MAGANIN CIWON KAI WANDA ALJANU SUKE SAKAWA MUTUM. Daga shafin Bashir Halilu. Lambar waya 08162600700, 08134434846.

YADDA HAƊIN ALMISKI YA KE MAGANCECIWON KAI CIKIN SAUƘI DA YADDAR ALLAH. 
DON MAGANCE CIWON KAI IRIN WANDA AL-JANI KAN SAKAWA MUTUM KO KUMA IRIN CIWON KAI WANDA AKA KASA GANE KANSA. 

Sai a samu:-
1- Jan Almiski. 
2- Man Habbatus sauda. 
3- Man Juda, wanda ake cewa Zabat. 
4- Man Gelo. 

   Dukkansu ya zama yawansu daya daya ne. A hada su waje daya,  a narka ko a girgiza, sai mai lalurar ya dinga shafawa a goshinsa ko kuma 6angaren da yake masa ciwo a kan na sa. 

Insha Allahu za a samu waraka cikin kankanin lokaci.

Lambar waya 08162600700.

Comments

Popular Posts