AMFANIN NA'ANA'A. Daga shafin Bashir Halilu. Lambar waya 08162600700, 08134434846.
AMAFANIN GANYEN NA'A-NA'A
1. Lizimtar amfani da ganyen na'a-na yana
maganin
hauka.
2. Shan ta nasa baki ya rinka kamshi koda
yaushe
shi yasa ake so wanda ya ci wani abu mai sanya
warin baki kamar albasa ko tafarnuwa ya sha
na'a-
na'a bakinsa zai daina warin
3. Amfani da ita na hana fitowar kurajen fuska
idan
kuma ya riga ya fito sai a dimanci shafa manta, za'a
samu dacewa musamman ga masu maikon fuska
4. Yin hayaki da busashshen na'a-na'a ayi turare
da
shi yana sanya kamshin jiki da kuma kanshi ga
wurin da aka yi turaren haka kuma idan aka shaki
kamshin da hayakin yana maganin mura
5. Shafa danyen ganyen akai na maganin ciwon
kai
haka kuma idan ana goge hakora da bushashshen
shi yana sanya hakora su yi haske
6. Shan na'a-na'a da zuma na sanya karfin jiki
kullum ka rika jin ka cikin nishadi
Lafiyar hanta
ta rika aiki da kyau da kawar da mura da narkar
da abinci da karfafa zuciya ya zamanto cikin
koshin
lafiya koda yaushe da kuma kumburin ciki
7.Ga wanda yake fama da rashin jin dadi kamar
wata matsala na damunshi idan aka yi shayinta
ana
shanta cikin kamshin ta da suga insha Allahu za
a
rabu da matsalar
8. Matsalar daukan ciki ga mata masu juna
kamar
masu yin amai ko yawan zubda yawu in sun
samu
ciki sai su samu ganyen su wanke suna taunawa
ko
kuma su sanya a bakinsu don ya dauke musu
yawan zubda yawu amma su guji amfani da shi
idan
sunhaihuwa domin yana rage ruwan mama
9. Ga matan da suke fama da ciwon ciki na
al'ada in
sun ji cikinsu ya fara ciwo sai su dafa ganyen
suna
sha
10. Wanda hancinsa ya toshe saboda mura ko
majina sai a dafa ganyen bacin ya dahu sai a kifa
kai akan ruwan ana shakar turirin
11. Ga wanda hadda ko karatu ke bashi wuya sai
ya dafa ganyen, bacin ya dahu sai ya hada da
ruwan kahl fari dan kadan da zuma yana sha
insha
Allahu kwakwalwarsa zata bude ya rika fahimtar
karatu cikin sauki.
Daga shafin Bashir Halilu Tarbiyyah Islamiyyah 08162600700
Comments
Post a Comment