YAYAN ITATUWA DA AKA AMBATA A ALQUR'ANI TARE DA AMFANINSU GA LAFIYAR AL'UMA.
`YA`YAN ITATUWA DA AKA AMBATA A ALQUR'ANI Tare da amfaninsu ga lafiyar Al'uma. Allah Madaukakin Sarki Ya ambaci wadansu yayan itatuwa acikin Alqur'ani mai tsarki, wadanda Yay mana baiwa da su anan duniya. Yanzu za mu kawo wasu daga cikin fa'idodin wadannan tsirrai da tasirinsu ga kafiyar al'uma. Daga cibiyar Tarbiyyah Islamiyyah, masu yin Ruq'yah da harhada magunguna na Musulunci. Lambar waya 08162600700, 08134434846. Shafinmu na face book https://www.facebook.com/bashirhalilutarbiyyahislamiyyah/ (1) RUMMAN =========== Allah ﺳﺒﺤﺎﻧﻪ ﻭﺗﻌﺎﻟﻰ Ya ambace shi a Alqur'ani, Ya ce: " ﻓﻴﻬﻤﺎ ﻓﺎﻛﻬﺔ ﻭﻧﺨﻞ ﻭﺭﻣﺎﻥ " . "Fiy himaa faakihatun wa nakhlun wa RUMMAN" A cikin Suratur Rahman. Ruman yana cikin tsirrai masu matukar amfani a duniya wadanda masana sukay bincik...