Posts

YADDA AKE HADA MAGUNGUNAN DA SUKE KONA AL-JANI DA KASHE SHI

MAGUNGUNAN DA KE KONA ALJANI DA KASHE SHI. Daga cibiyar Tarbiyyah Islamiyyah masu yin Rukiyyah da harhada magungunan Musulunci . Lambar waya +2348162600700, +2348134434846. . 1- A samu Kaikayi-koma-kan-mashekiya, tazargade, jema, hiltit da nono. Sai a hada su waje daya a dafa. Idan an dafa sai a raba biyu, rabi a dinga zubawa a nono ana sha, rabin kuma a dinga yin wanka da shi. Yana maganin farfadiya da Jinnul katfa masu make mutane, da ciwon 6arin jiki wanda Aljanu su ka haifar. . 2- Kwankawatsen mahauta, tsamiyar makiyaya, da bakin bunu. Sai a hada su waje daya a dinga hayaki da shi a jiki kullum, don maganin bakaken Aljanu. Yana kuma hana Aljanu shiga gida da ra6ar wajen da aka turara saidai yana karya magunguna marasa karfi da suke kusa da shi. . 3- Ma'ul wardi, ma'ul khal da kuma alkahauli, sai a hada su waje daya, a hada da ruwa kadan a dinga shafe jiki da shi. Yana toshe hanyoyin da Aljanu suke shiga jikin mutane yana kuma fitar da su cikin gagg...

SAHABIYAR QARYA

Image
In kana Ruq'yah za ka gamu da rainin wayo kala-kala daga Aljanu.  Saurari Aljanar da ta ce ita Sahabiya ce. Shiga wannan shudin rubutun,  sai ka danna download https://clyp.it/1yslkmi4 ko ka shiga wannan na kasan,  sai kay playing,  kamar yadda ake bude audio na whatsApp https://t.me/tarbiyyahislamiyyah/44 Shiga wannan shudin rubutun domin sauke application na Tarbiyyah Islamiyyah,  wanda za ku dinga samun dukkan sakonnin da muke turawa cikin sauki. http://www.appsgeyser.com/7550770 Ko lambobinmu na whatsApp 08162600700, 08134434846.

SARARI RUKIYYAH DA KUNNENKA

Image
https://t.me/tarbiyyahislamiyyah/41 SAURARI WADANNAN AUDIO DIN. Idan baka iya mu'amalantar Aljani yayin rukiyyah ba. 1) Zai iya komawa jikinka ko jikin `yan kallo. 2) Zai yaudareka,  yay ta baka labarai,  har ya samu hanya,  ya gudu. 3) Zai iya yiwuwa ka wahalar da Aljanin,  ta yadda zai kasa fita daga jikin mutum. 4) Rashin sanin yadda ake fidda Aljani,  ka iya sawa ka ba shi umarnin fita ta inda zai cutar da mara lafiyar ko kuma shi Aljanin ya fita tanan. 5) Yin abubuwa marasa amfani da Aljani,  kamar doguwar hira,  yay ta baka labarai marasa amfani ko kuma ya dinga zaginka kana ramawa, kan janyowa mara lafiyar karin tuburewar jikinsa. 6) Mafi amfanin abinda zaka tambayi Aljani su ne       a) Sunansa.        b) Dalilin shigarsa jikin mutum (asiri ne ko ba asiri bane).       c) Adadinsu ajikin mara lafiyar. d) Ta inda yake shiga jikin mara lafiyar da kuma inda...

Yadda akayiwa matar nan mai aman reza magani.

Amaryar nan da take aman reza da gashi da kuma aman jini,  yanzu Allah Ya bata lafiya. Ga masu sauraron gidan reriyo musamman a jihar Kano,  sun ji yadda wata Amarya ta kai kuka gidan rediyo akan yadda take fama da wani irin amai. Wato tana aman reza ne tare da jini,  kowace reza an karyata gida biyu,  ahaka take fadowa daga bakinta kuma tana jin rezar tana yanka mata makogwaro. Abin bai tsaya anan ba,  tana ganin an yanke mata gashin kanta, idan tay mai kuma sai aga gashin kan nata acikin aman. Haka dai Amaryar ta dinga fama da yawan tashin gobara kuma tana zabura ta fita aguje,  har sai an sa an kamota. Abin tausayin bai tsaya anan ba,  domin jini yana yin tsattuwa daga babban dan yatsanta da kuma le6enta bakinta na qasa. Baya ga mugayen mafarkai da take fama da su, duk da cewa ga ciki tana dauke da shi. Wannan dalili yasa wata baiwar Allah tay musu jagora zuwa gidan rediyon RAHMA RADIO da ke Jihar Kano,  su kuma suka turota cibiyar Tarbi...

GURAREN ZAMAN AL-JANU ACIKIN GIDAJEN MUTANE

Image
GURAREN ZAMAN AL-JANU ACIKIN GIDAJEN MUTANE . Da yadda ake korarsu. Daga cibiyar Tarbiyyah  Islamiyyah, masu yin Ruqiyyah da harhada magungunan musulunci. Lambar waya 08162600700, 08134434846. Kamar yadda kowa ya sani cewa Aljanu suna da guraren zama da yawa, kamar yadda wannan shafi na t.me/tarbiyyahislamiyyah ya sha kawo bayanai akai. Kamar Sahara, Maqabarta, Cikin kogi,  cikin kogo,  kan bishiyoyi,  cikin ramuka da kwazazzabai,  jikin mutane, gonaki, Masallatai, cikin daji, cikin rijiyoyi,  kan bola, mayanka, da dai sauransu. Karanta cikakken bayanin akan guraren zaman Aljanu acikin wannan shudin rubutun. https://plus.google.com/+BashirHalilu/posts/g1hsZwUaGNx A yanzu haka zamu yi karin bayani ne akan GURIN ZAMAN AL-JANU NA CIKIN GIDAN MUTANE. HUJJAR DA TAKE TABBATAR DA CEWA AL-JANU SUNA SHIGA GIDAJEN MUTANE حَدَّثَنَا...

AMFANIN BISHIYAR KUKA

AMFANIN GANYEN KUKA ===================== Wato Baobab a Turance . . Daga cibiyar Tarbiyyah Islamiyya, masu yi Ruqiyyah da harhada Magungunan Musulunci. Lambar waya 08162600700. . . Ganyen kuka na dauke da sinadarai da dama wadanda ke inganta lafiyar jiki wadanda suka hada da ‘Vitamin C’, ‘Vitamin A’, ‘Beta Carotene’, ‘Potassium’, ‘Calcium’ da saura da dai sauransu. . . Ya na inganta lafiya ta hanyoyi da dama haka kuma ya na magance matsaloli iri iri da ka iya samun mutum na yau da kullum. Ga kadan daga cikin amfanin da Ganyen kuka ke da shi: 1. Ya na magance tari da taruwar majina a kirji 2. Ya na rage yawan zufa kamar yadda wasu turarukan zamani ke yi. 3. Ya na rage ciwon Asthma da na koda da na madaciya 4. Ya na rage gajiya da kumburi. 5. Ya na rage radadin cizon kwari 6. Ya na magance tsutsar ciki. ★Wata fa'ida ga mata. Mai son ta kara matsewa sosai ki daka kuka ta yi laushi sosai atankade asamu m...

TARKON AL-JAN. Yadda ake daure Aljani da kashe shi yayin Rukiyyah.

Image
TARKON AL-JAN. Yadda ake kama Aljani da kashe shi. Daga littafin JAGORAN MAI RUQIYYAH na Bashir Halilu Tarbiyyah Islamiyyah. Lambar waya 08162600700, 08134434846. Wani lokaci a baya,  na yi bayanin yadda ake kama Aljani ajikin mara lafiya ta hanyar Ruq'yah da kuma yadda ake hallaka shi ko raba shi da jikin mutum ta hanyar amfani da ayoyin Alqur'ani mai girma. Saidai wasu sunata tambaya ta cewa ba su san ayoyinda nake magana ba,  kamar ayatush shifa'i,  ayatut ta'azibi  da ayatun nutqi,  da sauransu. Ga ayoyin yanzu zan kawosu a rubuce,  insha Allahu. Mai son cikakakken bayani akan yadda ake yin rukiyyah,  sai ya duba rubutuna mai taken YADDA AKE YIN RUQIYYAH.     1•    Da fari in zakayi rukiyyah,  zaka karantawa mara lafiyar Ayoyin Ruqiyyah,  wato Ãyãtur Ruq'yah ءايات الرقية Za ka ga Ajnin ya bayyana,  ta hanyar alamomin...