SHARRIN DAJJAL
SHARRIN DUJAL An kar6o daga Abid Darda'i, Allah Ya kara yarda a gare shi, daga Annabi SallAllahu alaihi wa sallama ya ce "Wanda ya haddace ayoyi goma na farkon suratul Kahfi, za a tsare shi daga (fitinar) Dajjal". Muslim ne ya ruwaito shi. عن أبي الدرداء –رضي الله عنه- عن النبي -صلى الله عليه وسلم-: «مَنْ حَفِظَ عَشْرَ آيَاتٍ مِنْ أَوَّلِ سُورَةِ الكَهْفِ، عُصِمَ مِنَ الدَّجَّالِ». صحيح_ رواه مسلم. Shiga wannan shudin rubutun domin kallo da suraro don ka haddace farkon suratul kahfi