Posts

Showing posts with the label na musulunci

ZA MU FARA DARASI KYAUTA DOMIN FASSARA LITTAFIN ASSARIMUL BATTAR FITTASADDI LISSAHARATIL ASHRAR, TA BIDIYO DA KUMA RUBUTU.

Image
Mutane da dama suna tambayata akan in buɗe musu aji na musamman akan 'Yadda ake haɗa magunguna da kuma wasu abubuwa da ke da alaƙa da Aljanu da warware sihiri. Insha Allahu zan fara kawo muku karatun littafin 'Assarimul Battar', wanda littafi ne sananne da aka wallafashi akan Matsalolin Aljanu da warware sihiri, a bisa tsari mai kyau na Ahlus sunnah wal jama'a.    Zan dinga kawo muku karatun littafin Insha Allahu ta hanyar bidiyo a shafina na tiktok mai suna "Shafin Bashir Halilu" sai kuma in rubuta tarjamarsa a wannan shafin nawa na facebook mai suna "Bashir Halilu". Ga kaɗan daga abubuwanda littafin ya ƙunsa. ١-تَصْحِيحُ الْعَقِيدَةِ فِيماَ يختَصُّ بِجَانِبِ السِّحْرِ وَالشَّيَاطِينِ . 1. Kyautata akidar Musulmi game da abinda ya ke da alaka da sihiri da aljannu: ٢-الاِ عْتِماَدُ عَلىَٰ الدَّلِيلِ فيِ مَسَائلِ عِلاجِ السِّحْرِ . 2- Dogaro da Alƙur'ani da Hadisi wajen warware mas'alolin sihiri.  ٣-كَيْفَ يَقِي الْـمُسْلِمُ نَفْسَهُ وَأَوْلاَ...

CUTUTTUKAN MATA DA MAGUNGUNANSU

1- CIWON NONO 2- GOYON CIKI 3- JININ HAILA 4- RASHIN SHA'AWA 5- ILLOLIN MASTURBATION 6- MAGUNGUNAN GARGAJIYA 7- MAGUNGUNAN ASIBITI CIWON NONO GA MATA. Wato Sanqaran Mama ko kuma Kansar mama. MA'ANAR ciwon nono shi ne samuwar wasu kwayoyin cuta acikin nonon mace, wandanda ke haddasa ciwo da canja yanayin nonon mace ko ya lalata shi gaba daya. Ciwon nono wani lokacin yana janyo ru6ewar nono ko yay sanadin a yanke shi gaba daya. YADDA AKE DAUKAR CIWON Abubuwan da ke kawowa mata ciwon nono. 1- Shekaru ko tsufa.     Idan mace shekarunta suka dan fara yawa, to yana da kyau ta fara daukar matakan kariya daga ciwon nono. 2- Sinadarin 'iyistirogen', idan yay yawa ajikin mace. 3- Fara jinin al'ada kafin mace ta kai shekaru sha biyu, za ta iya gamuwa da ciwon nono daga baya. 4- Mace ta zarce shekaru hamsin da biyar tana jinin al'ada, shi ma zai iya janyo mata ciwon nono. 5- Rashin haihuwa. Matan da sam ba su haihu ba, har su ka wuce shekaru talatin, za su...

NAU'O'IN ASIRAI GUDA BIYU DA KUMA YADDA AKE WARWARE SU

NAU'IN ASIRAI GUDA BIYU DA KUMA YADDA AKE WARWARESU. Asirin da aka saka a jikin mutum da kuma wanda aka binne a wani waje daban. Wato Assihrul Ma'akul da kuma Assihrul Madfun. 1) ASSIHRUL MA'AKUWL                                    Wato Sihirin da mutum ya ci ko ya sha ko wanda Aljanu su ka yi masa ajjiya acikin jikinsa. Daga Shafin Sunna Medicine, Masu Yin Ruqiyyah Da Harhada Magunguna na Musulunci. Shiga shafinmu na facebook acikin wannan shudin rubutun, sai ka danna like https://www.facebook.com/sunnahmedicinepage/ Lambar waya 08162600700. As sihrul Ma'akuwl ko kuma Sihrul Mashruwb, daya ne daga cikin nau'o'in Sihiri da akan iya yiwa mutum don a cutar da lafiyar jikinsa ko a 6ata masa tunani. Saidai shi Sihrul Ma'akul ana yin sa ne ta hanyar zubawa mutum wani abu a cikin abinci ko abin sha; idan ya ci ko...

AN GANO MAGANIN CUTAR KANJAMAU

An gano maganin HIV na gargajiya, daga JARIDAR RARIYA Shiga shafinsu na facebook don karanta cikakken bayani,  acikin wannan shudin rubutun. https://www.facebook.com/rariyajarida/posts/2233140526784365/