Posts

Showing posts from 2022

ASSARIMUL BATTAR

Image
Daga Littafin 'ASSARIMUL BATTAR' Malamai daga shafin Sunnah Medicine sun tattaro wasu alamomi da za ka iya gane cewa Aljani ya shafi mutum ko kuma an yi masa asiri domin ka taimaka ma sa .  1. Mutum ya zama ba ya son karatun Alkur'ani ko saurarensa  2. Rashin son yin ibada kamar sallah, ko a yi ta cikin bacin rai da kasala.  3. Yawan ciwon kai mai tsanani ko 6arin kai ko kuma jiri.  4. Yawan ciwon mara ko baya ko kwankwaso ko kuma ciki wanda ba ya jin magana kuma an rasa me ke kawo shi.  5. Yawan jin tafiyar wani abu a jiki kamar kiyashi ko tsutsa ko kwarkwata tana yawo a kai amma idan an duba ba za a ga komai ba.  6. Yawan mafarke mafarke na abun tsoro ko firgirta da surutai a cikin bacci ko kuma mutum ya ji wani abu mai nauyi ya danne shi ko ya shake masa wuya.  7. Yawan jin tsoro ko faduwar gaba ko wani abu ya dinga yi ma ka gizo ko kuma ka ji kamar ana kiran sunan ki amma ba za ka mai kiran ba. 8. Yawan jin sanyi ko zafi ko rikewar kafa ko wani sas...

ALQUR'AN: SURATU TÁHÀ

Image
Karatun Alkur'ani mai girma. Suratu TaHa, daga Mallam Bashir Halilu. Lambar waya +2348162600700. Dannan wannan shudin rubutun domin kallin bidiyon

ALQUR'AN: SURATU MARYAM

Image
Karatun Alqur'ni mai girma daga bakin Mallam Bashir Halilu. Lambar wayar Mallam 08162600700. Ga cikakken bidiyon acikin wannan shudin rubutun

QUR'AN RECITATION: SURATUL KAHF

Image
Karatun Alqur'ani mai girma daga Mallam Bashir Halilu. Lambar wayar Mallam 08162600700. Karatun Mallam acikin wannan bidiyo

KAMBUN IDO DA KAMBUN BAKA DA KUMA MAITA

Image
Mallam Bashir Halilu. Lambar wayar Mallam 08162600700. Kalli cikakken bidiyon acikin wannan shudin rubutun https://youtu.be/ztbkNaXzrDk

HUKUNCIN SHAN RUBUTU DA DAURA LAYA A ADDININ MUSULUNCI

Image
Daga Mallam Bashir Halilu mai ruq'yah da harhada magunguna na musulunci da na gargajiya. Lambar wayar Mallam 08162600700 Kalli bidiyon Mallam acikin wannan shudin rubutun https://youtu.be/c3wY9ySzkbQ

YADDA ZA KA MALLAKI ALJANI YA DINGA YI MA KA AIKI

Image
Bayani daga Maallam Bashir Halilu mai ruq'yah da harhada magunguna na musuluinci. Lambar wayar Mallam +2348162600700. Danna wannan shudin rubutun ka kalli cikakken bidiyo https://youtu.be/ts_O8tahx_A

NAU'O'IN ASIRAI GUDA BIYU DA YADDA AKE WARWARE SU

Image
NAU'IN ASIRAI GUDA BIYU DA KUMA YADDA AKE WARWARESU. Asirin da aka saka a jikin mutum da kuma wanda aka binne a wani waje daban.  Wato Assihrul Ma'akul da kuma Assihrul Madfun. 1) ASSIHRUL MA'AKUWL Wato Sihirin da mutum ya ci ko ya sha ko wanda Aljanu su ka yi masa ajjiya acikin jikinsa. Daga Shafin Sunna Medicine, Masu Yin Ruqiyyah Da Harhada Magunguna na Musulunci. Shiga shafinmu na facebook acikin wannan shudin rubutun, sai ka danna like https://www.facebook.com/sunnahmedicinepage/ Lambar waya 08162600700. As sihrul Ma'akuwl ko kuma Sihrul Mashruwb, daya ne daga cikin nau'o'in Sihiri da akan iya yiwa mutum don a cutar da lafiyar jikinsa ko a 6ata masa tunani. Saidai shi Sihrul Ma'akul ana yin sa ne ta hanyar zubawa mutum wani abu a cikin abinci ko abin sha; idan ya ci ko ya sha sai sihirin ya kama shi. Misali, ana iya hada wata guba ta tsafi, sai a zuba a cikin abincin mutum ko ruwan shansa ko ruwan wankansa ko ay masa hayaqi da shi ko a zuba a cikin tura...

ALJANI DANNAU

Image
MENENE DANNAU? Danna wannan shudin rubutun ka kalla tare da sauraron wannan bayani ta bidiyo Dannau shi ne lokacinda mutum ya kwanta yana bacci,  sai ya ji kamar an zo an danne shi,  an shake masa hanci da baki,  ba ya iya motsi ko numfashi ko magana kuma yana ihu amma ba a ji. Mutum ya kan cika da tsoro da tunanin mutuwa lokacinda abun yake faruwa da shi. Kashi uku zuwa shida bisa dari (3-6%) na mutanen duniya suna fama da matsalar Dannau. Yayinda kashi talatin bisa dari (30%) na matasa kuma suna fama da wannan matsala,  aqalla kowanne acikinsu ya ta6a fuskantar matsalar Dannau ko da sau daya ne a rayuwarsa. Daga cibiyar Sunnah Medicine, masu yin Ruq'yah da harhada magunguna na Musulunci da na gargajiya. Lambar wayarmu 08162600700. Kalli wannan bayani acikin bidiyo a nan  https://youtu.be/8x0Bp7736fM بسم الله الرحمن الرحيم وصلى الله على النبي الكريم. A gargajiyar Bahaushe,  Dannau wani Aljani ne da yake zuwa ya hau kan mutum lokacin da yake bacci,  ya...

SHARRIN DAJJAL

Image
SHARRIN DUJAL An kar6o daga Abid Darda'i,  Allah Ya kara yarda a gare shi, daga Annabi SallAllahu alaihi wa sallama ya ce "Wanda ya haddace ayoyi goma na farkon suratul Kahfi, za a tsare shi daga (fitinar) Dajjal". Muslim ne ya ruwaito shi.  عن أبي الدرداء –رضي الله عنه- عن النبي -صلى الله عليه وسلم-: «مَنْ حَفِظَ عَشْرَ آيَاتٍ مِنْ أَوَّلِ سُورَةِ الكَهْفِ، عُصِمَ مِنَ الدَّجَّالِ».   صحيح_ رواه مسلم. Shiga wannan shudin rubutun domin kallo da suraro don ka haddace farkon suratul kahfi