ALJANIN SOYAYYA. YANA SON FITA AMMA SON NE YAKE HANA SHI.
Wannan Aljanin mai soyayya da matar aure, ya ce shi ma yana so ya fita daga jikinta amma so ne ya ke hana shi. A karshe dai ya fita ta dole.
https://youtu.be/G7wfsShlhfg
Mai harhaɗa magunguna na Musulunci da na gargajiya tare da ba da shawarwari da addu'o'i akan cututttuka da sauran lalurori na yau da kullum. Lambar waya 08162600700, 08134434846.
Comments
Post a Comment