Posts

SIHIRIN RABA KAUNA / ASIRIN RABA SOYAYYA

Image
SIHIRIN RABA QAUNA ================== السحر التفريق . Sihirin da ake yi domin raba masoyi da masoyinsa. . . Daga cibiyar Tarbiyyah Islmiyyah, masu yin ruq'yah da harhada magungunan Musulunci. Lambar waya 08162600700, 08134434846.                                                                                                                    ...

SHAFINMU NA FACEBOOK

Shiga wannan shafin na facebook ka danna like, domin samun magunguna na Musulunci,  da su ka dace da Sunnah acikin sauki. https://m.facebook.com/bashirhalilutarbiyyahislamiyyah/ https://m.facebook.com/bashirhalilutarbiyyahislamiyyah/

MATSALOLIN MATA DA MAGUNGUNANSU

Image
★ JININ HAILA DA YADDA AKE BAMBANCE SHI DA HUKUNCE-HUKUNCENSA. ★CIWON SANYI NA MATA DA MAZA DA YADDA AKE MAGUNGUNANSA. ★MATSALOLIN DA SUKE FARUWA BAYAN ZUBAR DA CIKI KO 6ARIN CIKI. Daga cibiyar Tarbiyyah Islamiyyah, masu yin Rukiyyah da harhada magungunan musulunci. Lambar waya 08162600700, 08134434846. ASALIN JININ HAILA 1- Datti ne da ke cikin mahaifar mace, shi ne a duk wata ake wanko mata shi yana fitowa. . 2- Kwan haihuwa ne na mace yake saukowa, idan bai samu kwan namiji sun samar da abin halitta ba sai ya lalace ya ru6e, daga nan sai a wanko shi ya fito waje.                   Mace tana fara haila ne lokacinda ta balaga. Mata kan iya fara haila daga shekara tara ko sama ko kasa da haka, ya danganta ne da irin abincin da take ci da kuma yanayin wajen da ta ke rayuwa. Wasu suna daina haila da wuri idan sun fara tsufa, wasu kuma suna dadewa ba su daina ba. Saidai daukewar...

AMFANIN LUBBAN ZAKAR

Image
AMFANIN LUBBAN ZAKAR GA LAFIYAR AL'UMA. فوائد اللبان الذكر Daga cibiyar Tarbiyyah Islamiyyah,  masu yin Ruq'yah da harhada magungunan musulunci.  Lambar waya 08162600700, 08134434846. 1- Ana amfani da Lubban Zakar wajen  warkar da ciwo ko rauni. Domin kare kai daga kamuwa da cutar 'Tetanus',  ana iya sanya shi a ciwon kuma ba shi da wata illa.      2- Lubban Zakar yana dauke da sinadaran 'antiseptic' da kuma 'disinfectant', wadanda ke kashe kwayoyin cuta da kuma fitar da hayakin da ya shiga cikin ciwo lokacin da mutum ya kone. 3- Matsalolin Baki. Wannan sinadarin na 'antiseptic' da ke cikin Lubban Zakar yana taimakawa wajen matsalolin numfashi da ciwon hakori,  kaikayin baki da sauran matsalolin baka. Don haka yana da kyau mutum ya samu sinadarin goge baki wanda yake dauke da Lubban Zakar a ciki ko kuma ka hada shi da kanka,  don gige ...

AMFANIN ALMISKI

Image
AMFANIN ALMISKI ============== Shi Miski ba tsiro ba ne, ana samar da shi ne daga jikin Barewa, kuma Allah ya fade shi a Alqur‘ani. . Amfanin sa; * Yana maganin dafi kowane iri. . * Yana kara karfin jiki. . * Yana maganin hawan jini idan an sheka. . * Yana maganin Aljanu, ya kan ma iya kashe Aljani idan an hada shi da Za‘afaran ana shafawa, ana kuma iya zuba shi a garwashi a dinga hayaki. . *yana maganin warin gaba idan ana shafawa. . *yana maganin namijin dare. . *yana taimakawa masu masu matsalar haihuwa idan suna matsi da shi bayan gsma al'ada. . . Akwai jan Miski akwai baki kuma akwai farin Almiski akwai kuma miski na ruwa. . . Daga shafin Bashir Halilu Tarbiyyah Islamiyyah. . bashirhalilu1989@gmailcom. whatsApp 08162600700

AMFANIN ZA'AFARAN GA LAFIYAR AL'UMA

Image
AMFANIN ZA'AFARAN ================== Ga lafiyar al'umma. . . Daga cibiyar Tarbiyyah Islamiyyah. Masu yin Ruq'yah da harhada Magungunan Musulunci. Lambar waya 08162600700, 08134434846. . Za'afaran wata ciyawa ce ko kuma tsiro mai dauke da launi mai abin sha'awa. Ana amfani da shi wajen sinadarin girki kuma yana maganin cututtuka da dama. An fara noman Za'afaran ne a wajejen Greece. Sannan akay Safararsa zuwa Yammacin Amurka da kuma kasashenmu na Afrika. . . Za'afaran yana maganin cututtuka kamar: .    ★Zubewar Gashi. Shafa Man Za'afaran a fatar kai yana maganin sanqo. Hada Za'afaran da madara a shafa a kai yana maganin zubewar gashi kuma yana kara yawan gashi. . .     ★Gyaran Fuska Hada Za'afaran da madara a shafa a fuska a hankali amma a kaucewa ido. A bar shi tsawon minti goma sha biyar sannan a wanke da ruwa yana sa fuska tay kyau da sheqi. Ana yin wannan hadin sau daya a sati. . .     ★Matsalolin fata. A...

MAGAGIN BACCI

Image
MAGAGIN BACCI Da abubuwan da suke kawoshi da kuma yadda ake maganinsa. Daga cibiyar Tarbiyyah Islamiyyah, masu yin Ruq'yah da harhada magungunan musulunci. Lambar waya 08162600700, 08134434846. Ma'anar Magagin Bacci itace:- Mutum ya dinga magana ko tafiya ko yin wani aiki da jikinsa, alokacin da yake cikin bacci, ba tare da ya farka ba. Yawanci dai Magagi ba ya wuce mintuna biyar zuwa sha biyar yake sakin mutane. Magagin bacci, kamar yadda binciken zamani ya nuna, yana da alaqa da matsalar Dannau (karanta cikakken bayani akan Dannau acikin wannan shudin rubutun    http://bashirhalilu.blogspot.com/2018/04/dannau-dannau-lokacin-bacci-aljani-mai.html  ) inda binciken ya nuna cewa, a yayinda mutum yake bacci, to kwakwalwarsa da gangar jikinsa dukkansu suna hutawa ne, idan ya tashi farkawa kuma sai su farka gaba daya.      To idan aka samu matsala, kwakwalwar mutum ta farka, gangar jikinsa kuma bata farka ba, sai mutum ya ji ya dawo cikin hanka...