻦْ ﺳَﺒَﺈٍ ﺑِﻨَﺒَﺈٍ ﻳَﻘِﻴﻦٍ ‏( 22 ‏) ﺍﻟﻨﻤﻞ 53- ﺃَﻻَ ﺇِﻧَّﻬُﻢْ ﻓِﻲ ﻣِﺮْﻳَﺔٍ ﻣِﻦْ ﻟِﻘَﺎﺀِ ﺭَﺑِّﻬِﻢْ ﺃَﻻَ ﺇِﻧَّﻪُ ﺑِﻜُﻞِّ ﺷَﻲْﺀٍ ﻣُﺤِﻴﻂٌ ‏( 54 ‏) ﻓﺼﻠﺖ 54- ﻭَﺃُﺧْﺮَﻯ ﻟَﻢْ ﺗَﻘْﺪِﺭُﻭﺍ ﻋَﻠَﻴْﻬَﺎ ﻗَﺪْ ﺃَﺣَﺎﻁَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺑِﻬَﺎ ﻭَﻛَﺎﻥَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻋَﻠَﻰ ﻛُﻞِّ ﺷَﻲْﺀٍ ﻗَﺪِﻳﺮًﺍ ‏( 21 ‏) ﺍﻟﻔﺘﺢ 55- ﻟِﻴَﻌْﻠَﻢَ ﺃَﻥْ ﻗَﺪْ ﺃَﺑْﻠَﻐُﻮﺍ ﺭِﺳَﺎﻻَﺕِ ﺭَﺑِّﻬِﻢْ ﻭَﺃَﺣَﺎﻁَ ﺑِﻤَﺎ ﻟَﺪَﻳْﻬِﻢْ ﻭَﺃَﺣْﺼَﻰ ﻛُﻞَّ ﺷَﻲْﺀٍ ﻋَﺪَﺩًﺍ ‏( 28 ‏) ﺍﻟﺠﻦ 56- ﻭَﺍﻟﻠَّﻪُ ﻣِﻦْ ﻭَﺭَﺍﺋِﻬِﻢْ ﻣُﺤِﻴﻂٌ ‏( 20 ‏) ﺍﻟﺒﺮﻭﺝ 57- ﻭَﻻَ ﻳَﺌُﻮﺩُﻩُ ﺣِﻔْﻈُﻬُﻤَﺎ ﻭَﻫُﻮَ ﺍﻟْﻌَﻠِﻲُّ ﺍﻟْﻌَﻈِﻴﻢُ ‏( 255 ‏) ﺍﻟﺒﻘﺮﺓ 58- ﻭَﻫُﻮَ ﺍﻟْﻘَﺎﻫِﺮُ ﻓَﻮْﻕَ ﻋِﺒَﺎﺩِﻩِ ﻭَﻳُﺮْﺳِﻞُ ﻋَﻠَﻴْﻜُﻢْ ﺣَﻔَﻈَﺔً ﺣَﺘَّﻰ ﺇِﺫَﺍ ﺟَﺎﺀَ ﺃَﺣَﺪَﻛُﻢْ ﺍﻟْﻤَﻮْﺕُ ﺗَﻮَﻓَّﺘْﻪُ ﺭُﺳُﻠُﻨَﺎ ﻭَﻫُﻢْ ﻻَ ﻳُﻔَﺮِّﻃُﻮﻥَ ‏( 61 ‏) ﺍﻷﻧﻌﺎﻡ 59- ﺇِﻥَّ ﺭَﺑِّﻲ ﻋَﻠَﻰ ﻛُﻞِّ ﺷَﻲْﺀٍ ﺣَﻔِﻴﻆٌ ‏( 57 ‏) ﻫﻮﺩ 60- ﻓَﺎﻟﻠَّﻪُ ﺧَﻴْﺮٌ ﺣَﺎﻓِﻈًﺎ ﻭَﻫُﻮَ ﺃَﺭْﺣَﻢُ ﺍﻟﺮَّﺍﺣِﻤِﻴﻦَ ‏( 64 ‏) ﻳﻮﺳﻒ 61- ﻟَﻪُ ﻣُﻌَﻘِّﺒَﺎﺕٌ ﻣِﻦْ ﺑَﻴْﻦِ ﻳَﺪَﻳْﻪِ ﻭَﻣِﻦْ ﺧَﻠْﻔِﻪِ ﻳَﺤْﻔَﻈُﻮﻧَﻪُ ﻣِﻦْ ﺃَﻣْﺮِ ﺍﻟﻠَّﻪِ ‏( 11 ‏) ﺍﻟﺮﻋﺪ 62- ﻭَﺣَﻔِﻈْﻨَﺎﻫَﺎ ﻣِﻦْ ﻛُﻞِّ ﺷَﻴْﻄَﺎﻥٍ ﺭَﺟِﻴﻢٍ ‏( 17 ‏) ﺍﻟﺤﺠﺮ 63- ﻭَﻣَﺎ ﻛَﺎﻥَ ﻟَﻪُ ﻋَﻠَﻴْﻬِﻢْ ﻣِﻦْ ﺳُﻠْﻄَﺎﻥٍ ﺇِﻻَّ ﻟِﻨَﻌْﻠَﻢَ ﻣَﻦْ ﻳُﺆْﻣِﻦُ ﺑِﺎﻵﺧِﺮَﺓِ ﻣِﻤَّﻦْ ﻫُﻮَ ﻣِﻨْﻬَﺎ ﻓِﻲ ﺷَﻚٍّ ﻭَﺭَﺑُّﻚَ ﻋَﻠَﻰ ﻛُﻞِّ ﺷَﻲْﺀٍ ﺣَﻔِﻴﻆٌ ‏( 21 ‏) ﺳﺒﺄ 64- ﻭَﺣِﻔْﻈًﺎ ﻣِﻦْ ﻛُﻞِّ ﺷَﻴْﻄَﺎﻥٍ ﻣَﺎﺭِﺩٍ ‏( 7 ‏) ﺍﻟﺼﺎﻓﺎﺕ 65- ﻭَﺣِﻔْﻈًﺎ ﺫَﻟِﻚَ ﺗَﻘْﺪِﻳﺮُ ﺍﻟْﻌَﺰِﻳﺰِ ﺍﻟْﻌَﻠِﻴﻢِ ‏( 12 ‏) ﻓﺼﻠﺖ 66- ﻭَﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﺍﺗَّﺨَﺬُﻭﺍ ﻣِﻦْ ﺩُﻭﻧِﻪِ ﺃَﻭﻟِﻴَﺎﺀَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺣَﻔِﻴﻆٌ ﻋَﻠَﻴْﻬِﻢْ ﻭَﻣَﺎ ﺃَﻧْﺖَ ﻋَﻠَﻴْﻬِﻢْ ﺑِﻮَﻛِﻴﻞٍ ‏( 6 ‏) ﺍﻟﺸﻮﺭﻯ 67- ﻭَﺇِﻥَّ ﻋَﻠَﻴْﻜُﻢْ ﻟَﺤَﺎﻓِﻈِﻴﻦَ ‏( 10 ‏) ﺍﻹﻧﻔﻄﺎﺭ 68- ﺇِﻥْ ﻛُﻞُّ ﻧَﻔْﺲٍ ﻟَﻤَّﺎ ﻋَﻠَﻴْﻬَﺎ ﺣَﺎﻓِﻆٌ ‏( 4 ‏) ﺍﻟﻄﺎﺭﻕ 69- ﻭَﻟَﺎ ﺗَﻌْﻤَﻠُﻮﻥَ ﻣِﻦْ ﻋَﻤَﻞٍ ﺇِﻻَّ ﻛُﻨَّﺎ ﻋَﻠَﻴْﻜُﻢْ ﺷُﻬُﻮﺩًﺍ ‏( 61 ‏) ﻳﻮﻧﺲ 70- ﺇِﻧَّﻪُ ﻋَﻤَﻞٌ ﻏَﻴْﺮُ ﺻَﺎﻟِﺢٍ ‏( 46 ‏) ﻫﻮﺩ 71- ﻣَﺜَﻞُ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍ ﺑِﺮَﺑِّﻬِﻢْ ﺃَﻋْﻤَﺎﻟُﻬُﻢْ ﻛَﺮَﻣَﺎﺩٍ ﺍﺷْﺘَﺪَّﺕْ ﺑِﻪِ ﺍﻟﺮِّﻳﺢُ ﻓِﻲ ﻳَﻮْﻡٍ ﻋَﺎﺻِﻒٍ ﻻَ ﻳَﻘْﺪِﺭُﻭﻥَ ﻣِﻤَّﺎ ﻛَﺴَﺒُﻮﺍ ﻋَﻠَﻰ ﺷَﻲْﺀٍ ﺫَﻟِﻚَ ﻫُﻮَ ﺍﻟﻀَّﻼَﻝُ ﺍﻟْﺒَﻌِﻴﺪُ ‏( 18 ‏) ﺍﺑﺮﺍﻫﻴﻢ 72- ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﺗَﺘَﻮَﻓَّﺎﻫُﻢْ ﺍﻟْﻤَﻶَﺋِﻜَﺔُ ﻇَﺎﻟِﻤِﻲ ﺃَﻧﻔُﺴِﻬِﻢْ ﻓَﺄَﻟْﻘَﻮْﺍ ﺍﻟﺴَّﻠَﻢَ ﻣَﺎ ﻛُﻨَّﺎ ﻧَﻌْﻤَﻞُ ﻣِﻦْ ﺳُﻮﺀٍ ﺑَﻠَﻰ ﺇِﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻋَﻠِﻴﻢٌ ﺑِﻤَﺎ ﻛُﻨْﺘُﻢْ ﺗَﻌْﻤَﻠُﻮﻥَ ‏( 28 ‏) ﺍﻟﻨﺤﻞ 73- ﻓَﺄَﺻَﺎﺑَﻬُﻢْ ﺳَﻴِّﺌَﺎﺕُ ﻣَﺎ ﻋَﻤِﻠُﻮﺍ ﻭَﺣَﺎﻕَ ﺑِﻬِﻢْ ﻣَﺎ ﻛَﺎﻧُﻮﺍ ﺑِﻪِ ﻳَﺴْﺘَﻬْﺰِﺋُﻮﻥ ‏( 34 ‏) ﺍﻟﻨﺤﻞ 74- ﻭَﻟُﻮﻃًﺎ ﺁﺗَﻴْﻨَﺎﻩُ ﺣُﻜْﻤًﺎ ﻭَﻋِﻠْﻤًﺎ ﻭَﻧَﺠَّﻴْﻨَﺎﻩُ ﻣِﻦْ ﺍﻟْﻘَﺮْﻳَﺔِ ﺍﻟَّﺘِﻲ ﻛَﺎﻧَﺖْ ﺗَﻌْﻤَﻞُ ﺍﻟْﺨَﺒَﺎﺋِﺚَ ﺇِﻧَّﻬُﻢْ ﻛَﺎﻧُﻮﺍ ﻗَﻮْﻡَ ﺳَﻮْﺀٍ ﻓَﺎﺳِﻘِﻴﻦَ ‏( 74 ‏) ﺍﻻﻧﺒﻴﺎﺀ 75- ﻭَﻣِﻦْ ﺍﻟﺸَّﻴَﺎﻃِﻴﻦِ ﻣَﻦْ ﻳَﻐُﻮﺻُﻮﻥَ ﻟَﻪُ ﻭَﻳَﻌْﻤَﻠُﻮﻥَ ﻋَﻤَﻼً ﺩُﻭﻥَ ﺫَﻟِﻚَ ﻭَﻛُﻨَّﺎ ﻟَﻬُﻢْ ﺣَﺎﻓِﻈِﻴﻦَ ‏( 82 ‏) ﺍﻷﻧﺒﻴﺎﺀ 76- ﺑَﻞْ ﻗُﻠُﻮﺑُﻬُﻢْ ﻓِﻲ ﻏَﻤْﺮَﺓٍ ﻣِﻦْ ﻫَﺬَﺍ ﻭَﻟَﻬُﻢْ ﺃَﻋْﻤَﺎﻝٌ ﻣِﻦْ ﺩُﻭﻥِ ﺫَﻟِﻚَ ﻫُﻢْ ﻟَﻬَﺎ ﻋَﺎﻣِﻠُﻮﻥَ ‏( 63 ‏) ﺍﻟﻤﺆﻣﻨﻮﻥ 77- ﻭَﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍ ﺃَﻋْﻤَﺎﻟُﻬُﻢْ ﻛَﺴَﺮَﺍﺏٍ ﺑِﻘِﻴﻌَﺔٍ ﻳَﺤْﺴَﺒُﻪُ ﺍﻟﻈَّﻤْﺂﻥُ ﻣَﺎﺀً ﺣَﺘَّﻰ ﺇِﺫَﺍ ﺟَﺎﺀَ ﻩُ ﻟَﻢْ ﻳَﺠِﺪْﻩُ ﺷَﻴْﺌًﺎ ﻭَﻭَﺟَﺪَ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻋِﻨْﺪَﻩُ ﻓَﻮَﻓَّﺎﻩُ ﺣِﺴَﺎﺑَﻪُ ﻭَﺍﻟﻠَّﻪُ ﺳَﺮِﻳﻊُ ﺍﻟْﺤِﺴَﺎﺏِ ‏( 39 ‏) ﺍﻟﻨﻮﺭ 78- ﻭَﻗَﺪِﻣْﻨَﺎ ﺇِﻟَﻰ ﻣَﺎ ﻋَﻤِﻠُﻮﺍ ﻣِﻦْ ﻋَﻤَﻞٍ ﻓَﺠَﻌَﻠْﻨَﺎﻩُ ﻫَﺒَﺎﺀً ﻣَﻨْﺜُﻮﺭًﺍ ‏( 23 ‏) ﺍﻟﻔﺮﻗﺎﻥ 79- ﻗَﺎﻝَ ﺇِﻧِّﻲ ﻟِﻌَﻤَﻠِﻜُﻢْ ﻣِﻦْ ﺍﻟْﻘَﺎﻟِﻴﻦَ ‏( 168 ‏) ﺭَﺏِّ ﻧَﺠِّﻨِﻲ ﻭَﺃَﻫْﻠِﻲ ﻣِﻤَّﺎ ﻳَﻌْﻤَﻠُﻮﻥَ ‏( 169 ‏) ﻓَﻨَﺠَّﻴْﻨَﺎﻩُ ﻭَﺃَﻫْﻠَﻪُ ﺃَﺟْﻤَﻌِﻴﻦَ ‏( 170 ‏) ﺍﻟﺸﻌﺮﺍﺀ 80- ﻓَﺈِﻥْ ﻋَﺼَﻮْﻙَ ﻓَﻘُﻞْ ﺇِﻧِّﻲ ﺑَﺮِﻱﺀٌ ﻣِﻤَّﺎ ﺗَﻌْﻤَﻠُﻮﻥَ ‏( 216 ‏) 81- ﺃَﻡْ ﺣَﺴِﺐَ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻳَﻌْﻤَﻠُﻮﻥَ ﺍﻟﺴَّﻴِّﺌَﺎﺕِ ﺃَﻥْ ﻳَﺴْﺒِﻘُﻮﻧَﺎ ﺳَﺎﺀَ ﻣَﺎ ﻳَﺤْﻜُﻤُﻮﻥَ ‏( 4 ‏) ﺍﻟﻌﻨﻜﺒﻮﺕ 82- ﻳﻌْﻤَﻠُﻮﻥَ ﻟَﻪُ ﻣَﺎ ﻳَﺸَﺎﺀُ ﻣِﻦْ ﻣَﺤَﺎﺭِﻳﺐَ ﻭَﺗَﻤَﺎﺛِﻴﻞَ ﻭَﺟِﻔَﺎﻥٍ ﻛَﺎﻟْﺠَﻮَﺍﺏِ ﻭَﻗُﺪُﻭﺭٍ ﺭَﺍﺳِﻴَﺎﺕٍ ﺍﻋْﻤَﻠُﻮﺍ ﺁﻝَ ﺩَﺍﻭُﻭﺩَ ﺷُﻜْﺮًﺍ ﻭَﻗَﻠِﻴﻞٌ ﻣِﻦْ ﻋِﺒَﺎﺩِﻱ ﺍﻟﺸَّﻜُﻮﺭُ ‏( 13 ‏) ﺳﺒﺄ 83- ﻣﺎﻫﺬﻩ ﺍﻟﺘﻤﺎﺛﻴﻞ ﺍﻟﺘﻲ ﺃﻧﺘﻢ ﻟﻬﺎﻋﺎﻛﻔﻮﻥ ‏( ﺍﻷﻧﺒﻴﺎﺀ 84- ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍ ﻭَﺻَﺪُّﻭﺍ ﻋَﻦْ ﺳَﺒِﻴﻞِ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﺃَﺿَﻞَّ ﺃَﻋْﻤَﺎﻟَﻬُﻢْ ‏( 1 ‏) ﻣﺤﻤﺪ 85- ﻗَﺎﻝَ ﻫَﺬَﺍ ﺭَﺣْﻤَﺔٌ ﻣِﻦْ ﺭَﺑِّﻲ ﻓَﺈِﺫَﺍ ﺟَﺎﺀَ ﻭَﻋْﺪُ ﺭَﺑِّﻲ ﺟَﻌَﻠَﻪُ ﺩَﻛَّﺎﺀَ ﻭَﻛَﺎﻥَ ﻭَﻋْﺪُ ﺭَﺑِّﻲ ﺣَﻘًّﺎ ‏( 98 ‏) ﺍﻟﻜﻬﻒ 86- ﻭَﺃَﺭَﺍﺩُﻭﺍ ﺑِﻪِ ﻛَﻴْﺪًﺍ ﻓَﺠَﻌَﻠْﻨَﺎﻫُﻢْ ﺍﻷَْﺧْﺴَﺮِﻳﻦَ ‏( 70 ‏) ﺍﻷﻧﺒﻴﺎﺀ 87- ﻓَﺄَﺭَﺍﺩُﻭﺍ ﺑِﻪِ ﻛَﻴْﺪًﺍ ﻓَﺠَﻌَﻠْﻨَﺎﻫُﻢْ ﺍﻟْﺄَﺳْﻔَﻠِﻴﻦَ ‏( 98 ‏) ﺍﻟﺼﺎﻓﺎﺕ 88- ﻭَﻣَﻜَﺮُﻭﺍ ﻭَﻣَﻜَﺮَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻭَﺍﻟﻠَّﻪُ ﺧَﻴْﺮُ ﺍﻟْﻤَﺎﻛِﺮِﻳﻦَ ‏( 54 ‏) ﺁﻝ ﻋﻤﺮﺍﻥ 89- ﺳَﻴُﺼِﻴﺐُ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﺃَﺟْﺮَﻣُﻮﺍ ﺻَﻐَﺎﺭٌ ﻋِﻨْﺪَ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻭَﻋَﺬَﺍﺏٌ ﺷَﺪِﻳﺪٌ ﺑِﻤَﺎ ﻛَﺎﻧُﻮﺍ ﻳَﻤْﻜُﺮُﻭﻥَ ‏( 124 ‏) ﺍﻷﻧﻌﺎﻡ 90- ﻭَﺇِﺫْ ﻳَﻤْﻜُﺮُ ﺑِﻚَ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍ ﻟِﻴُﺜْﺒِﺘُﻮﻙَ ﺃَﻭْ ﻳَﻘْﺘُﻠُﻮﻙَ ﺃَﻭْ ﻳُﺨْﺮِﺟُﻮﻙَ ﻭَﻳَﻤْﻜُﺮُﻭﻥَ ﻭَﻳَﻤْﻜُﺮُ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻭَﺍﻟﻠَّﻪُ ﺧَﻴْﺮُ ﺍﻟْﻤَﺎﻛِﺮِﻳﻦَ ‏( 30 ‏) ﺍﻷﻧﻔﺎﻝ 91- ﻗَﺪْ ﻣَﻜَﺮَ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻣِﻦْ ﻗَﺒْﻠِﻬِﻢْ ﻓَﺄَﺗَﻰ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺑُﻨْﻴَﺎﻧَﻬُﻢْ ﻣِﻦَ ﺍﻟْﻘَﻮَﺍﻋِﺪِ ﻓَﺨَﺮَّ ﻋَﻠَﻴْﻬِﻢْ ﺍﻟﺴَّﻘْﻒُ ﻣِﻦْ ﻓَﻮْﻗِﻬِﻢْ ﻭَﺃَﺗَﺎﻫُﻢْ ﺍﻟْﻌَﺬَﺍﺏُ ﻣِﻦْ ﺣَﻴْﺚُ ﻟَﺎ ﻳَﺸْﻌُﺮُﻭﻥَ ‏( 26 ‏) ﺍﻟﻨﺤﻞ 92- ﻭَﺍﺻْﺒِﺮْ ﻭَﻣَﺎ ﺻَﺒْﺮُﻙَ ﺇِﻟَّﺎ ﺑِﺎﻟﻠَّﻪِ ﻭَﻟَﺎ ﺗَﺤْﺰَﻥْ ﻋَﻠَﻴْﻬِﻢْ ﻭَﻟَﺎ ﺗَﻚُ ﻓِﻲ ﺿَﻴْﻖٍ ﻣِﻤَّﺎ ﻳَﻤْﻜُﺮُﻭﻥَ ‏( 127 ‏) ﺍﻟﻨﺤﻞ 93- ﻭَﻣَﻜَﺮُﻭﺍ ﻣَﻜْﺮًﺍ ﻭَﻣَﻜَﺮْﻧَﺎ ﻣَﻜْﺮًﺍ ﻭَﻫُﻢْ ﻟَﺎ ﻳَﺸْﻌُﺮُﻭﻥَ ‏( 50 ‏) ﻓﺎﻧﻈﺮ ﻛﻴﻒ ﻛﺎﻥ ﻋﺎﻗﺒﺔ ﻣﻜﺮﻫﻢ ﺃﻧﺎ ﺩﻣﺮﻧﺎﻫﻢ ﻭﻗﻮﻣﻬﻢ ﺃﺟﻤﻌﻴﻦ ‏( 51 ‏) ﺍﻟﻨﻤﻞ 94- ﺍﺳْﺘِﻜْﺒَﺎﺭًﺍ ﻓِﻲ ﺍﻟْﺄَﺭْﺽِ ﻭَﻣَﻜْﺮَ ﺍﻟﺴَّﻴِّﺊِ ﻭَﻟَﺎ ﻳَﺤِﻴﻖُ ﺍﻟْﻤَﻜْﺮُ ﺍﻟﺴَّﻴِّﺊُ ﺇِﻟَّﺎ ﺑِﺄَﻫْﻠِﻪِ ‏( 43 ‏) ﻓﺎﻃﺮ 95- ﻓَﻮَﻗَﺎﻩُ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺳَﻴِّﺌَﺎﺕِ ﻣَﺎ ﻣَﻜَﺮُﻭﺍ ﻭَﺣَﺎﻕَ ﺑِﺂﻝِ ﻓِﺮْﻋَﻮْﻥَ ﺳُﻮﺀُ ﺍﻟْﻌَﺬَﺍﺏِ ‏( 45 ‏) ﻏﺎﻓﺮ 96- ﻭَﻣَﻜَﺮُﻭﺍ ﻣَﻜْﺮًﺍ ﻛُﺒَّﺎﺭًﺍ ‏( 22 ‏) ﻧﻮﺡ -------------------------- 97- ﻭَﺇِﻥْ ﺗَﻮَﻟَّﻮْﺍ ﻓَﺈِﻧَّﻤَﺎ ﻫُﻢْ ﻓِﻲ ﺷِﻘَﺎﻕٍ ﻓَﺴَﻴَﻜْﻔِﻴﻜَﻬُﻢْ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻭَﻫُﻮَ ﺍﻟﺴَّﻤِﻴﻊُ ﺍﻟْﻌَﻠِﻴﻢُ ‏( 137 ‏) ﺍﻟﺒﻘﺮﺓ 98- ﻭَﺍﻟﻠَّﻪُ ﺃَﻋْﻠَﻢُ ﺑِﺄَﻋْﺪَﺍﺋِﻜُﻢْ ﻭَﻛَﻔَﻰ ﺑِﺎﻟﻠَّﻪِ ﻭَﻟِﻴًّﺎ ﻭَﻛَﻔَﻰ ﺑِﺎﻟﻠَّﻪِ ﻧَﺼِﻴﺮًﺍ ‏( 45 ‏) ﺍﻟﻨﺴﺎﺀ 99- ﻭَﺍﻟﻠَّﻪُ ﻳَﻜْﺘُﺐُ ﻣَﺎ ﻳُﺒَﻴِّﺘُﻮﻥَ ﻓَﺄَﻋْﺮِﺽْ ﻋَﻨْﻬُﻢْ ﻭَﺗَﻮَﻛَّﻞْ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻭَﻛَﻔَﻰ ﺑِﺎﻟﻠَّﻪِ ﻭَﻛِﻴﻼً ‏( 81 ‏) ﺍﻟﻨﺴﺎﺀ 100- ﺇِﻥَّ ﻋِﺒَﺎﺩِﻱ ﻟَﻴْﺲَ ﻟَﻚَ ﻋَﻠَﻴْﻬِﻢْ ﺳُﻠْﻄَﺎﻥٌ ﻭَﻛَﻔَﻰ ﺑِﺮَﺑِّﻚَ ﻭَﻛِﻴﻼً ‏( 65 ‏) ﺍﻹﺳﺮﺍﺀ 101- ﻭَﺗَﻮَﻛَّﻞْ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻭَﻛَﻔَﻰ ﺑِﺎﻟﻠَّﻪِ ﻭَﻛِﻴﻼً ‏( 3 ‏) ﺍﻷﺣﺰﺍﺏ 102- ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻳُﺒَﻠِّﻐُﻮﻥَ ﺭِﺳَﺎﻟَﺎﺕِ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻭَﻳَﺨْﺸَﻮْﻧَﻪُ ﻭَﻻَ ﻳَﺨْﺸَﻮْﻥَ ﺃَﺣَﺪًﺍ ﺇِﻻَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻭَﻛَﻔَﻰ ﺑِﺎﻟﻠَّﻪِ ﺣَﺴِﻴﺒًﺎ ‏( 39 ‏) ﺍﻷﺣﺰﺍﺏ 103- ﺃَﻟَﻴْﺲَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺑِﻜَﺎﻑٍ ﻋَﺒْﺪَﻩُ ﻭَﻳُﺨَﻮِّﻓُﻮﻧَﻚَ ﺑِﺎﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻣِﻦْ ﺩُﻭﻧِﻪِ ﻭَﻣَﻦْ ﻳُﻀْﻠِﻞْ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻓَﻤَﺎ ﻟَﻪُ ﻣِﻦْ ﻫَﺎﺩٍ ‏( 36 ‏) ﺍﻟﺰﻣﺮ 104- ﻳَﺎﺃَﻳُّﻬَﺎ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﺁﻣَﻨُﻮﺍ ﺍﺫْﻛُﺮُﻭﺍ ﻧِﻌْﻤَﺔَ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻋَﻠَﻴْﻜُﻢْ ﺇِﺫْ ﻫَﻢَّ ﻗَﻮْﻡٌ ﺃَﻥْ ﻳَﺒْﺴُﻄُﻮﺍ ﺇِﻟَﻴْﻜُﻢْ ﺃَﻳْﺪِﻳَﻬُﻢْ ﻓَﻜَﻒَّ ﺃَﻳْﺪِﻳَﻬُﻢْ ﻋَﻨْﻜُﻢْ ﻭَﺍﺗَّﻘُﻮﺍ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻭَﻋَﻠَﻰ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻓَﻠْﻴَﺘَﻮَﻛَّﻞْ ﺍﻟْﻤُﺆْﻣِﻨُﻮﻥَ ‏( 11 ‏) ﺍﻟﻤﺎﺋﺪﺓ 105- ﻗَﺎﻝَ ﺭَﺟُﻼَﻥِ ﻣِﻦْ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻳَﺨَﺎﻓُﻮﻥَ ﺃَﻧْﻌَﻢَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻋَﻠَﻴْﻬِﻤَﺎ ﺍﺩْﺧُﻠُﻮﺍ ﻋَﻠَﻴْﻬِﻢْ ﺍﻟْﺒَﺎﺏَ ﻓَﺈِﺫَﺍ ﺩَﺧَﻠْﺘُﻤُﻮﻩُ ﻓَﺈِﻧَّﻜُﻢْ ﻏَﺎﻟِﺒُﻮﻥَ ﻭَﻋَﻠَﻰ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻓَﺘَﻮَﻛَّﻠُﻮﺍ ﺇِﻥْ ﻛُﻨﺘُﻢْ ﻣُﺆْﻣِﻨِﻴﻦَ ‏( 23 ‏) ﺍﻟﻤﺎﺋﺪﺓ 106- ﻗُﻞْ ﻟَﻦْ ﻳُﺼِﻴﺒَﻨَﺎ ﺇِﻻَّ ﻣَﺎ ﻛَﺘَﺐَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻟَﻨَﺎ ﻫُﻮَ ﻣَﻮْﻻَﻧَﺎ ﻭَﻋَﻠَﻰ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻓَﻠْﻴَﺘَﻮَﻛَّﻞْ ﺍﻟْﻤُﺆْﻣِﻨُﻮﻥَ ‏( 51 ‏) ﺍﻟﺘﻮﺑﺔ 107- ﻓَﺈِﻥْ ﺗَﻮَﻟَّﻮْﺍ ﻓَﻘُﻞْ ﺣَﺴْﺒِﻲ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻵ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﻫُﻮَ ﻋَﻠَﻴْﻪِ ﺗَﻮَﻛَّﻠْﺖُ ﻭَﻫُﻮَ ﺭَﺏُّ ﺍﻟْﻌَﺮْﺵِ ﺍﻟْﻌَﻈِﻴﻢِ ‏( 129 ‏) ﺍﻟﺘﻮﺑﺔ 108- ﻓَﻘَﺎﻟُﻮﺍ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﺗَﻮَﻛَّﻠْﻨَﺎ ﺭَﺑَّﻨَﺎ ﻻَ ﺗَﺠْﻌَﻠْﻨَﺎ ﻓِﺘْﻨَﺔً ﻟِﻠْﻘَﻮْﻡِ ﺍﻟﻈَّﺎﻟِﻤِﻴﻦَ ‏( 85 ‏) ﻳﻮﻧﺲ 109- ﺇِﻧِّﻲ ﺗَﻮَﻛَّﻠْﺖُ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﺭَﺑِّﻲ ﻭَﺭَﺑِّﻜُﻢْ ﻣَﺎ ﻣِﻦْ ﺩَﺍﺑَّﺔٍ ﺇِﻻَّ ﻫُﻮَ ﺁﺧِﺬٌ ﺑِﻨَﺎﺻِﻴَﺘِﻬَﺎ ﺇِﻥَّ ﺭَﺑِّﻲ ﻋَﻠَﻰ ﺻِﺮَﺍﻁٍ ﻣُﺴْﺘَﻘِﻴﻢٍ ‏( 56 ‏) ﻫﻮﺩ 110- ﺇِﻥْ ﺃُﺭِﻳﺪُ ﺇِﻟَّﺎ ﺍﻟْﺈِﺻْﻠَﺎﺡَ ﻣَﺎ ﺍﺳْﺘَﻄَﻌْﺖُ ﻭَﻣَﺎ ﺗَﻮْﻓِﻴﻘِﻲ ﺇِﻟَّﺎ ﺑِﺎﻟﻠَّﻪِ ﻋَﻠَﻴْﻪِ ﺗَﻮَﻛَّﻠْﺖُ ﻭَﺇِﻟَﻴْﻪِ ﺃُﻧِﻴﺐُ ‏( 88 ‏) ﻫﻮﺩ 111- ﺇِﻥْ ﺍﻟْﺤُﻜْﻢُ ﺇِﻟَّﺎ ﻟِﻠَّﻪِ ﻋَﻠَﻴْﻪِ ﺗَﻮَﻛَّﻠْﺖُ ﻭَﻋَﻠَﻴْﻪِ ﻓَﻠْﻴَﺘَﻮَﻛَّﻞْ ﺍﻟْﻤُﺘَﻮَﻛِّﻠُﻮﻥَ ‏( 67 ‏) ﻳﻮﺳﻒ 112- ﻭَﻣَﺎ ﻟَﻨَﺎ ﺃَﻟَّﺎ ﻧَﺘَﻮَﻛَّﻞَ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻭَﻗَﺪْ ﻫَﺪَﺍﻧَﺎ ﺳُﺒُﻠَﻨَﺎ ﻭَﻟَﻨَﺼْﺒِﺮَﻥَّ ﻋَﻠَﻰ ﻣَﺎ ﺁﺫَﻳْﺘُﻤُﻮﻧَﺎ ﻭَﻋَﻠَﻰ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻓَﻠْﻴَﺘَﻮَﻛَّﻞْ ﺍﻟْﻤُﺘَﻮَﻛِّﻠُﻮﻥَ ‏( 12 ‏) ﺍﺑﺮﺍﻫﻴﻢ 113- ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺧَﺎﻟِﻖُ ﻛُﻞِّ ﺷَﻲْﺀٍ ﻭَﻫُﻮَ ﻋَﻠَﻰ ﻛُﻞِّ ﺷَﻲْﺀٍ ﻭَﻛِﻴﻞٌ ‏( 62 ‏) ﺍﻟﺰﻣﺮ 114- ﻭَﻣَﻦْ ﻳَﺘَﻮَﻛَّﻞْ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻓَﻬُﻮَ ﺣَﺴْﺒُﻪُ ﺇِﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﺑَﺎﻟِﻎُ ﺃَﻣْﺮِﻩِ ﻗَﺪْ ﺟَﻌَﻞَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻟِﻜُﻞِّ ﺷَﻲْﺀٍ ﻗَﺪْﺭًﺍ ‏( 3 ‏) ﺍﻟﻄﻼﻕ 115- ﺭَﺏُّ ﺍﻟْﻤَﺸْﺮِﻕِ ﻭَﺍﻟْﻤَﻐْﺮِﺏِ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻟَّﺎ ﻫُﻮَ ﻓَﺎﺗَّﺨِﺬْﻩُ ﻭَﻛِﻴﻠًﺎ ‏( 9 ‏) ﺍﻟﻤﺰﻣﻞ 116- ﻟَﻦْ ﻳَﻀُﺮُّﻭﻛُﻢْ ﺇِﻟَّﺎ ﺃَﺫًﻯ ﻭَﺇِﻥْ ﻳُﻘَﺎﺗِﻠُﻮﻛُﻢْ ﻳُﻮَﻟُّﻮﻛُﻢْ ﺍﻟْﺄَﺩْﺑَﺎﺭَ ﺛُﻢَّ ﻟَﺎ ﻳُﻨْﺼَﺮُﻭﻥَ ‏( 111 ‏) ﺁﻝ ﻋﻤﺮﺍﻥ 117- ﻭَﺇِﻥْ ﺗَﺼْﺒِﺮُﻭﺍ ﻭَﺗَﺘَّﻘُﻮﺍ ﻟَﺎ ﻳَﻀُﺮُّﻛُﻢْ ﻛَﻴْﺪُﻫُﻢْ ﺷَﻴْﺌًﺎ ﺇِﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﺑِﻤَﺎ ﻳَﻌْﻤَﻠُﻮﻥَ ﻣُﺤِﻴﻂٌ ‏( 120 ‏) ﺁﻝ ﻋﻤﺮﺍﻥ 118- ﻭَﺇِﻥْ ﺗُﻌْﺮِﺽْ ﻋَﻨْﻬُﻢْ ﻓَﻠَﻦْ ﻳَﻀُﺮُّﻭﻙَ ﺷَﻴْﺌًﺎ ‏( 42 ‏) ﺍﻟﻤﺎﺋﺪﺓ 119- ﻭَﺇِﻥْ ﻳَﻤْﺴَﺴْﻚَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺑِﻀُﺮٍّ ﻓَﻠَﺎ ﻛَﺎﺷِﻒَ ﻟَﻪُ ﺇِﻟَّﺎ ﻫُﻮَ ﻭَﺇِﻥْ ﻳَﻤْﺴَﺴْﻚَ ﺑِﺨَﻴْﺮٍ ﻓَﻬُﻮَ ﻋَﻠَﻰ ﻛُﻞِّ ﺷَﻲْﺀٍ ﻗَﺪِﻳﺮٌ ‏( 17 ‏) ﺍﻷﻧﻌﺎﻡ 120- ﻭَﺇِﻥْ ﻳَﻤْﺴَﺴْﻚَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺑِﻀُﺮٍّ ﻓَﻠَﺎ ﻛَﺎﺷِﻒَ ﻟَﻪُ ﺇِﻟَّﺎ ﻫُﻮَ ﻭَﺇِﻥْ ﻳُﺮِﺩْﻙَ ﺑِﺨَﻴْﺮٍ ﻓَﻠَﺎ ﺭَﺍﺩَّ ﻟِﻔَﻀْﻠِﻪِ ﻳُﺼِﻴﺐُ ﺑِﻪِ ﻣَﻦْ ﻳَﺸَﺎﺀُ ﻣِﻦْ ﻋِﺒَﺎﺩِﻩِ ﻭَﻫُﻮَ ﺍﻟْﻐَﻔُﻮﺭُ ﺍﻟﺮَّﺣِﻴﻢُ ‏( 107 ‏) ﻳﻮﻧﺲ 121- ﻭَﺃَﻳُّﻮﺏَ ﺇِﺫْ ﻧَﺎﺩَﻯ ﺭَﺑَّﻪُ ﺃَﻧِّﻲ ﻣَﺴَّﻨِﻲ ﺍﻟﻀُّﺮُّ ﻭَﺃَﻧْﺖَ ﺃَﺭْﺣَﻢُ ﺍﻟﺮَّﺍﺣِﻤِﻴﻦَ ‏( 83 ‏) ﻓَﺎﺳْﺘَﺠَﺒْﻨَﺎ ﻟَﻪُ ﻓَﻜَﺸَﻔْﻨَﺎ ﻣَﺎ ﺑِﻪِ ﻣِﻦْ ﺿُﺮٍّ ﻭَﺁﺗَﻴْﻨَﺎﻩُ ﺃَﻫْﻠَﻪُ ﻭَﻣِﺜْﻠَﻬُﻢْ ﻣَﻌَﻬُﻢْ ﺭَﺣْﻤَﺔً ﻣِﻦْ ﻋِﻨْﺪِﻧَﺎ ﻭَﺫِﻛْﺮَﻯ ﻟِﻠْﻌَﺎﺑِﺪِﻳﻦَ ‏( 84 ‏) ﺍﻷﻧﺒﻴﺎﺀ 122- ﺃَﻣَّﻦْ ﻳُﺠِﻴﺐُ ﺍﻟْﻤُﻀﻄَﺮَّ ﺇِﺫَﺍ ﺩَﻋَﺎﻩُ ﻭَﻳَﻜْﺸِﻒُ ﺍﻟﺴُّﻮﺀَ ﻭَﻳَﺠْﻌَﻠُﻜُﻢْ ﺧُﻠَﻔَﺎﺀَ ﺍﻷْﺭْﺽِ ﺃَﺀِ ﻟَﻪٌ ﻣَﻊَ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻗَﻠِﻴﻼً ﻣَﺎ ﺗَﺬَﻛَّﺮُﻭﻥَ ‏( 62 ‏) ﺍﻟﻨﻤﻞ 123- ﻭَﻟَﺌِﻦْ ﺳَﺄَﻟْﺘَﻬُﻢْ ﻣَﻦْ ﺧَﻠَﻖَ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﻭَﺍﺕِ ﻭَﺍﻷْﺭْﺽَ ﻟَﻴَﻘُﻮﻟُﻦَّ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻗُﻞْ ﺃَﻓَﺮَﺃَﻳْﺘُﻢْ ﻣَﺎ ﺗَﺪْﻋُﻮﻥَ ﻣِﻦْ ﺩُﻭﻥِ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﺇِﻥْ ﺃَﺭَﺍﺩَﻧِﻲ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺑِﻀُﺮٍّ ﻫَﻞْ ﻫُﻦَّ ﻛَﺎﺷِﻔَﺎﺕُ ﺿُﺮِّﻩِ ﺃَﻭْ ﺃَﺭَﺍﺩَﻧِﻲ ﺑِﺮَﺣْﻤَﺔٍ ﻫَﻞْ ﻫُﻦَّ ﻣُﻤْﺴِﻜَﺎﺕُ ﺭَﺣْﻤَﺘِﻪِ ﻗُﻞْ ﺣَﺴْﺒِﻲ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻋَﻠَﻴْﻪِ ﻳَﺘَﻮَﻛَّﻞُ ﺍﻟْﻤُﺘَﻮَﻛِّﻠُﻮﻥَ ‏( 38 ‏) ﺍﻟﺰﻣﺮ 124- ﻣﺎ ﻳَﻔْﺘَﺢْ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻟِﻠﻨَّﺎﺱِ ﻣِﻦْ ﺭَﺣْﻤَﺔٍ ﻓَﻼَ ﻣُﻤْﺴِﻚَ ﻟَﻬَﺎ ﻭَﻣَﺎ ﻳُﻤْﺴِﻚْ ﻓَﻼَ ﻣُﺮْﺳِﻞَ ﻟَﻪُ ﻣِﻦْ ﺑَﻌْﺪِﻩِ ﻭَﻫُﻮَ ﺍﻟْﻌَﺰِﻳﺰُ ﺍﻟْﺤَﻜِﻴﻢُ ‏( 2 ‏) ﻓﺎﻃﺮ 125- ﻳَﺨْﺮُﺝُ ﻣِﻦْ ﺑُﻄُﻮﻧِﻬَﺎ ‏( 69 ‏) ﺍﻟﻨﺤﻞ 126- ﻳُﺼْﻬَﺮُ ﺑِﻪِ ﻣَﺎ ﻓِﻲ ﺑُﻄُﻮﻧِﻬِﻢْ ﻭَﺍﻟْﺠُﻠُﻮﺩُ ‏( 20 ‏) ﺍﻟﺤﺞ 127- ﺇﻥ ﺷﺠﺮﺓ ﺍﻟﺰﻗﻮﻡ ﻃﻌﺎﻡ ﺍﻷﺛﻴﻢ ‏( 44 ‏) ﻛَﺎﻟْﻤُﻬْﻞِ ﻳَﻐْﻠِﻲ ﻓِﻲ ﺍﻟْﺒُﻄُﻮﻥِ ‏( 45 ‏) ﺍﻟﺪﺧﺎﻥ 128- ﻓﻠﻮﻻ ﺃﻧﻪ ﻛﺎﻥ ﻣﻦ ﺍﻟﻤﺴﺒﺤﻴﻦ ‏( 143 ‏) ﻟَﻠَﺒِﺚَ ﻓِﻲ ﺑَﻄْﻨِﻪِ ﺇِﻟَﻰ ﻳَﻮْﻡِ ﻳُﺒْﻌَﺜُﻮﻥَ ‏( 144 ‏) ﺍﻟﺼﺎﻓﺎﺕ 129- ﻭَﻣَﻦْ ﻳَﺘَّﻖِ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻳَﺠْﻌَﻞْ ﻟَﻪُ ﻣِﻦْ ﺃَﻣْﺮِﻩِ ﻳُﺴْﺮًﺍ ‏( 4 ‏) ﺍﻟﻄﻼﻕ 130- ﻳَﺎﺑُﻨَﻲَّ ﺇِﻧَّﻬَﺎ ﺇِﻥْ ﺗَﻚُ ﻣِﺜْﻘَﺎﻝَ ﺣَﺒَّﺔٍ ﻣِﻦْ ﺧَﺮْﺩَﻝٍ ﻓَﺘَﻜُﻦْ ﻓِﻲ ﺻَﺨْﺮَﺓٍ ﺃَﻭْ ﻓِﻲ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﻭَﺍﺕِ ﺃَﻭْ ﻓِﻲ ﺍﻟْﺄَﺭْﺽِ ﻳَﺄْﺕِ ﺑِﻬَﺎ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺇِﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻟَﻄِﻴﻒٌ ﺧَﺒِﻴﺮٌ ‏( 16 ‏) ﻟﻘﻤﺎﻥ Da fatan Allah Ya datar da mu, Amiyn. Shiga shafinmu na facebook a wannan shudin rubutun, sai ka danna like. https://www.facebook.com/sunnahruqyah/ Daga shafin Bashir Halilu Idris. Lambar waya Call & whatsApp 08162600700.