Posts

Showing posts from 2023

AMFANIN NONON RAƘUMI (KASHI NA BIYU)

Image
AMFANIN NONON RAƘUMI WAJEN MAGANCE CUTUTTUKA GUDA ARBA'IN DA TARA (49). (Kashi na biyu) Daga cibiyar Sunnah Medicine, masu yin Ruƙ'yah da harhaɗa magunguna na Musulunci da na gargajiya tare da bayar da addu'o'i da shawarwari akan cututtuka da sauran larurori na yau da kullum.  Lambar waya 08162600700. (8)CIWON SUGA. Mai fama da larurar ciwon suga sai a samo: - a) Nonon Raƙumi kofi daya. b) Tirmis Baladi, cikin ƙaramin cokali c) Garin Hulba, karamin cokali d) Hubuwbul liƙah  ƙaramin cokali e)Markadadden bitter lemon ƙaramin cokali. Sai a kaɗa su a cikin nonon, sai a sha kofi daya da safe kofi daya da yamma tun kafin a ci abinci da awa daya, ma'ana idan an sha maganin sai an samu awa đaya a tsakani sannan za a ci wani abu. (9) CIWON CANCER Wanda yake da wani ciwo da ya shafi cancer to sai ya yi kokarin jarraba wannan maganin:     Zai rika shan kofi daya na nonon rakumi da safe da yamma amma tun kafin ya ci wani abu da awa daya. Ma'ana, ba zai ci wani abu ba zai sh...

AMFANIN NONON RAƘUMI GUDA ARBA'IN DA TARA (49).

Image
AMFANIN NONON RAƘUMI WAJEN MAGANCE CUTUTTUKA GUDA ARBA'IN DA TARA (49). Daga cibiyar Sunnah Medicine, masu yin Ruƙ'yah da harhaɗa magunguna na Musulunci da na gargajiya tare da ba da shawarwari da addu'o'i akan cututtuka da sauran larurori na yau da kullum. Lambar waya 08162600700. Karanta har ƙarshe, domin samun cikakken bayani akan yadda za ka haɗa maganin lalurar da ke damunka, da yaddar Allah. 1-Ciwon Ulcer/Gyambon ciki. 2- Ciwon Typoid. 3- Ciwon Tibi/Tarin Fuka. 4-Ciwon Asma. 5-Ciwon Basir. 6-Ciwon Hawan jini. 7-Karancin jini a jiki. 8-Ciwon suga. 9-Ciwon cancer. 10-Ciwon sanyi. 11-Fitar ruwa mai wari a gaban mace. 12-Rashin fitar jinin Haila. 13-Maganin kurajen Pimpus.14-Kaikayin fata. 15-Ciwon fitsari. 16-Fitsarin jini. 17-Ciwon shawara. 18-Domin samun kwarin kashi. 19-Raunin ji na kunne. 20-Maganin daskarewar jini a jikin mutum. 21-Ƙarancin ruwan maniyyi. 22Maganin saurin kawowa. 23-Karfin mazakuta. 24-Domin samun gamsuwar jima'i. 25-Shanyewar kashin yara. 2...