DAGA CIKIN AYYUKAN ALKHAIRI A WATAN RAMADHAN Daga shafin Bashir Halilu
DAGA CIKIN AYYUKAN ALKHAIRI A GOMAN ƘARSHE NA RAMADAN.
1- Yawaita addu'a ta alkhairi.
2- I'itikafi.
Ga wanda Allah Ya baiwa dama.
3- Yawan kyauta da kyautatawa ƴan uwa da abokan arziki.
4- Karatun Alƙur'ani.
6- Umara ga wanda Allah Ya baiwa iko.
7- Barin yi da mutane da gulma da sauran ayyukan saɓo.
8- Ciyar da abinci.
9- Sallolin nafila.
10- Zikirin Allah da salatin Manzon Allah (SAW).
Da dai sauran ayyukan samun kusanci ga Allah Maɗaukakin Sarki.
Comments
Post a Comment