AMFANIN ALMISKI
AMFANIN ALMISKI
==============
Shi Miski ba tsiro ba ne, ana samar da shi ne daga jikin Barewa, kuma Allah ya fade shi a Alqur‘ani.
.
Amfanin sa;
* Yana maganin dafi kowane iri.
.
* Yana kara karfin jiki.
.
* Yana maganin hawan jini idan an sheka.
.
* Yana maganin Aljanu, ya kan ma iya kashe Aljani idan an hada shi da Za‘afaran ana shafawa, ana kuma iya zuba shi a garwashi a dinga hayaki.
.
*yana maganin warin gaba idan ana shafawa.
.
*yana maganin namijin dare.
.
*yana taimakawa masu masu matsalar haihuwa idan suna matsi da shi bayan gsma al'ada.
.
.
Akwai jan Miski akwai baki kuma akwai farin Almiski akwai kuma miski na ruwa.
.
.
Daga shafin Bashir Halilu Tarbiyyah Islamiyyah.
.
bashirhalilu1989@gmailcom.
whatsApp 08162600700
Comments
Post a Comment