Posts

Showing posts from August, 2021

YADDA AKE MAGANCE MANYAN CUTUTTUKA GUDA GOMA SHA DAYA

Image
1- Ciwon Siga. 2- Ciwon Koda. 3- Cutar Kansa. 4- Maganin Asthma. 5- Ciwon Hanta. 6- Maganin Sikila. 7- Maganin Hawan jini. 8- Maganin Fitsarin kwance. 9- Maganin Malaria. 10- Maganin Olsa. 11- Maganin Matsalolin Aljanu da Sihiri.   Daga cibiyar Sunnah Medicine, masu yin Ruq'yah da harhada magunguna na musulunci da na gargajiya. Lambar waya 08162600700. Ku kalli bidiyon kuma ku danna subscribe. https://youtu.be/bf1iaxP9WiU

ILLOLIN WASA DA TSARAICI

Image
ILLOLIN MASTURBATION DA HANYOYIN MAGANCE SU Masturbation ko kuma Istimna'i a Larabce,  shi ne wasa da tsaraici don biyawa kai bukatar sha'awar jima'i. Bayan Addinin Musulunci ya haramta Istimna'i wato Masturbation, to kuma yana da illoli da cututtuka da yake haddasawa a jikin mutum. Yana janyo:- 1- Yawan mantuwa. Duk mai wannan aiki zai gamu da yawan mantuwa da shiririta. 2-Yana rage hazaqar kwalwa. Duk karatun da mutum yake ganewa zai dawo ya dena fahimta. 3- Kankancewar gaba da maraina ya koma kamar na yaro karami ko ya tattare ya dinga komawa ciki. 4-Saurin kawowa yayin jima'i. Wani ko minti daya ba ya iya yi, yayin tarawa da iyalinsa sai ya ji ya kawo kuma ba zai iya komawa ba. 5-Ramewa. Mutum zai ta ramewa, komai cin abincinsa da shan magunguna kara kiba. 6-Rashin karfin mazakuta har ta kai in yay aure ba ya iya gamsar da iyalinsa. 7- Mazakutar namiji tana iya karyewa, ya zama kwata-kwata ya dena tashi, sedai ya dinga dan motsawa kadan. 8- 'Kara...