MAKIRCIN SHAIƊAN MAFI GIRMA GA ƊAN ADAM
Daga shafin Bashir Halilu. - ﴿ مكيدة الشيطان الكبرى ﴾ قَالَ ابْنُ أَبِي الدُّنْيَا : حَدَّثَنَا أَبُو سَلَمَةَ الْمَخْزُومِيُّ، حَدَّثَنَا ابْنُ أَبِي فُدَيْكٍ، عَنِ الضَّحَّاكِ بْنِ عُثْمَانَ، عَنْ هِشَامِ بْنِ عُرْوَةَ، عَنْ أبيه، عن عائشة رضي الله عَنْهَا : عَنِ النَّبِيِّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ قَالَ: إِنَّ الشَّيْطَانَ يَأْتِي أَحَدَكُمْ فَيَقُولُ مَنْ خَلَقَكَ؟ فَيَقُولُ اللَّهُ تَبَارَكَ وَتَعَالَى. فَيَقُولُ مَنْ خَلَقَ اللَّهَ؟ فَإِذَا وَجَدَ أَحَدُكُمْ ذَلِكَ فَلْيَقُلْ: آمَنْتُ بِاللَّهِ وَرَسُولِهِ فَإِنَّ ذَلِكَ يُذْهِبُ عَنْهُ. Ibnu Abid-Dunyā, a cikin littafinsa Maka'idush Shaiɗan, ya ruwaito cewa: Abū Salamatal -Makhzūmīy ya ba mu labari, ya ce: Ibnu Abī Fudayk ya ba mu labari daga Ḍhaḥḥāk bin ‘Usmān daga Hishām bn ‘Urwah daga mahaifinsa (Urwah), daga Nana A’isha – Allah ya yarda da ita – ta ce: Manzon Allah ﷺ ya ce: “Lallai Shaiɗan yana zuwa wurin ɗayanku ya ce masa...