JINNUL ASHIQ. ALJANI MAI SADUWA DA MATAN MUTANE.
JINNUL ASHIQ
Aljani mai hana aure ko mai kwanciya da matan mutane
ﺟﻦ ﺍﻟﻌﺎﺷﻖ
Idan aka ce Jinnul Ashiq na nufin Aljanin da ke zuwa da daddare yana saduwa da matan mutane, ana kuma samun Aljana mai zuwa da dadddare ta dinga saduwa da namiji.
Daga shafin Tarbiyyah Islamiyyah, masu yin Ruq'yah da harahada magungunan musulunci. Lambar waya 08162600700, 08134434846.
.
Su irin wadannan Aljanu suna aurar mace ne ta yadda za su dinga kwanciya da ita a duk lokacin da suka ga dama suna kuma kokarin hana ta aure, in kuma tana da auren sai su dinga kokarin kashe mata shi. Su na kuma kokarin hana mace samun ciki, ko kuma in ta samun cikin sai su zubar mata da shi. Sukan ma biyo yaron da matar ta haifa, ya zamo tun daga haifar sa za a ga alamun jinnu a tare da shi. Irin wannan nau'in Aljani shi muke kira
JINNUL ASHIQ ﺟﻦ ﺍﻟﻌﺎﺷﻖ
Wani lokacin irin wannan Aljanu suna shiga jikin mace ko namiji ne idan an saka su, wato ta hanyar Sihiri kenan. Wani lokaci kuma gamo ne mutum yake yi da su.
.
.
Anan gaba kadan zan yi bayanin alamomin da mace za ta gane Aljani ya aureta ko kuma mamiji ya gane Aljana ta aure shi amma kafin nan *ga ayoyi da addu'o'in da ake amfani da su wajen maganin Jinnul Ashiq*
.
.
1- Ka samu ruwa mai tsarki a cikin kwarya babba, sai a zuba Man Wardi ﺯﻳﺖ ﺍﻟﻮﺭﺩ a cikin ruwan. Sai ka saka hannunka na dama a ciki. Ka daga kwaryar saitin bakinka yadda sautin bakinka zai dinga shiga cikin ruwan, sai ka karanta wadannan ayoyi a ciki.
.
.
:
ﺑِﺴْﻢِ ﺍﻟﻠّﻪِ ﺍﻟﺮَّﺣْﻤَﻦِ ﺍﻟﺮَّﺣِﻴﻢِ
.
- ﻓﺎﺗﺤﺔ ﺍﻟﻜـﺘﺎﺏ
/ ﺁﻳــﺔ ﺍﻟﻜﺮﺳــﻰ
{ ﻭَﺍﺗَّﺒَﻌُﻮﺍْ ﻣَﺎ ﺗَﺘْﻠُﻮﺍْ ﺍﻟﺸَّﻴَﺎﻃِﻴﻦُ ﻋَﻠَﻰ ﻣُﻠْﻚِ ﺳُﻠَﻴْﻤَﺎﻥَ ﻭَﻣَﺎ ﻛَﻔَﺮَ ﺳُﻠَﻴْﻤَﺎﻥُ ﻭَﻟَـﻜِﻦَّ ﺍﻟﺸَّﻴْﺎﻃِﻴﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍْ ﻳُﻌَﻠِّﻤُﻮﻥَ ﺍﻟﻨَّﺎﺱَ ﺍﻟﺴِّﺤْﺮَ ﻭَﻣَﺎ ﺃُﻧﺰِﻝَ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟْﻤَﻠَﻜَﻴْﻦِ ﺑِﺒَﺎﺑِﻞَ ﻫَﺎﺭُﻭﺕَ ﻭَﻣَﺎﺭُﻭﺕَ ﻭَﻣَﺎ ﻳُﻌَﻠِّﻤَﺎﻥِ ﻣِﻦْ ﺃَﺣَﺪٍ ﺣَﺘَّﻰ ﻳَﻘُﻮﻻَ ﺇِﻧَّﻤَﺎ ﻧَﺤْﻦُ ﻓِﺘْﻨَﺔٌ ﻓَﻼَ ﺗَﻜْﻔُﺮْ ﻓَﻴَﺘَﻌَﻠَّﻤُﻮﻥَ ﻣِﻨْﻬُﻤَﺎ ﻣَﺎ ﻳُﻔَﺮِّﻗُﻮﻥَ ﺑِﻪِ ﺑَﻴْﻦَ ﺍﻟْﻤَﺮْﺀِ ﻭَﺯَﻭْﺟِﻪِ ﻭَﻣَﺎ ﻫُﻢ ﺑِﻀَﺂﺭِّﻳﻦَ ﺑِﻪِ ﻣِﻦْ ﺃَﺣَﺪٍ ﺇِﻻَّ ﺑِﺈِﺫْﻥِ ﺍﻟﻠّﻪِ ﻭَﻳَﺘَﻌَﻠَّﻤُﻮﻥَ ﻣَﺎ ﻳَﻀُﺮُّﻫُﻢْ ﻭَﻻَ ﻳَﻨﻔَﻌُﻬُﻢْ ﻭَﻟَﻘَﺪْ ﻋَﻠِﻤُﻮﺍْ ﻟَﻤَﻦِ ﺍﺷْﺘَﺮَﺍﻩُ ﻣَﺎ ﻟَﻪُ ﻓِﻲ ﺍﻵﺧِﺮَﺓِ ﻣِﻦْ ﺧَﻼَﻕٍ ﻭَﻟَﺒِﺌْﺲَ ﻣَﺎ ﺷَﺮَﻭْﺍْ ﺑِﻪِ ﺃَﻧﻔُﺴَﻬُﻢْ ﻟَﻮْ ﻛَﺎﻧُﻮﺍْ ﻳَﻌْﻠَﻤُﻮﻥَ { ﺍﻟﺒﻘﺮﺓ : 102
{ ﻗَﺎﻟُﻮﺍْ ﻳَﺎ ﻣُﻮﺳَﻰ ﺇِﻣَّﺎ ﺃَﻥ ﺗُﻠْﻘِﻲَ ﻭَﺇِﻣَّﺎ ﺃَﻥ ﻧَّﻜُﻮﻥَ ﻧَﺤْﻦُ ﺍﻟْﻤُﻠْﻘِﻴﻦَ ( 115 ) ﻗَﺎﻝَ ﺃَﻟْﻘُﻮْﺍْ ﻓَﻠَﻤَّﺎ ﺃَﻟْﻘَﻮْﺍْ ﺳَﺤَﺮُﻭﺍْ ﺃَﻋْﻴُﻦَ ﺍﻟﻨَّﺎﺱِ ﻭَﺍﺳْﺘَﺮْﻫَﺒُﻮﻩْﻡُ ﻭَﺟَﺎﺀﻭﺍ ﺑِﺴِﺤْﺮٍ ﻋَﻈِﻴﻢٍ ( 116 ) ﻭَﺃَﻭْﺣَﻴْﻨَﺎ ﺇِﻟَﻰ ﻣُﻮﺳَﻰ ﺃَﻥْ ﺃَﻟْﻖِ ﻋَﺼَﺎﻙَ ﻓَﺈِﺫَﺍ ﻫِﻲَ ﺗَﻠْﻘَﻒُ ﻣَﺎ ﻳَﺄْﻓِﻜُﻮﻥَ ( 117 ) ﻓَﻮَﻗَﻊَ ﺍﻟْﺤَﻖُّ ﻭَﺑَﻄَﻞَ ﻣَﺎ ﻛَﺎﻧُﻮﺍْ ﻳَﻌْﻤَﻠُﻮﻥَ ( 118 ) ﻓَﻐُﻠِﺒُﻮﺍْ ﻫُﻨَﺎﻟِﻚَ ﻭَﺍﻧﻘَﻠَﺒُﻮﺍْ ﺻَﺎﻏِﺮِﻳﻦَ ( 119 ) ﻭَﺃُﻟْﻘِﻲَ ﺍﻟﺴَّﺤَﺮَﺓُ ﺳَﺎﺟِﺪِﻳﻦَ ( 120 ) ﻗَﺎﻟُﻮﺍْ ﺁﻣَﻨَّﺎ ﺑِﺮِﺏِّ ﺍﻟْﻌَﺎﻟَﻤِﻴﻦَ ( 121 ) ﺭَﺏِّ ﻣُﻮﺳَﻰ ﻭَﻫَﺎﺭُﻭﻥَ { ﺍﻷﻋﺮﺍﻑ 115 : 122
} ﻓَﻠَﻤَّﺎ ﺃَﻟْﻘَﻮﺍْ ﻗَﺎﻝَ ﻣُﻮﺳَﻰ ﻣَﺎ ﺟِﺌْﺘُﻢ ﺑِﻪِ ﺍﻟﺴِّﺤْﺮُ ﺇِﻥَّ ﺍﻟﻠّﻪَ ﺳَﻴُﺒْﻄِﻠُﻪُ ﺇِﻥَّ ﺍﻟﻠّﻪَ ﻻَ ﻳُﺼْﻠِﺢُ ﻋَﻤَﻞَ ﺍﻟْﻤُﻔْﺴِﺪِﻳﻦَ ( 81 ) ﻭَﻳُﺤِﻖُّ ﺍﻟﻠّﻪُ ﺍﻟْﺤَﻖَّ ﺑِﻜَﻠِﻤَﺎﺗِﻪِ ﻭَﻟَﻮْ ﻛَﺮِﻩَ ﺍﻟْﻤُﺠْﺮِﻣُﻮﻥَ { ﻳﻮﻧﺲ 81 : 82
} ﻗَﺎﻝَ ﺑَﻞْ ﺃَﻟْﻘُﻮﺍ ﻓَﺈِﺫَﺍ ﺣِﺒَﺎﻟُﻬُﻢْ ﻭَﻋِﺼِﻴُّﻬُﻢْ ﻳُﺨَﻴَّﻞُ ﺇِﻟَﻴْﻪِ ﻣِﻦ ﺳِﺤْﺮِﻫِﻢْ ﺃَﻧَّﻬَﺎ ﺗَﺴْﻌَﻰ ( 66 ) ﻓَﺄَﻭْﺟَﺲَ ﻓِﻲ ﻧَﻔْﺴِﻪِ ﺧِﻴﻔَﺔً ﻣُّﻮﺳَﻰ ( 67 ) ﻗُﻠْﻨَﺎ ﻟَﺎ ﺗَﺨَﻒْ ﺇِﻧَّﻚَ ﺃَﻧﺖَ ﺍﻟْﺄَﻋْﻠَﻰ ( 68 ) ﻭَﺃَﻟْﻖِ ﻣَﺎ ﻓِﻲ ﻳَﻤِﻴﻨِﻚَ ﺗَﻠْﻘَﻒْ ﻣَﺎ ﺻَﻨَﻌُﻮﺍ ﺇِﻧَّﻤَﺎ ﺻَﻨَﻌُﻮﺍ ﻛَﻴْﺪُ ﺳَﺎﺣِﺮٍ ﻭَﻟَﺎ ﻳُﻔْﻠِﺢُ ﺍﻟﺴَّﺎﺣِﺮُ ﺣَﻴْﺚُ ﺃَﺗَﻰ { ﻃﻪ :66 69
} ﻭَﻗَﺪِﻣْﻨَﺎ ﺇِﻟَﻰ ﻣَﺎ ﻋَﻤِﻠُﻮﺍ ﻣِﻦْ ﻋَﻤَﻞٍ ﻓَﺠَﻌَﻠْﻨَﺎﻩُ ﻫَﺒَﺎﺀ ﻣَّﻨﺜُﻮﺭًﺍ { ﺍﻟﻔﺮﻗﺎﻥ : 23
} ﺇِﻥَّ ﻫَـﺆُﻻﺀ ﻣُﺘَﺒَّﺮٌ ﻣَّﺎ ﻫُﻢْ ﻓِﻴﻪِ ﻭَﺑَﺎﻃِﻞٌ ﻣَّﺎ ﻛَﺎﻧُﻮﺍْ ﻳَﻌْﻤَﻠُﻮﻥَ { ﺍﻷﻋﺮﺍﻑ : 139
} ﻭَﺇِﺫْ ﻳَﻌِﺪُﻛُﻢُ ﺍﻟﻠّﻪُ ﺇِﺣْﺪَﻯ ﺍﻟﻄَّﺎﺋِﻔَﺘِﻴْﻦِ ﺃَﻧَّﻬَﺎ ﻟَﻜُﻢْ ﻭَﺗَﻮَﺩُّﻭﻥَ ﺃَﻥَّ ﻏَﻴْﺮَ ﺫَﺍﺕِ ﺍﻟﺸَّﻮْﻛَﺔِ ﺗَﻜُﻮﻥُ ﻟَﻜُﻢْ ﻭَﻳُﺮِﻳﺪُ ﺍﻟﻠّﻪُ ﺃَﻥ ﻳُﺤِﻖَّ ﺍﻟﺤَﻖَّ ﺑِﻜَﻠِﻤَﺎﺗِﻪِ ﻭَﻳَﻘْﻄَﻊَ ﺩَﺍﺑِﺮَ ﺍﻟْﻜَﺎﻓِﺮِﻳﻦَ ( 7 ) ﻟِﻴُﺤِﻖَّ ﺍﻟْﺤَﻖَّ ﻭَﻳُﺒْﻄِﻞَ ﺍﻟْﺒَﺎﻃِﻞَ ﻭَﻟَﻮْ ﻛَﺮِﻩَ ﺍﻟْﻤُﺠْﺮِﻣُﻮﻥَ { ﺍﻷﻧﻔﺎﻝ : 7 8
} ﻭَﻗُﻞْ ﺟَﺎﺀ ﺍﻟْﺤَﻖُّ ﻭَﺯَﻫَﻖَ ﺍﻟْﺒَﺎﻃِﻞُ ﺇِﻥَّ ﺍﻟْﺒَﺎﻃِﻞَ ﻛَﺎﻥَ ﺯَﻫُﻮﻗًﺎ { ﺍﻹﺳﺮﺍﺀ : 81
} ﺑَﻞْ ﻧَﻘْﺬِﻑُ ﺑِﺎﻟْﺤَﻖِّ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟْﺒَﺎﻃِﻞِ ﻓَﻴَﺪْﻣَﻐُﻪُ ﻓَﺈِﺫَﺍ ﻫُﻮَ ﺯَﺍﻫِﻖٌ ﻭَﻟَﻜُﻢُ ﺍﻟْﻮَﻳْﻞُ ﻣِﻤَّﺎ ﺗَﺼِﻔُﻮﻥَ { ﺍﻷﻧﺒﻴﺎﺀ : 18
} ﻭَﺍﻟﺴَّﻤَﺎﺀ ﺫَﺍﺕِ ﺍﻟْﺒُﺮُﻭﺝِ ( 1 ) ﻭَﺍﻟْﻴَﻮْﻡِ ﺍﻟْﻤَﻮْﻋُﻮﺩِ ( 2 ) ﻭَﺷَﺎﻫِﺪٍ ﻭَﻣَﺸْﻬُﻮﺩٍ
( 3 ) ﻗُﺘِﻞَ ﺃَﺻْﺤَﺎﺏُ ﺍﻟْﺄُﺧْﺪُﻭﺩِ ( 4 ) ﺍﻟﻨَّﺎﺭِ ﺫَﺍﺕِ ﺍﻟْﻮَﻗُﻮﺩِ ( 5 ) ﺇِﺫْ ﻫُﻢْ ﻋَﻠَﻴْﻬَﺎ ﻗُﻌُﻮﺩٌ ( 6 ) ﻭَﻫُﻢْ ﻋَﻠَﻰ ﻣَﺎ ﻳَﻔْﻌَﻠُﻮﻥَ ﺑِﺎﻟْﻤُﺆْﻣِﻨِﻴﻦَ ﺷُﻬُﻮﺩٌ ( 7 ) ﻭَﻣَﺎ ﻧَﻘَﻤُﻮﺍ ﻣِﻨْﻬُﻢْ ﺇِﻟَّﺎ ﺃَﻥ ﻳُﺆْﻣِﻨُﻮﺍ ﺑِﺎﻟﻠَّﻪِ ﺍﻟْﻌَﺰِﻳﺰِ ﺍﻟْﺤَﻤِﻴﺪِ ( 8 ) ﺍﻟَّﺬِﻱ ﻟَﻪُ ﻣُﻠْﻚُ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﻭَﺍﺕِ ﻭَﺍﻟْﺄَﺭْﺽِ ﻭَﺍﻟﻠَّﻪُ ﻋَﻠَﻰ ﻛُﻞِّ ﺷَﻲْﺀٍ ﺷَﻬِﻴﺪٌ ( 9 ) ﺇِﻥَّ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻓَﺘَﻨُﻮﺍ ﺍﻟْﻤُﺆْﻣِﻨِﻴﻦَ ﻭَﺍﻟْﻤُﺆْﻣِﻨَﺎﺕِ ﺛُﻢَّ ﻟَﻢْ ﻳَﺘُﻮﺑُﻮﺍ ﻓَﻠَﻬُﻢْ ﻋَﺬَﺍﺏُ ﺟَﻬَﻨَّﻢَ ﻭَﻟَﻬُﻢْ ﻋَﺬَﺍﺏُ ﺍﻟْﺤَﺮِﻳﻖِ ( 10 ) ﺇِﻥَّ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﺁﻣَﻨُﻮﺍ ﻭَﻋَﻤِﻠُﻮﺍ ﺍﻟﺼَّﺎﻟِﺤَﺎﺕِ ﻟَﻬُﻢْ ﺟَﻨَّﺎﺕٌ ﺗَﺠْﺮِﻱ ﻣِﻦ ﺗَﺤْﺘِﻬَﺎ ﺍﻟْﺄَﻧْﻬَﺎﺭُ ﺫَﻟِﻚَ ﺍﻟْﻔَﻮْﺯُ ﺍﻟْﻜَﺒِﻴﺮُ ( 11 ) ﺇِﻥَّ ﺑَﻄْﺶَ ﺭَﺑِّﻚَ ﻟَﺸَﺪِﻳﺪٌ ( 12 ) ﺇِﻧَّﻪُ ﻫُﻮَ ﻳُﺒْﺪِﺉُ ﻭَﻳُﻌِﻴﺪُ ( 13 ) ﻭَﻫُﻮَ ﺍﻟْﻐَﻔُﻮﺭُ ﺍﻟْﻮَﺩُﻭﺩُ ( 14 ) ﺫُﻭ ﺍﻟْﻌَﺮْﺵِ ﺍﻟْﻤَﺠِﻴﺪُ ( 15 ) ﻓَﻌَّﺎﻝٌ ﻟِّﻤَﺎ ﻳُﺮِﻳﺪُ ( 16 ) ﻫَﻞْ ﺃَﺗَﺎﻙَ ﺣَﺪِﻳﺚُ ﺍﻟْﺠُﻨُﻮﺩِ ( 17 ) ﻓِﺮْﻋَﻮْﻥَ ﻭَﺛَﻤُﻮﺩَ
( 18 ) ﺑَﻞِ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍ ﻓِﻲ ﺗَﻜْﺬِﻳﺐٍ ( 19 ) ﻭَﺍﻟﻠَّﻪُ ﻣِﻦ ﻭَﺭَﺍﺋِﻬِﻢ ﻣُّﺤِﻴﻂٌ
( 20 ) ﺑَﻞْ ﻫُﻮَ ﻗُﺮْﺁﻥٌ ﻣَّﺠِﻴﺪٌ ( 21 ) ﻓِﻲ ﻟَﻮْﺡٍ ﻣَّﺤْﻔُﻮﻅٍ { ﺳﻮﺭﺓ ﺍﻟﺒﺮﻭﺝ
} ﺃَﻟَﻢْ ﻧَﺸْﺮَﺡْ ﻟَﻚَ ﺻَﺪْﺭَﻙَ ( 1 ) ﻭَﻭَﺿَﻌْﻨَﺎ ﻋَﻨﻚَ ﻭِﺯْﺭَﻙَ ( 2 ) ﺍﻟَّﺬِﻱ ﺃَﻧﻘَﺾَ ﻇَﻬْﺮَﻙَ ( 3 ) ﻭَﺭَﻓَﻌْﻨَﺎ ﻟَﻚَ ﺫِﻛْﺮَﻙَ ( 4 ) ﻓَﺈِﻥَّ ﻣَﻊَ ﺍﻟْﻌُﺴْﺮِ ﻳُﺴْﺮًﺍ ( 5 ) ﺇِﻥَّ ﻣَﻊَ ﺍﻟْﻌُﺴْﺮِ ﻳُﺴْﺮًﺍ ( 6 ) ﻓَﺈِﺫَﺍ ﻓَﺮَﻏْﺖَ ﻓَﺎﻧﺼَﺐْ ( 7 ) ﻭَﺇِﻟَﻰ ﺭَﺑِّﻚَ ﻓَﺎﺭْﻏَﺐْ { ﺳﻮﺭﺓ ﺍﻹﻧﺸﺮﺍﺡ
} ﺇِﺫَﺍ ﺯُﻟْﺰِﻟَﺖِ ﺍﻟْﺄَﺭْﺽُ ﺯِﻟْﺰَﺍﻟَﻬَﺎ ( 1 ) ﻭَﺃَﺧْﺮَﺟَﺖِ ﺍﻟْﺄَﺭْﺽُ ﺃَﺛْﻘَﺎﻟَﻬَﺎ ( 2 ) ﻭَﻗَﺎﻝَ ﺍﻟْﺈِﻧﺴَﺎﻥُ ﻣَﺎ ﻟَﻬَﺎ ( 3 ) ﻳَﻮْﻣَﺌِﺬٍ ﺗُﺤَﺪِّﺙُ ﺃَﺧْﺒَﺎﺭَﻫَﺎ ( 4 ) ﺑِﺄَﻥَّ ﺭَﺑَّﻚَ ﺃَﻭْﺣَﻰ ﻟَﻬَﺎ
( 5 ) ﻳَﻮْﻣَﺌِﺬٍ ﻳَﺼْﺪُﺭُ ﺍﻟﻨَّﺎﺱُ ﺃَﺷْﺘَﺎﺗًﺎ ﻟِّﻴُﺮَﻭْﺍ ﺃَﻋْﻤَﺎﻟَﻬُﻢْ ( 6 ) ﻓَﻤَﻦ ﻳَﻌْﻤَﻞْ ﻣِﺜْﻘَﺎﻝَ ﺫَﺭَّﺓٍ ﺧَﻴْﺮًﺍ ﻳَﺮَﻩُ ( 7 ) ﻭَﻣَﻦ ﻳَﻌْﻤَﻞْ ﻣِﺜْﻘَﺎﻝَ ﺫَﺭَّﺓٍ ﺷَﺮًّﺍ ﻳَﺮَﻩُ { ﺳﻮﺭﺓ ﺍﻟﺰﻟﺰﻟﺔ
} ﻭَﻳْﻞٌ ﻟِّﻜُﻞِّ ﻫُﻤَﺰَﺓٍ ﻟُّﻤَﺰَﺓٍ ( 1 ) ﺍﻟَّﺬِﻱ ﺟَﻤَﻊَ ﻣَﺎﻟًﺎ ﻭَﻋَﺪَّﺩَﻩُ ( 2 ) ﻳَﺤْﺴَﺐُ ﺃَﻥَّ ﻣَﺎﻟَﻪُ ﺃَﺧْﻠَﺪَﻩُ ( 3 ) ﻛَﻠَّﺎ ﻟَﻴُﻨﺒَﺬَﻥَّ ﻓِﻲ ﺍﻟْﺤُﻄَﻤَﺔِ ( 4 ) ﻭَﻣَﺎ ﺃَﺩْﺭَﺍﻙَ ﻣَﺎ ﺍﻟْﺤُﻄَﻤَﺔُ
( 5 ) ﻧَﺎﺭُ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﺍﻟْﻤُﻮﻗَﺪَﺓُ ( 6 ) ﺍﻟَّﺘِﻲ ﺗَﻄَّﻠِﻊُ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟْﺄَﻓْﺌِﺪَﺓِ ( 7 ) ﺇِﻧَّﻬَﺎ ﻋَﻠَﻴْﻬِﻢ ﻣُّﺆْﺻَﺪَﺓٌ ( 8 ) ﻓِﻲ ﻋَﻤَﺪٍ ﻣُّﻤَﺪَّﺩَﺓٍ {
} ﺃَﻟَﻢْ ﺗَﺮَ ﻛَﻴْﻒَ ﻓَﻌَﻞَ ﺭَﺑُّﻚَ ﺑِﺄَﺻْﺤَﺎﺏِ ﺍﻟْﻔِﻴﻞِ ( 1 ) ﺃَﻟَﻢْ ﻳَﺠْﻌَﻞْ ﻛَﻴْﺪَﻫُﻢْ ﻓِﻲ ﺗَﻀْﻠِﻴﻞٍ ( 2 ) ﻭَﺃَﺭْﺳَﻞَ ﻋَﻠَﻴْﻬِﻢْ ﻃَﻴْﺮًﺍ ﺃَﺑَﺎﺑِﻴﻞَ ( 3 ) ﺗَﺮْﻣِﻴﻬِﻢ ﺑِﺤِﺠَﺎﺭَﺓٍ ﻣِّﻦ ﺳِﺠِّﻴﻞٍ ( 4 ) ﻓَﺠَﻌَﻠَﻬُﻢْ ﻛَﻌَﺼْﻒٍ ﻣَّﺄْﻛُﻮﻝٍ { ﺳﻮﺭﺓ ﺍﻟﻔﻴﻞ
} ﻗُﻞْ ﻫُﻮَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺃَﺣَﺪٌ ( 1 ) ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺍﻟﺼَّﻤَﺪُ ( 2 ) ﻟَﻢْ ﻳَﻠِﺪْ ﻭَﻟَﻢْ ﻳُﻮﻟَﺪْ ( 3 ) ﻭَﻟَﻢْ ﻳَﻜُﻦ ﻟَّﻪُ ﻛُﻔُﻮًﺍ ﺃَﺣَﺪٌ { ﺳﻮﺭﺓ ﺍﻹﺧﻼﺹ
} ﻗُﻞْ ﺃَﻋُﻮﺫُ ﺑِﺮَﺏِّ ﺍﻟْﻔَﻠَﻖِ ( 1 ) ﻣِﻦ ﺷَﺮِّ ﻣَﺎ ﺧَﻠَﻖَ ( 2 ) ﻭَﻣِﻦ ﺷَﺮِّ ﻏَﺎﺳِﻖٍ ﺇِﺫَﺍ ﻭَﻗَﺐَ ( 3 ) ﻭَﻣِﻦ ﺷَﺮِّ ﺍﻟﻨَّﻔَّﺎﺛَﺎﺕِ ﻓِﻲ ﺍﻟْﻌُﻘَﺪِ ( 4 ) ﻭَﻣِﻦ ﺷَﺮِّ ﺣَﺎﺳِﺪٍ ﺇِﺫَﺍ ﺣَﺴَﺪَ { ﺳﻮﺭﺓ ﺍﻟﻔﻠﻖ
} ﻗُﻞْ ﺃَﻋُﻮﺫُ ﺑِﺮَﺏِّ ﺍﻟﻨَّﺎﺱِ ( 1 ) ﻣَﻠِﻚِ ﺍﻟﻨَّﺎﺱِ ( 2 ) ﺇِﻟَﻪِ ﺍﻟﻨَّﺎﺱِ ( 3 ) ﻣِﻦ ﺷَﺮِّ ﺍﻟْﻮَﺳْﻮَﺍﺱِ ﺍﻟْﺨَﻨَّﺎﺱِ ( 4 ) ﺍﻟَّﺬِﻱ ﻳُﻮَﺳْﻮِﺱُ ﻓِﻲ ﺻُﺪُﻭﺭِ ﺍﻟﻨَّﺎﺱِ ( 5 ) ﻣِﻦَ ﺍﻟْﺠِﻨَّﺔِ ﻭَ ﺍﻟﻨَّﺎﺱِ { ﺳﻮﺭﺓ ﺍﻟﻨﺎﺱ
} ﻭَﺍﻟﻠّﻪُ ﺃَﻋْﻠَﻢُ ﺑِﺄَﻋْﺪَﺍﺋِﻜُﻢْ ﻭَﻛَﻔَﻰ ﺑِﺎﻟﻠّﻪِ ﻭَﻟِﻴًّﺎ ﻭَﻛَﻔَﻰ ﺑِﺎﻟﻠّﻪِ ﻧَﺼِﻴﺮًﺍ { ﺍﻟﻨﺴﺎﺀ : 45
} ﺫَﻟِﻚَ ﺍﻟْﻔَﻀْﻞُ ﻣِﻦَ ﺍﻟﻠّﻪِ ﻭَﻛَﻔَﻰ ﺑِﺎﻟﻠّﻪِ ﻋَﻠِﻴﻤًﺎ { ﺍﻟﻨﺴﺎﺀ : 70
} ﻭَﺗَﻮَﻛَّﻞْ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻭَﻛَﻔَﻰ ﺑِﺎﻟﻠَّﻪِ ﻭَﻛِﻴﻠًﺎ { ﺍﻷﺣﺰﺍﺏ : 3
} ﻭَﺭَﺩَّ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍ ﺑِﻐَﻴْﻈِﻬِﻢْ ﻟَﻢْ ﻳَﻨَﺎﻟُﻮﺍ ﺧَﻴْﺮًﺍ ﻭَﻛَﻔَﻰ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺍﻟْﻤُﺆْﻣِﻨِﻴﻦَ ﺍﻟْﻘِﺘَﺎﻝَ ﻭَﻛَﺎﻥَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻗَﻮِﻳًّﺎ ﻋَﺰِﻳﺰًﺍ { ﺍﻷﺣﺰﺍﺏ : 25
} ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻳُﺒَﻠِّﻐُﻮﻥَ ﺭِﺳَﺎﻟَﺎﺕِ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻭَﻳَﺨْﺸَﻮْﻧَﻪُ ﻭَﻟَﺎ ﻳَﺨْﺸَﻮْﻥَ ﺃَﺣَﺪًﺍ ﺇِﻟَّﺎ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻭَﻛَﻔَﻰ ﺑِﺎﻟﻠَّﻪِ ﺣَﺴِﻴﺒًﺎ { ﺍﻷﺣﺰﺍﺏ : 39
} ﺇِﺫْ ﻳُﻮﺣِﻲ ﺭَﺑُّﻚَ ﺇِﻟَﻰ ﺍﻟْﻤَﻶﺋِﻜَﺔِ ﺃَﻧِّﻲ ﻣَﻌَﻜُﻢْ ﻓَﺜَﺒِّﺘُﻮﺍْ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﺁﻣَﻨُﻮﺍْ ﺳَﺄُﻟْﻘِﻲ ﻓِﻲ ﻗُﻠُﻮﺏِ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍْ ﺍﻟﺮَّﻋْﺐَ ﻓَﺎﺿْﺮِﺑُﻮﺍْ ﻓَﻮْﻕَ ﺍﻷَﻋْﻨَﺎﻕِ ﻭَﺍﺿْﺮِﺑُﻮﺍْ ﻣِﻨْﻬُﻢْ ﻛُﻞَّ ﺑَﻨَﺎﻥٍ ( 12 ) ﺫَﻟِﻚَ ﺑِﺄَﻧَّﻬُﻢْ ﺷَﺂﻗُّﻮﺍْ ﺍﻟﻠّﻪَ ﻭَﺭَﺳُﻮﻟَﻪُ ﻭَﻣَﻦ ﻳُﺸَﺎﻗِﻖِ ﺍﻟﻠّﻪَ ﻭَﺭَﺳُﻮﻟَﻪُ ﻓَﺈِﻥَّ ﺍﻟﻠّﻪَ ﺷَﺪِﻳﺪُ ﺍﻟْﻌِﻘَﺎﺏِ ( 13 ) ﺫَﻟِﻜُﻢْ ﻓَﺬُﻭﻗُﻮﻩُ ﻭَﺃَﻥَّ ﻟِﻠْﻜَﺎﻓِﺮِﻳﻦَ ﻋَﺬَﺍﺏَ ﺍﻟﻨَّﺎﺭِ { ﺍﻷﻧﻔﺎﻝ : 12 14
} ﻳَﻮْﻡَ ﺗُﺒَﺪَّﻝُ ﺍﻷَﺭْﺽُ ﻏَﻴْﺮَ ﺍﻷَﺭْﺽِ ﻭَﺍﻟﺴَّﻤَﺎﻭَﺍﺕُ ﻭَﺑَﺮَﺯُﻭﺍْ ﻟﻠّﻪِ ﺍﻟْﻮَﺍﺣِﺪِ ﺍﻟْﻘَﻬَّﺎﺭِ
( 48 ) ﻭَﺗَﺮَﻯ ﺍﻟْﻤُﺠْﺮِﻣِﻴﻦَ ﻳَﻮْﻣَﺌِﺬٍ ﻣُّﻘَﺮَّﻧِﻴﻦَ ﻓِﻲ ﺍﻷَﺻْﻔَﺎﺩِ ( 49 ) ﺳَﺮَﺍﺑِﻴﻠُﻬُﻢ ﻣِّﻦ ﻗَﻄِﺮَﺍﻥٍ ﻭَﺗَﻐْﺸَﻰ ﻭُﺟُﻮﻫَﻬُﻢْ ﺍﻟﻨَّﺎﺭُ ( 50 ) ﻟِﻴَﺠْﺰِﻱ ﺍﻟﻠّﻪُ ﻛُﻞَّ ﻧَﻔْﺲٍ ﻣَّﺎ ﻛَﺴَﺒَﺖْ ﺇِﻥَّ ﺍﻟﻠّﻪَ ﺳَﺮِﻳﻊُ ﺍﻟْﺤِﺴَﺎﺏِ { ﺇﺑﺮﺍﻫﻴﻢ 48 : 51
} ﻭَﻗُﻞِ ﺍﻟْﺤَﻖُّ ﻣِﻦ ﺭَّﺑِّﻜُﻢْ ﻓَﻤَﻦ ﺷَﺎﺀ ﻓَﻠْﻴُﺆْﻣِﻦ ﻭَﻣَﻦ ﺷَﺎﺀ ﻓَﻠْﻴَﻜْﻔُﺮْ ﺇِﻧَّﺎ ﺃَﻋْﺘَﺪْﻧَﺎ ﻟِﻠﻈَّﺎﻟِﻤِﻴﻦَ ﻧَﺎﺭًﺍ ﺃَﺣَﺎﻁَ ﺑِﻬِﻢْ ﺳُﺮَﺍﺩِﻗُﻬَﺎ ﻭَﺇِﻥ ﻳَﺴْﺘَﻐِﻴﺜُﻮﺍ ﻳُﻐَﺎﺛُﻮﺍ ﺑِﻤَﺎﺀ ﻛَﺎﻟْﻤُﻬْﻞِ ﻳَﺸْﻮِﻱ ﺍﻟْﻮُﺟُﻮﻩَ ﺑِﺌْﺲَ ﺍﻟﺸَّﺮَﺍﺏُ ﻭَﺳَﺎﺀﺕْ ﻣُﺮْﺗَﻔَﻘًﺎ { ﺍﻟﻜﻬﻒ : 29
} ﻫَﺬَﺍﻥِ ﺧَﺼْﻤَﺎﻥِ ﺍﺧْﺘَﺼَﻤُﻮﺍ ﻓِﻲ ﺭَﺑِّﻬِﻢْ ﻓَﺎﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍ ﻗُﻄِّﻌَﺖْ ﻟَﻬُﻢْ ﺛِﻴَﺎﺏٌ ﻣِّﻦ ﻧَّﺎﺭٍ ﻳُﺼَﺐُّ ﻣِﻦ ﻓَﻮْﻕِ ﺭُﺅُﻭﺳِﻬِﻢُ ﺍﻟْﺤَﻤِﻴﻢُ ( 19 ) ﻳُﺼْﻬَﺮُ ﺑِﻪِ ﻣَﺎ ﻓِﻲ ﺑُﻄُﻮﻧِﻬِﻢْ ﻭَﺍﻟْﺠُﻠُﻮﺩُ ( 20 ) ﻭَﻟَﻬُﻢ ﻣَّﻘَﺎﻣِﻊُ ﻣِﻦْ ﺣَﺪِﻳﺪٍ ( 21 ) ﻛُﻠَّﻤَﺎ ﺃَﺭَﺍﺩُﻭﺍ ﺃَﻥ ﻳَﺨْﺮُﺟُﻮﺍ ﻣِﻨْﻬَﺎ ﻣِﻦْ ﻏَﻢٍّ ﺃُﻋِﻴﺪُﻭﺍ ﻓِﻴﻬَﺎ ﻭَﺫُﻭﻗُﻮﺍ ﻋَﺬَﺍﺏَ ﺍﻟْﺤَﺮِﻳﻖِ { ﺍﻟﺤﺞ 19 : 22
} ﻭَﺍﻟﺼَّﺎﻓَّﺎﺕِ ﺻَﻔًّﺎ ( 1 ) ﻓَﺎﻟﺰَّﺍﺟِﺮَﺍﺕِ ﺯَﺟْﺮًﺍ ( 2 ) ﻓَﺎﻟﺘَّﺎﻟِﻴَﺎﺕِ ﺫِﻛْﺮًﺍ ( 3 ) ﺇِﻥَّ ﺇِﻟَﻬَﻜُﻢْ ﻟَﻮَﺍﺣِﺪٌ ( 4 ) ﺭَﺏُّ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﻭَﺍﺕِ ﻭَﺍﻟْﺄَﺭْﺽِ ﻭَﻣَﺎ ﺑَﻴْﻨَﻬُﻤَﺎ ﻭَﺭَﺏُّ ﺍﻟْﻤَﺸَﺎﺭِﻕِ
( 5 ) ﺇِﻧَّﺎ ﺯَﻳَّﻨَّﺎ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﺀ ﺍﻟﺪُّﻧْﻴَﺎ ﺑِﺰِﻳﻨَﺔٍ ﺍﻟْﻜَﻮَﺍﻛِﺐِ ( 6 ) ﻭَﺣِﻔْﻈًﺎ ﻣِّﻦ ﻛُﻞِّ ﺷَﻴْﻄَﺎﻥٍ ﻣَّﺎﺭِﺩٍ ( 7 ) ﻟَﺎ ﻳَﺴَّﻤَّﻌُﻮﻥَ ﺇِﻟَﻰ ﺍﻟْﻤَﻠَﺈِ ﺍﻟْﺄَﻋْﻠَﻰ ﻭَﻳُﻘْﺬَﻓُﻮﻥَ ﻣِﻦ ﻛُﻞِّ ﺟَﺎﻧِﺐٍ ( 8 ) ﺩُﺣُﻮﺭًﺍ ﻭَﻟَﻬُﻢْ ﻋَﺬَﺍﺏٌ ﻭَﺍﺻِﺐٌ ( 9 ) ﺇِﻟَّﺎ ﻣَﻦْ ﺧَﻄِﻒَ ﺍﻟْﺨَﻄْﻔَﺔَ ﻓَﺄَﺗْﺒَﻌَﻪُ ﺷِﻬَﺎﺏٌ ﺛَﺎﻗِﺐٌ { ﺍﻟﺼﺎﻓﺎﺕ 1 : 10
} ﻭَﺳُﻘُﻮﺍ ﻣَﺎﺀ ﺣَﻤِﻴﻤًﺎ ﻓَﻘَﻄَّﻊَ ﺃَﻣْﻌَﺎﺀﻫُﻢْ { ﻣﺤﻤﺪ : 15
} ﺧُﺬُﻭﻩُ ﻓَﻐُﻠُّﻮﻩُ ( 30 ) ﺛُﻢَّ ﺍﻟْﺠَﺤِﻴﻢَ ﺻَﻠُّﻮﻩُ ( 31 ) ﺛُﻢَّ ﻓِﻲ ﺳِﻠْﺴِﻠَﺔٍ ﺫَﺭْﻋُﻬَﺎ ﺳَﺒْﻌُﻮﻥَ ﺫِﺭَﺍﻋًﺎ ﻓَﺎﺳْﻠُﻜُﻮﻩُ ( 32 ) ﺇِﻧَّﻪُ ﻛَﺎﻥَ ﻟَﺎ ﻳُﺆْﻣِﻦُ ﺑِﺎﻟﻠَّﻪِ ﺍﻟْﻌَﻈِﻴﻢِ ( 33 ) ﻭَﻟَﺎ ﻳَﺤُﺾُّ ﻋَﻠَﻰ ﻃَﻌَﺎﻡِ ﺍﻟْﻤِﺴْﻜِﻴﻦِ ( 34 ) ﻓَﻠَﻴْﺲَ ﻟَﻪُ ﺍﻟْﻴَﻮْﻡَ ﻫَﺎﻫُﻨَﺎ ﺣَﻤِﻴﻢٌ ( 35 ) ﻭَﻟَﺎ ﻃَﻌَﺎﻡٌ ﺇِﻟَّﺎ ﻣِﻦْ ﻏِﺴْﻠِﻴﻦٍ ( 36 ) ﻟَﺎ ﻳَﺄْﻛُﻠُﻪُ ﺇِﻟَّﺎ ﺍﻟْﺨَﺎﻃِﺆُﻭﻥَ { ﺍﻟﺤﺎﻗﺔ 30 : 37
.
.
Za a karanta ayoyin ne sau uku a cikin ruwan.
.
Sai a dinga shafe dukkan jiki da shi kullum bayan sallar la'asar. Ko kuma adinga wanka da shi.
.
.
Amma a waje mai tsarki ake wankan kamar cikin daki kuma ba da sabulu ba. Sannan sauran ruwan kada a zuba shi a kwata ko najasa, saidai a zubawa shuka ko a zuba a inda kasa za ta tsotse.
.
.
Sai kuma a samu Man Ambar ﺯﻳﺖ ﻋﻨﺒﺮ da man Wardi ﺯﻳﺖ ﻭﺭﺩ da baqin Almiski ﻣﺴﻚ ﺍﻻﺳﻮﺩ sai a hada su waje daya a yi hayaqi da su wato a turara jiki da su bayan an yi wanka da wannan ruwan kuma a dinga karanta Ayatal kursiyyu lokacinda ake hayakin.
.
.
Sai kuma a sake karanta wadannan jerin ayoyi a ruwa wanda ba azuba komai a ciki ba, sai mai lalurar ya dinga sha kullum,kuma kada ya sha wani ruwa sai wannan.
.
.
A yi kamar kwana uku ko biyar ko bakwai ana yin haka.
.
.
Sai kuma mai lalurar ya kula wajen yawan karanta ( ﻻ ﺍﻟﻪ ﺍﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺣﺪﻩ ﻻ ﺷﺮﻳﻚ ﻟﻪ، ﻟﻪ ﺍﻟﻤﻠﻚ ﻭﻟﻪ ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻳﺤﻴﻰ ﻭﻳﻤﻴﺖ ﻭﻫﻮ ﻋﻠﻰ ﻛﻞ ﺷﻲﺀ ﻗﺪﻳﺮ kafa dari bayan sallar magriba da asuba.
.
.
Ya kuma dinga karanta addu'ar Manzon Allah ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ
( ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺭﺏ ﺍﻟﺴﻤﻮﺍﺕ ﺍﻟﺴﺒﻊ ﻭﻣﺎ ﺃﻇﻠﺖ ، ﻭﺭﺏ ﺍﻷﺭﺿﻴﻦ ﻭﻣﺎ ﺃﻗﻠﺖ ، ﻭﺭﺏ ﺍﻟﺸﻴﺎﻃﻴﻦ ﻭﻣﺎ ﺃﺿﻠﺖ ، ﻛﻦ ﻟﻰ ﺟﺎﺭﺍ ﻣﻦ ﺷﺮ ﺧﻠﻘﻚ ﻛﻠﻬﻢ ﺃﻥ ﻳﻔﺮﻁ ﻋﻠﻰّ ﺃﺣﺪ ﻣﻨﻬﻢ ﺃﻭ ﺃﻥ ﻳﺒﻐﻰ ، ﻋﺰ ﺟﺎﺭﻙ ﻭﺟﻞ ﺛﻨﺎﺅﻙ ﻭﺗﻘﺪﺳﺖ ﺃﺳﻤﺎﺀﻙ ، ﻭﻻ ﺇﻟﻪ ﻏﻴﺮﻙ ).
.
.
Kuma ka dinga karanta suratu Yaasiyn, ArRahmaan, Qaaf da Suratul Mulki bayan sallar La'asar. Shi tsawon kamar kwana uku ko biyar ko bakwai.
.
.
*YADDA MUTUM ZAI GANE YANA DA ALJANIN DARE*
.
_Ta 6angaren namiji:-_
1-rashin sha‘awar aure ko jima'i sam-sam.
2-‘kin mikewar gaba sanda kai nufin yin jima‘i, alhali kuma haka kawai ma yana tashi.
3-‘kin fitowar ruwa yayin jima‘i, domin Aljanin yana
iya zama a cikin marainan mutum.
4-saurin gajiya, yayin jima‘i da rashin iya komawa
5-jin motsi kamar tafiyar wani abu a ga6o6in
haihuwa yayin jima‘i.
6-rashin cimma bukatar jima,i.
7- in ka yi nufin yin jima‘i sai bacci ya dauke ka.
8- da ka yi niyyar yin jima‘i kawai sai ka ji ka kawo
tun kafin ka fara.
9- komawar gaba da maraina su shige ciki.
10- yawan ciwon kai, 6acin rai mara dalili, faduwar
gaba, da dai sauran su.
11- haka kawai sai ka ji ka tsani matar ka.
12- Yawan mafarki kana saduwa da wata mata.
13- Yawan samun matsaloli aduk inda ka je neman aure, sai maganar ta lalace.
14- Za ka dinga mafarkin wata tana wasa da kai.
15- Matsananciyar sha'awa da tsoron mata.
Da dai sauransu.
YADDA MACE ZATA GANE ALJANI YA AURETA
1- yawan ciwon ciki mai tsanani da jin motsi acikin.
2- a duk lokacin da sukai nufin saduwa kawai sa ta
ga jini ya zo ma ta alhali ba lokacin al'adarta bane.
3- jin zafi yayin jima‘i da rashin samun wata fa‘ida.
4- suna gama jima‘i sai maniyyin da mijinta ya zuba
ma ta ya dinga dawowa, ba zai shiga mahaifar ta
ba.
5- matsanancin ciwon baya ko kwankwaso.
6-‘kin yarda da jima‘i.
7- Za ki dinga yawan mafarkin wani na saduwa da ke, da siffar mijinki ko da wata siffa daban.
8- yawan yin mafarkin kin haihu wataran ma har da
taron suna.
9- ganin wani a mafarki ko a fili ya nutsa hannun sa
a cikinki ta ya fizgo wani abu, musamman idan kina da ciki.
10- yawan yin 6arin ciki ba tare da wani sanannen
dalili ba.
11- yawan mafarkin ana bin ki a guje ko ana kokawa da ke.
12- jin motsi a cikin ki, wani lokaci ma har yana
dada girma, amma in likitoci suka auna za su ce ba
su ga komai ba.
13- rashin son yin magana da kowa da jin haushin
mutane haka kawai.
14- tsanar mai gida haka kawai, alhali za ki ji kina sha'awar wasu mazan.
15- Jin wari mara dadi yana fito miki ko ‘kai‘kayin gaba da ‘kurajen
gaba.
16- Idan budurwa ce, duk wanda ya zo neman aurenta to in ya tafi ba zai dawo ba.
17- Idan mutum ya dage yana so ya aureta ita kuma sai ta ji ta tsaneshi.
18- In ta fita unguwa zata dinga ganin alamun maza suna so suy mata magana amma sai su kasa, wasu za su dinga fadar cewa wance kwarjini take musu.
19- Za ta dinga yawan zaman a duhu da zama ita kadai da rashin son magana da mutane.
20- Idan yarinya tana zuwa makaranta za a ga kokarinta yana raguwa kuma tana ramewa.
21- Yawan ciwon kai da yin jiri.
22- Faduwar gaba, musamman idan Magriba ta kusa.
25- Iadan mace ta fara barci sai ta ji an zungureta ta farka.
Da dai alamomi da yawa.
Mafita shi ne ka ziyarci mai Rukiyya don ya dora
ka akan tsarin maganin da ya dace da kai.
Kuma ka dinga zama da alwala da addu‘o‘in safiya
da maraice.
Iadan wannan matsala tay karfi to dole sai an yiwa mutu rukiyyah, an nemi Aljanin an kona shi ko kuma a hada magungunan da za su kashe shi.
Amma dai sihiri da Aljani ba su isa su cutar da kai
ba sai da iznin ALLAH.
Daga shafin Bashir Halilu Tarbiyyah Islamiyyah, masu yin rukiyyah da harhada magungunan musulunci.
Lambar waya
08162600700 , 08134434846
Comments
Post a Comment