YADDA AKE DAURE ALJANU A WATAN RAMADAN
YADDA AKE DAURE AL-JANU A CIKIN WATAN RAMADAN Me yasa Aljanu suke tashi ajikin mutane acikin watan Ramadhana, bayan kuma an dauresu?. Daga cibiyar Sunnah Medicine http://www.facebook.com/sunnahmedicinepage/ masu yin Ruq'yah da harhada Magunguna na Musulunci. Lambar waya 08162600700. An kar6o Hadisi daga Aba Hurairata ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ yace "Manzon Allah ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻳﻪ ﻭ ﺳﻠﻢ ya ce "Idan watan Ramadan ya zo, se a bude kofofin Aljanna, a kulle kofofin wuta kuma A `DAURE SHAIDANU" Muslim ne ya ruwaito. ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻫﺮﻳﺮﺓ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ ﺃﻥ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰﺍﻟ...