AL-JANUN AMANA, MASU KWANA A GIDAJEN MUSULMAI

AL-JANUN AMANA, MASU KWANA A GIDAJEN MUSULMAI
❋・────━【❆】━────・❋

Daga shafin Bashir Halilu.

   قَالَ أَبُو بَكْرِ بْنُ عُبَيْدٍ: 

حَدَّثَنَا هِشَامُ بْنُ الْقَاسِمِ، حَدَّثَنَا هِشَامُ بْنُ عَمَّارٍ، حَدَّثَنَا عَبْدُ الْعَزِيزِ بْنُ الْوَلِيدِ بْنِ أَبِي السَّائِبِ الْقُرَشِيُّ، عَنْ أَبِيهِ، عَنْ يَزِيدَ بْنِ جَابِرٍ قَالَ:

 : مَا مِنْ أَهْلِ بَيْتٍ مِنَ الْمُسْلِمِينَ إِلا وَفِي سَقْفِ بَيْتِهِمْ مِنَ الْجِنِّ مِنَ المسلمين، إذا وضع غذائهم نَزَلُوا فَتَغَدَّوْا مَعَهُمْ، وَإِذَا وَضَعُوا عَشَاءَهُمْ نَزَلُوا فَتَعَشَّوْا مَعَهُمْ، يَدْفَعُ اللَّهُ بِهِمْ عَنْهُمْ.

     Ibni Abid dunya ya ruwaito cewa : Abu Bakr bn Ubaid ya ce: Hisham bnil-Qasim ya ba mu labari, ya ce: Hisham bn Ammar ya ba mu labari, ya ce: Abdulaziz bnil-Waleed bn Abi Sa’ibil-Qurashi ya ba mu labari daga mahaifinsa, daga Yazid bn Jabir, ya ce:

    “Babu wani gida daga cikin gidajen Musulmai face akwai Aljannu Musulmai a saman rufin gidansu. Idan su ka ajiye abincinsu na rana, Aljannun sukan sauko su ci tare da su. Idan kuma su ka ajiye abincinsu na dare, sai su sauko su ci tare da su. Allah yana amfani da su wajen kare su mutanen gidan."
     Duba littafin Maka'idish Shaiɗan na Ibni Abid dunya.

   Daga shafin Bashir Halilu Mai Ruƙ'yah da bayar da Magunguna na Musulunci da na gargajiya.
Lambar waya 08134434846.

Comments

Popular Posts