Posts

Showing posts from September, 2018

AMFANIN MA'UL WARDI

Image
AMFANIN MA'UL WARDI ماء الورد Daga cibiyar Tarbiyyah Islamiyyah,  masu yin Ruq'yah da harhada magungunan musulunci. Lambar waya 08162600700, 08134434846. Ma'ul Wardi ana samar da shi ne ta hanyar matse ruwan da ke cikin wasu furen itatuwa,  kamar yadda sunansa ya nuna,  "Ma'ul Wardi" wato "Ruwan Fure"  da Hausa ko kuma "Rose Water" a Turance. Wannan sinadari na da matukar amfani ga lafiyar al'uma. Kadan daga ciki su ne:- 1- Gyaran fata.   Daga cikin manya-manyan amfanin Ma'ul wardi shi ne,  yana gyara fata, saboda yana dauke da sinadaran 'anti-inflamatory wadanda ke taimakawa wajen gyara matsalolin fata,  na ciki da na waje.     Abin sha'awa shi ne ko da Aljani ne ya 6atawa mutum fatarsa to Ma'ul Wardi yana gyara ta, idan aka hada shi da Ma'ul Khal da kuma sinadarin nan mai sanyi wanda ake hada turare da shi wato Alcohol ana shafawa.     Duk wanda ya ta6a zuwa Rukiyya...