AN NAƊA NI LIMAMIN JUMU'AH
A yau ne, Jumu'ah ta farkon watan Ramadhana 1445 aka naɗa ni a matsayin Limami na biyu a Masallacin Jumu'ah na gidan Kankare, Layin Dukurawa block, Gwale LGA, Kano.
Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Yay riƙo da hannunmu, Ya cigaba da agaza mana wajen aikata daidai da kaucewa kura-kurai kuma Allah Ya sanya mu sanadin shiriya ga bayinSa.
Comments
Post a Comment