YADDA SAKA ƘAFA A RUWAN GISHIRI YA KE FITAR DA ALJANI DAGA JIKIN MUTUM. Daga shafin Bashir Halilu. Lambar waya 08162600700, 08134434846

SAKA ƘAFA A RUWAN GISHIRI YANA CIRE AL-JANI DAGA JIKIN MUTUM. 

 
  Da farko za ka samu ruwa acikin mazubi, wanda zai kai kamar zuwa kwaurinka, sai ka zuba gishiri kamar cokali biyu, ka juya shi, ya narke. Daga nan sai ka wanke kafarka da wani ruwan daban sai ka zauna, ka saka kafarka acikin ruwan,  tsawon kamar minti goma sha biyar. Za ka yi haka ne gwargwadon yadda kake jin radadin ciwo da kuma zuwa kwanakin yadda ka samu sauki.
 Ruwan da ake samu ruwa ne normal, ba na zafi ba kuma ba na sanyi ba. 
  
   Daga cibiyar Sunnah Medicine, masu yin Ruq'yah da harhada magunguna na Musulunci. Lambar waya 08162600700, 08134434846. 

Comments

Popular Posts