Posts

Showing posts with the label lubbanuz zakar

AMFANIN LUBBAN ZAKAR

Image
AMFANIN LUBBAN ZAKAR GA LAFIYAR AL'UMA. فوائد اللبان الذكر Daga cibiyar Tarbiyyah Islamiyyah,  masu yin Ruq'yah da harhada magungunan musulunci.  Lambar waya 08162600700, 08134434846. 1- Ana amfani da Lubban Zakar wajen  warkar da ciwo ko rauni. Domin kare kai daga kamuwa da cutar 'Tetanus',  ana iya sanya shi a ciwon kuma ba shi da wata illa.      2- Lubban Zakar yana dauke da sinadaran 'antiseptic' da kuma 'disinfectant', wadanda ke kashe kwayoyin cuta da kuma fitar da hayakin da ya shiga cikin ciwo lokacin da mutum ya kone. 3- Matsalolin Baki. Wannan sinadarin na 'antiseptic' da ke cikin Lubban Zakar yana taimakawa wajen matsalolin numfashi da ciwon hakori,  kaikayin baki da sauran matsalolin baka. Don haka yana da kyau mutum ya samu sinadarin goge baki wanda yake dauke da Lubban Zakar a ciki ko kuma ka hada shi da kanka,  don gige ...