Posts

Showing posts with the label jinnul katfa

JINNUL KATFA

JINNUL KATFAH Nau'in Aljanu taqadirai kuma masu tsatstsauran ra'ayi. https://www.facebook.com/sunnahruqyah/ Jinnul Katfah wasu nau'in Aljanu ne manya-manya sosai, suna cikin gingima-gingiman Aljanu wadanda halittarsu ta fi ta 'DanAdam girma sosai. Idan wani Aljanin kamar Jinnul Shu'un (Aljanin da tsawonsa bai wuce idon sawun mutum ba) ya shiga cikinsu to ba za su iya gane cewa akwai me rai a cikinsu ba. . Suna da manyan halitta sedai ba su da kwarin kafafuwa, ba sa iya jurewa tsayuwa. . Jinnul Katfa suna cikin nau'in Aljanun da ba sa rayuwa a cikin mutane, sedai sukan shiga cikin mutane lokaci zuwa lokaci sannan su koma inda suka fito. Kuma basu da yawa a duniya saboda basa aure kuma basa bada aure sai a cikin jinsin su. . Jinnul Katfah kuma suna cikin nau'in Aljanun da sukan iya canjawa zuwa wata halittar. . Mafi yawan wadannan Aljanu Kafurai ne ba a fiye samun musulmi a cikinsu ba. . Jinnul Katfa suna zaune ne a cikin qanqara a can cikin Sa...