AMFANIN HABBUR RASHAD. Daga shafin Bashir Halilu. Lambar waya 08162600700, 08134434846.
AMFANIN HABBUR RASHAD WAJEN KIWON LAFIYA.
Ganyen Habbaur Rashad na da matukar mahimmanci a jikin mutum domin yana warkar da cututtuka da dama a jikin `Dan'Adam.
Masana harkar lafiya sun bayyana irin amfanin da wannan ganye na Habbur Rashad ke yi a jikin mutum kamar haka;
1. Habbur Rashad na maganin ciwon ido:
Habbur Rashad na da sinadarin dake maganin cututtukan da ke kama ido. Cin sa na da matukar Amfani.
2. Yana maganin cutar hawan jini.
3. Habbatur Rashad na gyara fatar mutum. Habbatur Rashad na maganin Kyasfi dake kama fata. Ana nika yayan Habbatur rashad a hada da man da ake shafawa ko kuma da ruwa a shafa a jiki. Yana gyara fata sosai.
4. Yana taimaka wa mutum cin abinci yadda ya kamata.
5. Yana maganin ciwon ciki kamar su zawo da sauransu.
6. Ganyen na kawar da ciwon zuciya.
7. Yana hana Amai. Idan mutum yana yawan jin amai, ganyen Habbur Rashad na maganin wannan.
8. Yana kara karfin ƙashi.
9. Yana kara karfin namiji.
10. Cin Ganyen Habbur Rashad na kawar da warin baki.
11. Cin ganyen na kawar da laulayin da mata kan ji idan suna jinin al’ada.
12. Yana rage kiba a jiki.
13. Yana warkar da rauni ko ciwo a jikin mutum.
14. Yana kawar da cutar siga.
15. Yana kara jini.
16. Amfani da Habbur Rashad yana maganin matsalar jinnu.
Idan kuna bukatar sanin amfanin wani magani ko wani abinci sai ko yadda ake sarrafa wani magani sai ku yi magana ta wajen comment, za mu kawo muku insha Allah.
Daga shafin Bashir Halilu. Lambar waya 08162600700, 08134434846.
Comments
Post a Comment