Posts

Showing posts with the label Tuba

YADDA ZA KA SAMU GAFARAR ZUNUBANKA CIKIN SAUƘI

Image
Daga shafin Bashir Halilu عَنْ أَنَسٍ رَضِي اللهُ عَنْهُ قالَ: سَمِعْتُ رَسُولَ اللهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ يَقولُ:  {قَالَ اللهُ تَعَالَى: يَا ابْنَ آدَمَ , إِنَّكَ مَا دَعَوْتَنِي وَرَجَوْتَنِي غَفَرْتُ لَكَ عَلَى مَا كَانَ مِنْكَ وَلاَ أُبَالِي، يَا ابْنَ آدَمَ , لَوْ بَلَغَتْ ذُنُوبُكَ عَنَانَ السَّمَاءِ ثُمَّ اسْتَغْفَرْتَنِي غَفَرْتُ لَكَ، يَا ابْنَ آدَمَ , إِنَّكَ لَوْ أَتَيْتَنِي بِقُرَابِ الأَرْضِ خَطَايَا ثُمَّ لَقِيتَنِي لاَ تُشْرِكُ بِي شَيْئًا لأََتَيْتُكَ بِقُرَابِهَا مَغْفِرَةً}.  رواهُ التِّرْمِذيُّ , وقالَ: حديثٌ حَسَنٌ صحيح.     An karɓo daga Anas bin Malik (RA) ya ce:       "Na ji Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya na cewa:     "Allah Maɗaukakin Sarki Ya ce:        "Ya kai Ɗan-Adam! Haƙiƙa matuƙar ka roƙe Ni kuma ka sa rai da samun buƙatarka a wajeNa to Zan gafarta ma ka abinda ke kanka kuma ba Zan damu ba. Ya kai Ɗan'Adam, ko da zunubanka sun kai cikin sama sannan ka ...