Posts

Showing posts from April, 2022

NAU'O'IN ASIRAI GUDA BIYU DA YADDA AKE WARWARE SU

Image
NAU'IN ASIRAI GUDA BIYU DA KUMA YADDA AKE WARWARESU. Asirin da aka saka a jikin mutum da kuma wanda aka binne a wani waje daban.  Wato Assihrul Ma'akul da kuma Assihrul Madfun. 1) ASSIHRUL MA'AKUWL Wato Sihirin da mutum ya ci ko ya sha ko wanda Aljanu su ka yi masa ajjiya acikin jikinsa. Daga Shafin Sunna Medicine, Masu Yin Ruqiyyah Da Harhada Magunguna na Musulunci. Shiga shafinmu na facebook acikin wannan shudin rubutun, sai ka danna like https://www.facebook.com/sunnahmedicinepage/ Lambar waya 08162600700. As sihrul Ma'akuwl ko kuma Sihrul Mashruwb, daya ne daga cikin nau'o'in Sihiri da akan iya yiwa mutum don a cutar da lafiyar jikinsa ko a 6ata masa tunani. Saidai shi Sihrul Ma'akul ana yin sa ne ta hanyar zubawa mutum wani abu a cikin abinci ko abin sha; idan ya ci ko ya sha sai sihirin ya kama shi. Misali, ana iya hada wata guba ta tsafi, sai a zuba a cikin abincin mutum ko ruwan shansa ko ruwan wankansa ko ay masa hayaqi da shi ko a zuba a cikin tura...

ALJANI DANNAU

Image
MENENE DANNAU? Danna wannan shudin rubutun ka kalla tare da sauraron wannan bayani ta bidiyo Dannau shi ne lokacinda mutum ya kwanta yana bacci,  sai ya ji kamar an zo an danne shi,  an shake masa hanci da baki,  ba ya iya motsi ko numfashi ko magana kuma yana ihu amma ba a ji. Mutum ya kan cika da tsoro da tunanin mutuwa lokacinda abun yake faruwa da shi. Kashi uku zuwa shida bisa dari (3-6%) na mutanen duniya suna fama da matsalar Dannau. Yayinda kashi talatin bisa dari (30%) na matasa kuma suna fama da wannan matsala,  aqalla kowanne acikinsu ya ta6a fuskantar matsalar Dannau ko da sau daya ne a rayuwarsa. Daga cibiyar Sunnah Medicine, masu yin Ruq'yah da harhada magunguna na Musulunci da na gargajiya. Lambar wayarmu 08162600700. Kalli wannan bayani acikin bidiyo a nan  https://youtu.be/8x0Bp7736fM بسم الله الرحمن الرحيم وصلى الله على النبي الكريم. A gargajiyar Bahaushe,  Dannau wani Aljani ne da yake zuwa ya hau kan mutum lokacin da yake bacci,  ya...