Posts

Showing posts with the label gyaran mata sabaya kiba girman nono ni'ima kyan jiki fata

GYARA ADON MACE .INA MATA MASU SON GYARA DA KYAUTATA LAFIYAR JIKINSU?

Image
GYARA ADON MACE . INA MATA MASU SON GYARA DA KYAUTATA LAFIYAR JIKINSU?    Wannan haɗin magani da za mu  koya muku, an tsara shi ne daga tsirrai da abinci masu gina jiki, wanda za a iya amfani da shi musamman wajen ƙarfafa lafiyar mace a fannoni daban-daban.  Daga Shafin Bashir Halilu  Haɗin yana taimakawa wajen      1- Ƙara girman mama (cikowar nono).      2- Inganta lafiyar mahaifa.      3- Ƙara jini da kuzari ga mace.     4- Inganta sha’awa da ni’ima.     5- Ƙara nauyi, ƙiba da ni’imar jiki.      6- Taimakawa masu fama da rashin haihuwa.      7- Cikakken gyaran jiki bayan haihuwa ko juna biyu. ABUBUWAN DA ZA A NEMA 1- Hulba gwangwani huɗu 2- Waken suya gwangwani huɗu 3- Farar shinkafa gwangwani biyu 4- Gero gwangwani biyu 5- Jar masara gwangwani biyu 6- Aya gwangwani biyu 7- Kantu gwangwani biyu 8- Ɗanyar gyaɗa gwangwani biyu 9- Garin busasshen dabino rab...