MAGANIN CUTAR KANJAMAU
MAGANIN CUTAR HIV WATO QANJAMAU
Na Gargajiya.
Daga cibiyar Sunnah Medicine, masu harhada magunguna na Musulunci.
http://www.facebook.com/sunnahmedicinepage/
Lambar waya 08162600700.
Cutar HIV ita ce take zama AIDS kuma tana yakar garkuwar jiki mai kare mu daga cututtuka, wato tamkar tana yaki da sojojin da ke baiwa jikinka kariya, domin baiwa kowane irin makiyinka damar saurin hallakaka, ta hanyar cututtuka.
ALAMOMIN KAMUWA DA CUTAR HIV.
Idan kana fama da mafi yawan wadannan alamomi, to yana da kyau ka je ayi maka gwajin cutar.
1. Zazzabi da yaki ci yaki cinyewa; idan ana jin hakan har makonni bayan shan magani, a je ayi tes na cutar kanjamau.
2. Ciwon makoshi, wanda ake kira 'sore throat', idan ya hadu da sauran alamu, a binciki lafiya.
3. Kurarraji a fata.
4. Gumin dare bayan mutum na cikin ni'ima, kamar 'AC' ko fanka.
5. Kaluluwa.
6. Yawan ciwon jiki da gabobi.
7. Gajiya da raki, bayan ba'a yi aikin komai ba.
8. Barkewar zawo.
9. Yawan ciwon kai, maras dalili
10. Amai ko tashin zuciya.
A kula, ba wai kawai don mutum na daya ko biyu daga cikin wadannan wai lallai yana da cutar ba, a'a. Kawai dai idan sun hadar wa mutum farat ta daya a jikinsa, masana kan ce a je ayi bincike, ko a tari cutar da wuri, idan har ita ce.
MAGANIN CUTAR HIV NA GARGAJIYA.
http://www.facebook.com/sunnahmedicinepage/
Lambar waya 08162600700.
Babu shakka wannan maganin zai taimakawa masu fama da wannan matsalar sosai da sosai.
Kada masu wannan Cuta Su dauki Wannan
Fa'idar da Wasa.
Wannan fa'idar Mujarraba Ce Babu haufi a kanta. Domin akwai wata Asibitin Hijama dake Qatar sun kasance suna bawa masu wannan Cuta wannan Fa'ida kuma ana dacewa da Iznin Allah.
Za'a Nemi
1- Garin Si'itir Cokali 20.
2- Garin Habbatus sauda Cokali 25
3- Plasko Cokali 10
4- Garin Citta Cokali 10
5- Garin Zogale Cokali 10
6-Garin Ruman Cokali 10
7-Garin Kurfat Cokali 5
8-Zuma mai kyau, lita 3.
Sai a hada su waje daya, a zuba acikin Zumar, a cakuda.
A Rika Shan Cokali 3 Sau 3 a Yini Tsawon Wata Biyu.
Bayan watan Biyu a je a sake Auna Jinin Mutum.
Wanda suke bukatar hadadden zasu iya nema a cibiyarmu ta Sunnah Medicine.
Lambar waya 08162600700.
Shiga shafinmu na facebook acikin wannan shudin rubutun, sai ka danna like
http://www.facebook.com/sunnahmedicinepage/
WhatsApp & Call 08162600700.
Allah adace to
ReplyDelete