Posts

Showing posts with the label mata

AMFANIN NAMAN ƁERA WAJEN ƘARA LAFIYA. DAGA SHAFIN BASHIR HALILU. LAMBAR WAYA 08162600700, 08134434846.

Image
Wani bincike da masana harkar lafiya su ka yi, sun gano cewa naman Ɓera na ɗauke da  'protein' da 'amino acids', sinadaran da ke ƙara ƙarfin jiki da gina ƙashi da haɓaka sauran sassan jiki sannan yana ɗauke da 'vitamins' masu yawa kamar 'vitamin B12' wanda ke tsaftace jini da kula da lafiyar jinin jinkin mutum.     Naman Ɓera har ila yau, yana ɗauke da 'iron' wanda ke taimakawa zirga-zirgar iskar 'oxygen' da kuma 'zinc' wanda ke taimakawa wajen gina ƙwayoyin halitta, garkuwar jiki da kuma lafiyar ƙasusuwan jiki.    Da akwai sinadarai kamar 'selenium, phosphorus, niacin, vitamin B2, B3, B6, da dai sauransu, waɗanda ke aiki wajen gina ɗaukacin lafiyar mutum, gyara fatar jiki, da kuma samar da kuzari da dai sauransu.     Naman Ɓera na ɗauke da sinadaran da ke rage kitse ajikin mutum da kuma ragewa mutum ƙiba cikin ƙanƙanin lokaci.     Saidai masana lafiya sun yi gargaɗin cewa za a iya kamuwa da cututtuka ta hanyar yaw...

LITTAFIN CUTUTTUKAN MATA DA MAGUNGUNANSU. WALLAFAR BASHIR HALILU. LAMBAR WAYA 08162600700, 08134434846.

Image
CUTUTTUKAN MATA DA MAGUNGUNANSU ABUBUWAN DA KE CIKI 1- CIWON NONO GA MATA     i) Yadda ake kamuwa da ciwon nono.    ii) Alamomin ciwon nono.    iii) Rikagafin ciwon nono.     iv) Yadda ake magance ciwon nono.     v) Gyaran nono.  2- GOYON CIKI.     i) Alamomin samun ciki.     ii) Abubuwan da ya kamata a yi idan an samu ciki.     iii)  Abubuwan da ke kawo zubewar ciki.     iv) Rikagafin 6ari ko zubewar ciki.     v) Abubuwan da ke taimakawa wajen samun ciki.     vi) Abubuwan da ke hana samun ciki.     vii) Matsalolin da ke faruwa bayan zubar da ciki ko 6arin ciki.    viii) Abubuwan da ke sa matsala ta biyo bayan zubewar ciki.     ix) Yadda ake magance wannan matsala.     x) Shawarwari.  3- BAYANI AKAN JININ AL'ADA (JININ HAILA)    i) Asalin jinin hail...

CUTUTTUKAN MATA DA MAGUNGUNANSU

1- CIWON NONO 2- GOYON CIKI 3- JININ HAILA 4- RASHIN SHA'AWA 5- ILLOLIN MASTURBATION 6- MAGUNGUNAN GARGAJIYA 7- MAGUNGUNAN ASIBITI CIWON NONO GA MATA. Wato Sanqaran Mama ko kuma Kansar mama. MA'ANAR ciwon nono shi ne samuwar wasu kwayoyin cuta acikin nonon mace, wandanda ke haddasa ciwo da canja yanayin nonon mace ko ya lalata shi gaba daya. Ciwon nono wani lokacin yana janyo ru6ewar nono ko yay sanadin a yanke shi gaba daya. YADDA AKE DAUKAR CIWON Abubuwan da ke kawowa mata ciwon nono. 1- Shekaru ko tsufa.     Idan mace shekarunta suka dan fara yawa, to yana da kyau ta fara daukar matakan kariya daga ciwon nono. 2- Sinadarin 'iyistirogen', idan yay yawa ajikin mace. 3- Fara jinin al'ada kafin mace ta kai shekaru sha biyu, za ta iya gamuwa da ciwon nono daga baya. 4- Mace ta zarce shekaru hamsin da biyar tana jinin al'ada, shi ma zai iya janyo mata ciwon nono. 5- Rashin haihuwa. Matan da sam ba su haihu ba, har su ka wuce shekaru talatin, za su...