MAGANIN FITSARIN KWANCE NA MANYA. Daga shafin Bashir Halilu. Lambar waya 08162600700, 08134434846.
MAGANIN FITSARIN KWANCE
Na manya wanda ya ke faruwa sakamakon lalurar iska.
1- A samu garin sassaƙen tsamiya, wanda ake cewa 'Baƙin magani', sai a dinga zuba rabin ƙaramin cokali a miya, a ci abinci da shi. Kullum sau ɗaya.
2- A samu zuma mai kyau, wacce ba a yi mata haɗi ba, sai mai lalurar ya dinga lasa.
3- A samu Fasakwari, sai a daka yay laushi, ko a jiƙa shi a haka, mai lalurar ya dinga shan ruwan.
4- A samu jar ƙasa, irin wacce ake yin tukunya ko kasko da ita, sai a jiƙawa mai lalurar, ya dinga sha.
Daga shafin Bashir Halilu. Lambar waya 08162600700, 08134434846.
Comments
Post a Comment