Yadda akayiwa matar nan mai aman reza magani.
Amaryar nan da take aman reza da gashi da kuma aman jini, yanzu Allah Ya bata lafiya.
Ga masu sauraron gidan reriyo musamman a jihar Kano, sun ji yadda wata Amarya ta kai kuka gidan rediyo akan yadda take fama da wani irin amai. Wato tana aman reza ne tare da jini, kowace reza an karyata gida biyu, ahaka take fadowa daga bakinta kuma tana jin rezar tana yanka mata makogwaro.
Abin bai tsaya anan ba, tana ganin an yanke mata gashin kanta, idan tay mai kuma sai aga gashin kan nata acikin aman.
Haka dai Amaryar ta dinga fama da yawan tashin gobara kuma tana zabura ta fita aguje, har sai an sa an kamota.
Abin tausayin bai tsaya anan ba, domin jini yana yin tsattuwa daga babban dan yatsanta da kuma le6enta bakinta na qasa. Baya ga mugayen mafarkai da take fama da su, duk da cewa ga ciki tana dauke da shi.
Wannan dalili yasa wata baiwar Allah tay musu jagora zuwa gidan rediyon RAHMA RADIO da ke Jihar Kano, su kuma suka turota cibiyar Tarbiyyah Islamiyyah.
Saurari yadda mukay da Aljanun da suka ce an tura su ne ta hanyar asiri, inda har kafurin cikinsu ya musulunta. Shiga wannan shudin rubutun don jin yadda mukayi da Aljanun da bakinsu, in ka shiga sai ka danna download.
https://clyp.it/g3kjzdmr
Yanzu haka dai kusan sati guda da yiwa yarinyar rukiyyar.
Ko lambarmu ta whatsApp 08162600700, 08134434846.
Comments
Post a Comment