Posts

AMFANIN ZAITUN

Image
AMFANIN ZAITUN GA DAN'ADAM Daga shafin Magunguna a Musulunci. https://www.facebook.com/groups/842715785785303/ Lambar waya 08162600700. Amfanin zaitun a jikin ɗan Adam wanda ya kamata mu sani, Shi dai zaitun itaciya ce mai albarka da kuma ba da cikakkiyar lafiya a jikin ɗan Adam, kamar yadda muka sani cewa, zaitun abu ne mai daraja, kamar yadda muka samu bayaninsa a cikin ALKUR’ANI MAI GIRMA haka kuma kamar yadda aka samu daga hadisan Manzon Allah (S.A.W) An karɓo daga sayyadina Umar yana cewa Manzon Allah (S.A.W) ya ce ku yi abinci da man zaitun kuma ku shafa shi a jikinku, domin haƙiƙa shi yana daga a cikin bishiya mai albarka. tirmizi ne ya rawaito Daga Cikin aikin da man zaitun yake a jiki CIWON CIKI  Duk mutumin da yake ciwon ciki, sai ya samu man zaitun kamar cikin cokali, ya hada da garin habbatussauda ya cakuɗa, ya sha safe da yamma. Ya samu kamar sati ɗaya yana sha ko kina sha, insha Allah zai samu lafiya. CIWON KAI Duk mutumin da yake ciwon kai, to sai ya samu man zaitun,...

KALLI YADDA MA'AURATA SUKE.....

Image
Maganin sanyi na maza da mata, danna wannan shudin rubutun domin kallon bidiyonmu a youtube https://youtube.com/channel/UCw1NWWsxJJbQkXcqHA127GA https://youtube.com/channel/UCw1NWWsxJJbQkXcqHA127GA maganin sanyi, maganin karfin maza, maganin mata, maganin infection na mata, maganin basir, maganin girman bura, maganin sanyi na mata, maganin gyaran nono, maganin basir mai tsiro, maganin girman nono  addu'o'in biyan bukata, addu'o'in safe, addu'o'in neman tsari, addu'o'in karya sihiri, addu'o'in safe da maraice, addu'o'in mallakar miji, addu'o'in safiya da maraice, addu'o'in kariya, addu'o'in manzon allah, addu'o'in neman biyan bukata  addu'a, addu'ar neman biyan bukata, addu'ar cin jarabawa, addu'ar nakuda, addu'ar neman arziki, addu'ar neman biyan bukata da gaggawa, addu'ar neman ilimi, addu'ar biyan bashi, addu'ar neman aure, addu'ar karya sihiri  cutaneous circulatio...

AMARYA MAI AMAN REZA

Image
AMARYA MAI AMAN REZA. Wannan ita ce Amarayar da ana kai ta dakin mijinta ta fara aman reza kuma sai a wayi gari a ga an cire ma ta mamanta.  Ku saurari bayanin Aljanun da bakinsu da kuma yadda Kafurin cikinsu ya musulunta, ya canja suna zuwa Umar. https://youtu.be/T1hWnGR6 MATAR DA TA KE AMAI NA REZA KUMA ALJANU SUKE CIRE MA TA NONO

ALJANU ZA SU DAUKI MATAKI

Image
ALJANU ZA SU DAUKI FANSA  Wadannan Aljanun su goma aka turo jikin wannan mutumin, kuma sun ce bayan sun fita daga jikinsa za su koma kan wanda ya turo su, su dauki fansar wahalar da aka ba su. Dama haka abin yake, alhaki kuikuyo ne, mai shi yake bi. Dannan kan photon nan domin sauraro.  https://youtu.be/KuM54X1F9gc Yadda wasu Aljanu su ka sha alwashin daukar mataki akan mai tura su jikin mutane

ALJANIN SOYAYYA. YANA SON FITA AMMA SON NE YAKE HANA SHI.

Image
Wannan Aljanin mai soyayya da matar aure, ya ce shi ma yana so ya fita daga jikinta amma so ne ya ke hana shi. A karshe dai ya fita ta dole.  https://youtu.be/G7wfsShlhfg Kalli bidiyon acikin wannan shudin rubutun

MAGANCE MATSALOLIN ALJANU MABAMBANTA

Image
1) Yadda za ka gane akwai Aljani ajikin mutum ko kuma an yi masa asiri.   2) Yadda za ka cirewa mutum Aljani daga jikinsa ta hanya mai sauki.     3) Yadda ake  hada magungunan manyan cututtuka guda goma sha daya.  https://youtu.be/mGpyxYE-LsM MATSALOLIN ALJANU DA MAGUNGUNANSU    Daga Mallam Bashir Halilu, shugaban cibiyar ALBISIHIR ISLAMIC MEDICINE, masu yin Ruq'yah da harhada magunguna na Musulunci da na gargajiya. Lambar wayar  08162600700.

CUTUTTUKAN MAZA DA MATA DA MAGUNGUNANSU

Image
CUTUTTUKAN MATA DA MAZA DA MAGUNGUNANSU.  1) Yadda ake magance cututtukan sanyi na maza da mata.  2) Yadda ake hada yaji dakan Maza da kuma yaji hadin mata.  3) Bayanin akan Jinin haila da mata suke yi da wasu abubuwa da suke da alaka da shi.  4) Matsalar Ciwon nono ga mata da alamominsa da hanyoyin magance shi.  5) Matsalar Dannau/bayani akan yadda Aljanu suke danne mutane in suna bacci da magungunansa.  https://youtu.be/bHGjClYWiF8 CUTUTTUKAN MAZA DA MATA DA MAGUNGUNANSU Daga  Cibiyar Sunnah medicine, masu yin Ruq'yah da harhada Magunguna na Musulunci da na gargajiya. Lambar waya 08162600700.