CUTUTTUKAN MAZA DA MATA DA MAGUNGUNANSU BIDIYO GUDA BIYAR.

CUTUTTUKAN MATA DA MAGUNGUNANSU DABSAURAN LALURORI

BIDIYO BIYAR ACIKIN DAYA

https://youtu.be/bHGjClYWiF8

1) Yadda ake magance cututtukan sanyi na maza da mata. 
2) Yadda ake hada yaji dakan Maza da kuma yaji hadin mata. 
3) Bayanin akan Jinin haila da mata suke yi da wasu abubuwa da suke da alaka da shi. 
4) Matsalar Ciwon nono ga mata da alamominsa da hanyoyin magance shi. 
5) Matsalar Dannau/bayani akan yadda Aljanu suke danne mutane in suna bacci da magungunansa. 

Daga Cibiyar Sunnah medicine, masu yin Ruq'yah da harhada Magunguna na Musulunci da na gargajiya. Lambar waya 08162600700.

Comments

Post a Comment

Popular Posts