ASSIHRUL MA'AKUWL السحر المأكول
YADDA AKE KARYA SIHRUL MA'AKUWL
ﺍﻟﺴﺤﺮ ﺍﻟﻤﺄﻛﻮﻝ
Wato Sihirin da mutum ya ci ko ya sha.
Daga cibiyar Tarbiyyah Islamiyyah, Masu Yin Ruqiyyah Da Harhada Magungunan Musulunci.
https://m.facebook.com/sunnahmedicinepage/photos/a.1374341292684795/2075898255862425/?type=3&source=48
Lambar waya 08162600700.
ﺃﻋﻮﺫ ﺑﺎﻟﻠﻪ ﻣﻦ ﺍﻟﺸﻴﻄﺎﻥ ﺍﻟﺮﺟﻴﻢ
ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ
ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻰ ﻧﺒﻴﻨﺎ ﻣﺤﻤﺪ ﻭﺁﻟﻪ ﻭ ﺻﺤﺒﻪ ﻭﺳﻠﻢ
Sihrul Ma'akuli ko kuma Sihrul Mashruwbi, daya ne daga cikin nau'o'in Sihiri da akan iya yiwa mutum don a cutar da shi.
Saidai shi Sihrul Ma'akuli ana yin sa ne ta hanyar zubawa mutum wani abu a cikin abinci ko abin sha; idan ya ci sai sihirin ya kama shi.
Misali, ana iya hada wata guba ta tsafi, sai a zuba a cikin abincin mutum ko ruwan shansa ko ruwan wankansa ko ay masa hayaqi da shi ko a zuba a cikin turare. To matukar mutum yay amfani da abun ko ya shaqi warinsa, shikenan, sihirin ya kama shi.
Wani lokacin ma Aljani ake baiwa maganin ya zubawa mutum a abincin ko kuma ya kwarara masa a jikinsa.
Sihrul Ma'akuli mafi yawanci ana yinsa don a sanyawa mutum rashin lafiya. Hakama idan ana so a mallaki zuciyar wani yawanci ana zuba masa wani abu ne a abinci ko abinsha ko ta hanyar jin kamshi.
Wannan nau'in sihiri wato Sihrul Ma'akuwli, yana da saurin tasiri a jikin mutum nan da nan amma ta wani bangaren kuma ya fi Sihrul Madfuwni saukin magani.
Misali, idan akaywa mutum Sihrul Ma'akuli don a kashe shi, to yana cin abincin a take zai mutu. Haka ma idan akay masa don ya haukace ko ya samu rashin lafiya ko don a mallaki zuciyarsa, to yana yin amfani da abun nan take ciwon zai same shi ba bata lokaci.
Yadda mutum zai gane an yi masa Sihrul Ma'akuli.
---------------------------------------------------------------------------
---
١- Tashin Farko mutum zai fara gamuwa da ciwon ciki mai tsanani bayan ya ci sihirin ko kuma ya sha.
٢ - Mutum zai dinga yin amai mai wari kuma jajawur, saidai wannan ba koda yaushe yake faruwa ba.
٣ - Idan aka baiwa mutum ruwan addu'a ko ya sha zuma ko kuma kowane irin maganin sihri, to zai ji cikinsa yana murdawa ko kuma yay amai.
٤ - Idan ana yi wa mutum karatun Rukiyyah sai ya dinga kakari ko kuma yay amai kuma za a ga amain yana motsi kamar wasu abubuwa ne a ciki, alamar ya amayar da sihirin kenan.
٥- Idan ana karantawa mutum Ruqiyyah za a ji cikinsa yana kara.
٦ - Idan ana yi wa mutum Rukiyyah, cikinsa da kuma sauran jikinsa gabadaya suna daukar zafi. Shi ma alama ce ta cewa ya ci sihiri ko kuma ya sha.
٧ - Fitowar wari mara dadi daga bakin mutum kuma lokacin da ake masa Rukiyyah za a ji yana karuwa.
٨ - mutum zai dinga jin kamar ana jan 'ya'yan cikinsa, lokacin da ake masa karatu kuma zai dinga jin yana karuwa.
٩ - Rashin son cin abinci wani lokacin. Wani kuma cin abincin ne yake masa yawa.
١٠ - Raunin gani. Wato ya zama mutum ba ya gani sosai, wani ma za ka ga kwantsa na yawan fita daga idonsa.
١١ - Mutum zai dinga ganin abubuwan tsoro kuma koda ya rufe idonsa sai ya gansu.
١٢ - Duk inda aka ta6a a jikin mutum zai dinga jin zafi, musamman ma inda sihirin ya fi yawa a jikinsa.
١٣ - Mafi yawa numfashi ya naywa wanda aka yi wa Suhrul Ma'akuli wahala, wani kuma yana fama da gurnani lokacin bacci.
١٤ - Wanda akaywa Sihrul Ma'akuli idan anay masa Ruqiyyah za a ga fuskarsa tay baqi, idan aka gama kuma sai fuskarsa tay haske.
١٥- Idan ana cikin Ruqiyyah mutum zai ce yana jin fitsari. Wani se yay fitsari sau biyar a rabin awa, a lokacin da ake masa karatun Ruqiyyah. Wani ma zai iya yi a zaune.
١٦ - Lokacin da akewa mutum Ruqiyya zai dinga ganin haske, kamar walqiya, yana gifta shi. Wannan alama ce ta cewa Aljaninsa ya qone ko sihirin ya fita daga jikinsa.
١٧ - Idan ana Ruqiyyah za ka ji mutum yana yin tusa ko riyhi, to wannan yana nuna ya ci ko ya sha sihiri sannan sihirin yana fita daga jikinsa ta hanyar tusar.
١٨ - Za ka dinga mafarki wani ya ba wani abu mara dadi kana sha.
١٩ - Mutum zai dinga mafarki kamar an kama shi an saka masa wani abu a cikinsa.
٢٠ - Zubar jini mara tsayawa ga mace ko namiji.
Da dai alamomi da yawa.
☆ Abinda yasa muke yawan ambaton Ruqiyyah a cikin wanan bayani na Sihrul Ma'akuli shi ne, kamar yadda mukay bayani Sihri ne mai hadarin gaske da saurin tasiri a jikin mutum.
Indai akaywa mutum da wahala ya kai minti daya bai fara aiki a jikinsa ba. In ma an yi masa ne don a kashe shi to zai iya mutuwa a take. Haka idan an yi masa ne don ya haukace to zai iya haukacewa a take a wajen.
Ba wani abu da zai iya samun mutum saida iznin Allah. Don haka wani mutumin sihrin zai dade a jikinsa yana wahalar da shi kafin ya hallaka shi ko kuma yay masa abunda aka nufa.
Shi yasa yana da kyau duk wanda ake zaton an yi masa Sihrul Ma'akuli to ay masa Ruqiyya ba tare da bata lokaci ba. Saidai yana da kyau mai Ruqiyyah ya sani, a irin wannan Sihrin Aljani ba magana yake ba, saidai aga alamomin da muka ambata a baya.
HANYOYIN WARWARE SIHRUL MA'AKUWLI
★ ١ - Ka dora hannunka na dama a inda mara lafiyar yake jin ciwon, sai ka karanta wannan addu'ar
ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺃﺑﻄﻞ ﺃﺳﺤﺎﺭ ﺍﻹﺧﻔﺎﺀ، ﻣﺎ ﻇﻬﺮ ﻣﻨﻬﺎ ﻭﻣﺎ ﺧﻔﻲ، ﻣﺎ ﻋﻠﻤﻨﺎ ﻣﻨﻬﺎ ﻭﻣﺎ ﺟﻬﻠﻨﺎ، ﻭﻣﺎ ﺃﻧﺖ ﺑﻪ ﺃﻋﻠﻢ، ﺇﻧﻚ ﺃﻧﺖ ﻋﻼﻡ ﺍﻟﻐﻴﻮﺏ ﻭﺇﻧﻚ ﺃﻧﺖ ﺍﻟﻠﻄﻴﻒ ﺍﻟﺨﺒﻴﺮ، ﺑﻼ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﺃﺣﺪ ﺍﻟﺼﻤﺪ ﺍﻟﺤﻲ ﺍﻟﻘﻴﻮﻡ، ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ، ﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ .
ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺃﺑﻄﻞ ﺃﺳﺤﺎﺭ ﺍﻟﺮﺑﻂ ﻣﻦ ﺟﻤﻴﻊ ﺃﻃﺮﺍﻓﻬﺎ، ﻣﺎ ﻇﻬﺮ ﻣﻨﻬﺎ ﻭﻣﺎ ﺧﻔﻲ، ﻣﺎ ﻋﻠﻤﻨﺎ ﻣﻨﻬﺎ ﻭﻣﺎ ﺟﻬﻠﻨﺎ، ﻭﻣﺎ ﺃﻧﺖ ﺑﻪ ﺃﻋﻠﻢ، ﺇﻧﻚ ﺃﻧﺖ ﻋﻼﻡ ﺍﻟﻐﻴﻮﺏ ﻭﺇﻧﻚ ﺃﻧﺖ ﺍﻟﻠﻄﻴﻒ ﺍﻟﺨﺒﻴﺮ، ﺑﻼ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﺃﺣﺪ ﺍﻟﺼﻤﺪ ﺍﻟﺤﻲ ﺍﻟﻘﻴﻮﻡ، ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ، ﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ .
ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺍﺳﺘﺠﻨﻦ ﻛﻞ ﺳﺤﺮ ﻣﺄﻛﻮﻝ ﻭﻣﺸﺮﻭﺏ، ﻣﺎ ﻇﻬﺮ ﻣﻨﻬﺎ ﻭﻣﺎ ﺧﻔﻲ، ﻣﺎ ﻋﻠﻤﻨﺎ ﻣﻨﻬﺎ ﻭﻣﺎ ﺟﻬﻠﻨﺎ، ﻭﻣﺎ ﺃﻧﺖ ﺑﻪ ﺃﻋﻠﻢ، ﺇﻧﻚ ﺃﻧﺖ ﻋﻼﻡ ﺍﻟﻐﻴﻮﺏ، ﻭﺇﻧﻚ ﺃﻧﺖ ﺍﻟﻠﻄﻴﻒ ﺍﻟﺨﺒﻴﺮ، ﺑﻼ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﺃﺣﺪ ﺍﻟﺼﻤﺪ ﺍﻟﺤﻲ ﺍﻟﻘﻴﻮﻡ، ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ، ﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ .
ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺃﺑﻄﻞ ﻛﻞ ﺳﺤﺮ ﻣﺄﻛﻮﻝ ﻭﻣﺸﺮﻭﺏ ﻓﻲ ﻋﺎﻟﻢ ﺍﻟﺠﻦ، ﻭﺩﻣﺮﻩ ﺗﺪﻣﻴﺮﺍ، ﻣﺎ ﻇﻬﺮ ﻣﻨﻬﺎ ﻭﻣﺎ ﺧﻔﻲ، ﻣﺎ ﻋﻠﻤﻨﺎ ﻣﻨﻬﺎ ﻭﻣﺎ ﺟﻬﻠﻨﺎ، ﻭﻣﺎ ﺃﻧﺖ ﺑﻪ ﺃﻋﻠﻢ، ﺇﻧﻚ ﺃﻧﺖ ﻋﻼﻡ ﺍﻟﻐﻴﻮﺏ ﻭﺇﻧﻚ ﺃﻧﺖ ﺍﻟﻠﻄﻴﻒ ﺍﻟﺨﺒﻴﺮـ ﺑﻼ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﺃﺣﺪ ﺍﻟﺼﻤﺪ ﺍﻟﺤﻲ ﺍﻟﻘﻴﻮﻡ، ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ، ﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ .
Sai kuma a karanta wannan ayah.
ﻭَﻳَﺴْﺄَﻟُﻮﻧَﻚَ ﻋَﻦِ ﺍﻟْﺠِﺒَﺎﻝِ ﻓَﻘُﻞْ ﻳَﻨﺴِﻔُﻬَﺎ ﺭَﺑِّﻲ ﻧَﺴْﻔًﺎ * ﻓَﻴَﺬَﺭُﻫَﺎ ﻗَﺎﻋًﺎ ﺻَﻔْﺼَﻔًﺎ * ﻻَ ﺗَﺮَﻯ ﻓِﻴﻬَﺎ ﻋِﻮَﺟًﺎ ﻭَﻻَ ﺃَﻣْﺘًﺎ ) [ ﺳﻮﺭﺓ ﻃﻪ ].
Sau uku-uku, a maimaita kamar kwana uku ko bakwai ko sama da haka.
★ ٢ - A samu ruwa mai kyau, sai a zuba gishiri kadan a ciki, da kanwa, a kuma yanka albasa a ciki. Sai mara lafiyar ya wanke hannunsa da wani ruwan daban, sannan ya saka hannuwansa guda biyu a cikin ruwan, sai a karanta masa ayoyin 6ata sihiri da Ayatusshifa'i a cikin ruwan da hanun na sa a ciki, kafa bakwai-bakwai. Sai ya sha ruwan tsawon kwana uku. Amma a kula, ruwan yana saurin lalacewa saboda albasar da aka zuba a ciki. Ga Ayoyin
ﺁﻳﺎﺕ ﺍﻟﺸﻔﺎﺀ
١ - ﻗﺎﺗﻠﻮﻫﻢ ﻳﻌﺬﺑﻬﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﺄﻳﺪﻳﻜﻢ ﻭﻳﺨﺰﻫﻢ ﻭﻳﻨﺼﺮﻛﻢ ﻋﻠﻴﻬﻢ ﻭﻳﺸﻒ ﺻﺪﻭﺭ ﻗﻮﻡ ﻣﺆﻣﻨﻴﻦ ) . [ ﺍﻟﺘﻮﺑﺔ : 14 ]
٢ - ﻳﺎ ﺁﻳﻬﺎ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﻗﺪ ﺟﺎﺀﺗﻜﻢ ﻣﻮﻋﻈﺔ ﻣﻦ ﺭﺑﻜﻢ ﻭﺷﻔﺎﺀٌ ﻟﻤﺎ ﻓﻲ ﺍﻟﺼﺪﻭﺭ ﻭﻫﺪًﻯ ﻭﺭﺣﻤﺔ ﻟﻠﻤﺆﻣﻨﻴﻦ ) . [ ﻳﻮﻧﺲ : 57 ]
٣ - ﺛﻢ ﻛﻠﻲ ﻣﻦ ﻛﻞ ﺍﻟﺜﻤﺮﺍﺕ ﻓﺎﺳﻠﻜﻲ ﺳﺒﻞ ﺭﺑﻚ ﺫُﻟﻼ ﻳﺨﺮﺝ ﻣﻦ ﺑﻄﻮﻧﻬﺎ ﺷﺮﺍﺏٌ ﻣﺨﺘﻠﻒٌ ﺃﻟﻮﺍﻧﻪ ﻓﻴﻪ ﺷﻔﺎﺀٌ ﻟﻠﻨﺎﺱ ﺇﻥ ﻓﻲ ﺫﻟﻚ ﻵﻳﺔ ﻟﻘﻮﻡ ﻳﺘﻔﻜﺮﻭﻥ ) . [ ﺍﻟﻨﺤﻞ : 69 ]
٤ - ﻭﻧﻨﺰﻝ ﻣﻦ ﺍﻟﻘﺮﺁﻥ ﻣﺎ ﻫﻮ ﺷﻔﺎﺀٌ ﻭﺭﺣﻤﺔ ﻟﻠﻤﺆﻣﻨﻴﻦ ﻭﻻ ﻳﺰﻳﺪ ﺍﻟﻈﺎﻟﻤﻴﻦ ﺇﻻّ ﺧﺴﺎﺭﺍً ) . [ ﺍﻹﺳﺮﺍﺀ : 82 ]
٥ - ﻭﺍﻟﺬﻱ ﻫﻮ ﻳﻄﻌﻤﻨﻲ ﻭﻳﺴﻘﻴﻦ ، ﻭﺇﺫﺍ ﻣﺮﺿﺖ ﻓﻬﻮ ﻳﺸﻔﻴﻦ ) . [ ﺍﻟﺸﻌﺮﺍﺀ : 80 ]
٦ - ﻭﻟﻮ ﺟﻌﻠﻨﺎﻩ ﻗﺮﺁﻧﺎً ﺃﻋﺠﻤﻴﺎً ﻟﻘﺎﻟﻮﺍ ﻟﻮﻻ ﻓﺼﻠﺖ ﺁﻳﺎﺗﻪ ﺃﺃﻋﺠﻤﻲٌ ﻭﻋﺮﺑﻲ ، ﻗﻞ ﻫﻮ ﻟﻠﺬﻳﻦ ﺁﻣﻨﻮﺍ ﻫُﺪﻯ ﻭﺷﻔﺎﺀ ، ﻭﺍﻟﺬﻳﻦ ﻻ ﻳﺆﻣﻨﻮﻥ ﻓﻲ ﺁﺫﺍﻧﻬﻢ ﻭﻗﺮٌ ﻭﻫﻮ ﻋﻠﻴﻬﻢ ﻋﻤﻰٌ ، ﺃﻭﻟﺌﻚ ﻳﻨﺎﺩﻭﻥ ﻣﻦ ﻣﻜﺎﻥ ﺑﻌﻴﺪ ) . [ ﻓﺼﻠﺖ : 44 ] .
★ ٣ -A samu garin Sanamakiy cokali daya, Tazargade cokali daya, Qustul Hindiy rabin cokali, Lemon tsami rabi, zuma cokali uku, sai a hada a ruwa kofi daya, mutum ya wuni yana sha. Amma banda yara kanana banda ace mai ciki. Kuma in mutum ya sha zai gudawa.
★ ٤ - A samu Man Habba cokali daya, Man Tafarnuwa cokali daya, Man Zaitun cokali daya, Zaitul Lauz cokali daya, zuma cokali uku. Sai a Tofa Ayatal Kursiyyu da Falaqi da Nasi a ciki. Sai mutum ya dinga dibar cokali daya yana zubawa a ruwan dumi, yana sha kullum sau daya.
★ ٥ - Ka rike goshin mara lafiyar ko ka dafa kansa ko ka rike babban yatsansa na kafa ko na hannu, sai ka karanta masa Ayoyin Rukiyyah a kunnensa na dama, tare da daga murya. Amma wannan za ka yi ne idan dama Ruqiyyah aikinka ce, saboda mai yiwuwa Aljani ya tashi a lokacin. Ga Ayoyin Rukiyyah.
ﺍﻟﻔﺎﺗﺤﺔ
( ﺍﻟﻢ * ﺫَﻟِﻚَ ﺍﻟْﻜِﺘَﺎﺏُ ﻻ ﺭَﻳْﺐَ ﻓِﻴﻪِ ﻫُﺪًﻯ ﻟِﻠْﻤُﺘَّﻘِﻴﻦَ * ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻳُﺆْﻣِﻨُﻮﻥَ ﺑِﺎﻟْﻐَﻴْﺐِ ﻭَﻳُﻘِﻴﻤُﻮﻥَ ﺍﻟﺼَّﻼﺓَ ﻭَﻣِﻤَّﺎ ﺭَﺯَﻗْﻨَﺎﻫُﻢْ ﻳُﻨﻔِﻘُﻮﻥَ * ﻭَﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻳُﺆْﻣِﻨُﻮﻥَ ﺑِﻤَﺎ ﺃُﻧْﺰِﻝَ ﺇِﻟَﻴْﻚَ ﻭَﻣَﺎ ﺃُﻧْﺰِﻝَ ﻣِﻦْ ﻗَﺒْﻠِﻚَ ﻭَﺑِﺎﻵﺧِﺮَﺓِ ﻫُﻢْ ﻳُﻮﻗِﻨُﻮﻥَ * ﺃُﻭْﻟَﺌِﻚَ ﻋَﻠَﻰ ﻫُﺪًﻯ ﻣِﻦْ ﺭَﺑِّﻬِﻢْ ﻭَﺃُﻭْﻟَﺌِﻚَ ﻫُﻢْ ﺍﻟْﻤُﻔْﻠِﺤُﻮﻥَ )
( ﻭَﺩَّ ﻛَﺜِﻴﺮٌ ﻣِﻦْ ﺃَﻫْﻞِ ﺍﻟْﻜِﺘَﺎﺏِ ﻟَﻮْ ﻳَﺮُﺩُّﻭﻧَﻜُﻢْ ﻣِﻦْ ﺑَﻌْﺪِ ﺇِﻳﻤَﺎﻧِﻜُﻢْ ﻛُﻔَّﺎﺭًﺍ ﺣَﺴَﺪًﺍ ﻣِﻦْ ﻋِﻨْﺪِ ﺃَﻧﻔُﺴِﻬِﻢْ ﻣِﻦْ ﺑَﻌْﺪِ ﻣَﺎ ﺗَﺒَﻴَّﻦَ ﻟَﻬُﻢْ ﺍﻟْﺤَﻖُّ ﻓَﺎﻋْﻔُﻮﺍ ﻭَﺍﺻْﻔَﺤُﻮﺍ ﺣَﺘَّﻰ ﻳَﺄْﺗِﻰَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺑِﺄَﻣْﺮِﻩِ ﺇِﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻋَﻠَﻰ ﻛُﻞِّ ﺷَﻲْﺀٍ ﻗَﺪِﻳﺮٌ )
( ﻭَﺇِﻟَﻬُﻜُﻢْ ﺇِﻟَﻪٌ ﻭَﺍﺣِﺪٌ ﻻ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻ ﻫُﻮَ ﺍﻟﺮَّﺣْﻤَﻦُ ﺍﻟﺮَّﺣِﻴﻢُ * ﺇِﻥَّ ﻓِﻰ ﺧَﻠْﻖِ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﻭَﺍﺕِ ﻭَﺍﻷﺭْﺽِ ﻭَﺍﺧْﺘِﻼﻑِ ﺍﻟﻠَّﻴْﻞِ ﻭَﺍﻟﻨَّﻬَﺎﺭِ ﻭَﺍﻟْﻔُﻠْﻚِ ﺍﻟَّﺘِﻰ ﺗَﺠْﺮِﻯ ﻓِﻰ ﺍﻟْﺒَﺤْﺮِ ﺑِﻤَﺎ ﻳَﻨﻔَﻊُ ﺍﻟﻨَّﺎﺱَ ﻭَﻣَﺎ ﺃَﻧﺰَﻝَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻣِﻦْ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﺀِ ﻣِﻦْ ﻣَﺎﺀٍ ﻓَﺄَﺣْﻴَﺎ ﺑِﻪِ ﺍﻷﺭْﺽَ ﺑَﻌْﺪَ ﻣَﻮْﺗِﻬَﺎ ﻭَﺑَﺚَّ ﻓِﻴﻬَﺎ ﻣِﻦْ ﻛُﻞِّ ﺩَﺍﺑَّﺔٍ ﻭَﺗَﺼْﺮِﻳﻒِ ﺍﻟﺮِّﻳَﺎﺡِ ﻭَﺍﻟﺴَّﺤَﺎﺏِ ﺍﻟْﻤُﺴَﺨَّﺮِ ﺑَﻴْﻦَ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﺀِ ﻭَﺍﻷﺭْﺽِ ﻷﻳَﺎﺕٍ ﻟِﻘَﻮْﻡٍ ﻳَﻌْﻘِﻠُﻮﻥَ )
( ﻭَﻳَﺴْﺄَﻟُﻮﻧَﻚَ ﻋَﻦْ ﺍﻟْﻤَﺤِﻴﺾِ ﻗُﻞْ ﻫُﻮَ ﺃَﺫًﻯ ﻓَﺎﻋْﺘَﺰِﻟُﻮﺍ ﺍﻟﻨِّﺴَﺎﺀَ ﻓِﻰ ﺍﻟْﻤَﺤِﻴﺾِ ﻭَﻻ ﺗَﻘْﺮَﺑُﻮﻫُﻦَّ ﺣَﺘَّﻰ ﻳَﻄْﻬُﺮْﻥَ ﻓَﺈِﺫَﺍ ﺗَﻄَﻬَّﺮْﻥَ ﻓَﺄْﺗُﻮﻫُﻦَّ ﻣِﻦْ ﺣَﻴْﺚُ ﺃَﻣَﺮَﻛُﻢْ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺇِﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻳُﺤِﺐُّ ﺍﻟﺘَّﻮَّﺍﺑِﻴﻦَ ﻭَﻳُﺤِﺐُّ ﺍﻟْﻤُﺘَﻄَﻬِّﺮِﻳﻦَ )
( ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻻ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻ ﻫُﻮَ ﺍﻟْﺤَﻰُّ ﺍﻟْﻘَﻴُّﻮﻡُ ﻻ ﺗَﺄْﺧُﺬُﻩُ ﺳِﻨَﺔٌ ﻭَﻻ ﻧَﻮْﻡٌ ﻟَﻪُ ﻣَﺎ ﻓِﻰ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﻭَﺍﺕِ ﻭَﻣَﺎ ﻓِﻰ ﺍﻷﺭْﺽِ ﻣَﻦْ ﺫَﺍ ﺍﻟَّﺬِﻱ ﻳَﺸْﻔَﻊُ ﻋِﻨْﺪَﻩُ ﺇِﻻ ﺑِﺈِﺫْﻧِﻪِ ﻳَﻌْﻠَﻢُ ﻣَﺎ ﺑَﻴْﻦَ ﺃَﻳْﺪِﻳﻬِﻢْ ﻭَﻣَﺎ ﺧَﻠْﻔَﻬُﻢْ ﻭَﻻ ﻳُﺤِﻴﻄُﻮﻥَ ﺑِﺸَﻰْﺀٍ ﻣِﻦْ ﻋِﻠْﻤِﻪِ ﺇِﻻ ﺑِﻤَﺎ ﺷَﺎﺀَ ﻭَﺳِﻊَ ﻛُﺮْﺳِﻴُّﻪُ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﻭَﺍﺕِ ﻭَﺍﻷﺭْﺽَ ﻭَﻻ ﻳَﺌُﻮﺩُﻩُ ﺣِﻔْﻈُﻬُﻤَﺎ ﻭَﻫُﻮَ ﺍﻟْﻌَﻠِﻰُّ ﺍﻟْﻌَﻈِﻴﻢُ )
( ﺃَﻳَﻮَﺩُّ ﺃَﺣَﺪُﻛُﻢْ ﺃَﻥْ ﺗَﻜُﻮﻥَ ﻟَﻪُ ﺟَﻨَّﺔٌ ﻣِﻦْ ﻧَﺨِﻴﻞٍ ﻭَﺃَﻋْﻨَﺎﺏٍ ﺗَﺠْﺮِﻯ ﻣِﻦْ ﺗَﺤْﺘِﻬَﺎ ﺍﻷﻧْﻬَﺎﺭُ ﻟَﻪُ ﻓِﻴﻬَﺎ ﻣِﻦْ ﻛُﻞِّ ﺍﻟﺜَّﻤَﺮَﺍﺕِ ﻭَﺃَﺻَﺎﺑَﻪُ ﺍﻟْﻜِﺒَﺮُ ﻭَﻟَﻪُ ﺫُﺭِّﻳَّﺔٌ ﺿُﻌَﻔَﺎﺀُ ﻓَﺄَﺻَﺎﺑَﻬَﺎ ﺇِﻋْﺼَﺎﺭٌ ﻓِﻴﻪِ ﻧَﺎﺭٌ ﻓَﺎﺣْﺘَﺮَﻗَﺖْ ﻛَﺬَﻟِﻚَ ﻳُﺒَﻴِّﻦُ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻟَﻜُﻢْ ﺍﻷﻳَﺎﺕِ ﻟَﻌَﻠَّﻜُﻢْ ﺗَﺘَﻔَﻜَّﺮُﻭﻥَ )
( ﺀﺍﻣَﻦَ ﺍﻟﺮَّﺳُﻮﻝُ ﺑِﻤَﺎ ﺃُﻧﺰِﻝَ ﺇِﻟَﻴْﻪِ ﻣِﻦْ ﺭَﺑِّﻪِ ﻭَﺍﻟْﻤُﺆْﻣِﻨُﻮﻥَ ﻛُﻞٌّ ﺀﺍﻣَﻦَ ﺑِﺎﻟﻠَّﻪِ ﻭَﻣَﻼﺋِﻜَﺘِﻪِ ﻭَﻛُﺘُﺒِﻪِ ﻭَﺭُﺳُﻠِﻪِ ﻻ ﻧُﻔَﺮِّﻕُ ﺑَﻴْﻦَ ﺃَﺣَﺪٍ ﻣِﻦْ ﺭُﺳُﻠِﻪِ ﻭَﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﺳَﻤِﻌْﻨَﺎ ﻭَﺃَﻃَﻌْﻨَﺎ ﻏُﻔْﺮَﺍﻧَﻚَ ﺭَﺑَّﻨَﺎ ﻭَﺇِﻟَﻴْﻚَ ﺍﻟْﻤَﺼِﻴﺮُ * ﻻ ﻳُﻜَﻠِّﻒُ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻧَﻔْﺴًﺎ ﺇِﻻ ﻭُﺳْﻌَﻬَﺎ ﻟَﻬَﺎ ﻣَﺎ ﻛَﺴَﺒَﺖْ ﻭَﻋَﻠَﻴْﻬَﺎ ﻣَﺎ ﺍﻛْﺘَﺴَﺒَﺖْ ﺭَﺑَّﻨَﺎ ﻻ ﺗُﺆَﺍﺧِﺬْﻧَﺎ ﺇِﻥْ ﻧَﺴِﻴﻨَﺎ ﺃَﻭْ ﺃَﺧْﻄَﺄْﻧَﺎ ﺭَﺑَّﻨَﺎ ﻭَﻻ ﺗَﺤْﻤِﻞْ ﻋَﻠَﻴْﻨَﺎ ﺇِﺻْﺮًﺍ ﻛَﻤَﺎ ﺣَﻤَﻠْﺘَﻪُ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻣِﻦْ ﻗَﺒْﻠِﻨَﺎ ﺭَﺑَّﻨَﺎ ﻭَﻻ ﺗُﺤَﻤِّﻠْﻨَﺎ ﻣَﺎ ﻻ ﻃَﺎﻗَﺔَ ﻟَﻨَﺎ ﺑِﻪِ ﻭَﺍﻋْﻒُ ﻋَﻨَّﺎ ﻭَﺍﻏْﻔِﺮْ ﻟَﻨَﺎ ﻭَﺍﺭْﺣَﻤْﻨَﺎ ﺃَﻧْﺖَ ﻣَﻮْﻻﻧَﺎ ﻓَﺎﻧﺼُﺮْﻧَﺎ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟْﻘَﻮْﻡِ ﺍﻟْﻜَﺎﻓِﺮِﻳﻦَ )
( ﺷَﻬِﺪَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺃَﻧَّﻪُ ﻻ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻ ﻫُﻮَ ﻭَﺍﻟْﻤَﻼﺋِﻜَﺔُ ﻭَﺃُﻭْﻟُﻮﺍ ﺍﻟْﻌِﻠْﻢِ ﻗَﺎﺋِﻤًﺎ ﺑِﺎﻟْﻘِﺴْﻂِ ﻻ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻ ﻫُﻮَ ﺍﻟْﻌَﺰِﻳﺰُ ﺍﻟْﺤَﻜِﻴﻢُ * ﺇِﻥَّ ﺍﻟﺪِّﻳﻦَ ﻋِﻨْﺪَ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﺍﻹﺳﻼﻡ ﻭَﻣَﺎ ﺍﺧْﺘَﻠَﻒَ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﺃُﻭﺗُﻮﺍ ﺍﻟْﻜِﺘَﺎﺏَ ﺇِﻻ ﻣِﻦْ ﺑَﻌْﺪِ ﻣَﺎ ﺟَﺎﺀَﻫُﻢْ ﺍﻟْﻌِﻠْﻢُ ﺑَﻐْﻴًﺎ ﺑَﻴْﻨَﻬُﻢْ ﻭَﻣَﻦْ ﻳَﻜْﻔُﺮْ ﺑِﺄﻳَﺎﺕِ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻓَﺈِﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﺳَﺮِﻳﻊُ ﺍﻟْﺤِﺴَﺎﺏِ )
( ﻗُﻞْ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻣَﺎﻟِﻚَ ﺍﻟْﻤُﻠْﻚِ ﺗُﺆْﺗِﻰ ﺍﻟْﻤُﻠْﻚَ ﻣَﻦْ ﺗَﺸَﺎﺀُ ﻭَﺗَﻨْﺰِﻉُ ﺍﻟْﻤُﻠْﻚَ ﻣِﻤَّﻦْ ﺗَﺸَﺎﺀُ ﻭَﺗُﻌِﺰُّ ﻣَﻦْ ﺗَﺸَﺎﺀُ ﻭَﺗُﺬِﻝُّ ﻣَﻦْ ﺗَﺸَﺎﺀُ ﺑِﻴَﺪِﻙَ ﺍﻟْﺨَﻴْﺮُ ﺇِﻧَّﻚَ ﻋَﻠَﻰ ﻛُﻞِّ ﺷَﻰْﺀٍ ﻗَﺪِﻳﺮٌ * ﺗُﻮﻟِﺞُ ﺍﻟﻠَّﻴْﻞَ ﻓِﻰ ﺍﻟﻨَّﻬَﺎﺭِ ﻭَﺗُﻮﻟِﺞُ ﺍﻟﻨَّﻬَﺎﺭَ ﻓِﻲ ﺍﻟﻠَّﻴْﻞِ ﻭَﺗُﺨْﺮِﺝُ ﺍﻟْﺤَﻰَّ ﻣِﻦْ ﺍﻟْﻤَﻴِّﺖِ ﻭَﺗُﺨْﺮِﺝُ ﺍﻟْﻤَﻴِّﺖَ ﻣِﻦْ ﺍﻟْﺤَﻰِّ ﻭَﺗَﺮْﺯُﻕُ ﻣَﻦْ ﺗَﺸَﺎﺀُ ﺑِﻐَﻴْﺮِ ﺣِﺴَﺎﺏٍ )
( ﺇِﻥَّ ﻓِﻰ ﺧَﻠْﻖِ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﻭَﺍﺕِ ﻭَﺍﻷﺭْﺽِ ﻭَﺍﺧْﺘِﻼﻑِ ﺍﻟﻠَّﻴْﻞِ ﻭَﺍﻟﻨَّﻬَﺎﺭِ ﻷﻳَﺎﺕٍ ﻷﻭﻟِﻰ ﺍﻷﻟْﺒَﺎﺏِ * ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻳَﺬْﻛُﺮُﻭﻥَ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻗِﻴَﺎﻣًﺎ ﻭَﻗُﻌُﻮﺩًﺍ ﻭَﻋَﻠَﻰ ﺟُﻨُﻮﺑِﻬِﻢْ ﻭَﻳَﺘَﻔَﻜَّﺮُﻭﻥَ ﻓِﻰ ﺧَﻠْﻖِ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﻭَﺍﺕِ ﻭَﺍﻷﺭْﺽِ ﺭَﺑَّﻨَﺎ ﻣَﺎ ﺧَﻠَﻘْﺖَ ﻫَﺬَﺍ ﺑَﺎﻃِﻼ ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﻓَﻘِﻨَﺎ ﻋَﺬَﺍﺏَ ﺍﻟﻨَّﺎﺭِ * ﺭَﺑَّﻨَﺎ ﺇِﻧَّﻚَ ﻣَﻦْ ﺗُﺪْﺧِﻞْ ﺍﻟﻨَّﺎﺭَ ﻓَﻘَﺪْ ﺃَﺧْﺰَﻳْﺘَﻪُ ﻭَﻣَﺎ ﻟِﻠﻈَّﺎﻟِﻤِﻴﻦَ ﻣِﻦْ ﺃَﻧْﺼَﺎﺭٍ * ﺭَﺑَّﻨَﺎ ﺇِﻧَّﻨَﺎ ﺳَﻤِﻌْﻨَﺎ ﻣُﻨَﺎﺩِﻳًﺎ ﻳُﻨَﺎﺩِﻱ ﻟِﻺﻳﻤَﺎﻥِ ﺃَﻥْ ﺀﺍﻣِﻨُﻮﺍ ﺑِﺮَﺑِّﻜُﻢْ ﻓﺄﻣَﻨَّﺎ ﺭَﺑَّﻨَﺎ ﻓَﺎﻏْﻔِﺮْ ﻟَﻨَﺎ ﺫُﻧُﻮﺑَﻨَﺎ ﻭَﻛَﻔِّﺮْ ﻋَﻨَّﺎ ﺳَﻴِّﺌَﺎﺗِﻨَﺎ ﻭَﺗَﻮَﻓَّﻨَﺎ ﻣَﻊَ ﺍﻷﺑْﺮَﺍﺭِ * ﺭَﺑَّﻨَﺎ ﻭَﺀﺍﺗِﻨَﺎ ﻣَﺎ ﻭَﻋَﺪْﺗَﻨَﺎ ﻋَﻠَﻰ ﺭُﺳُﻠِﻚَ ﻭَﻻ ﺗُﺨْﺰِﻧَﺎ ﻳَﻮْﻡَ ﺍﻟْﻘِﻴَﺎﻣَﺔِ ﺇِﻧَّﻚَ ﻻ ﺗُﺨْﻠِﻒُ ﺍﻟْﻤِﻴﻌَﺎﺩَ * ﻓَﺎﺳْﺘَﺠَﺎﺏَ ﻟَﻬُﻢْ ﺭَﺑُّﻬُﻢْ ﺃَﻧِّﻰ ﻻ ﺃُﺿِﻴﻊُ ﻋَﻤَﻞَ ﻋَﺎﻣِﻞٍ ﻣِﻨْﻜُﻢْ ﻣِﻦْ ﺫَﻛَﺮٍ ﺃَﻭْ ﺃُﻧْﺜَﻰ ﺑَﻌْﻀُﻜُﻢْ ﻣِﻦْ ﺑَﻌْﺾٍ ﻓَﺎﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻫَﺎﺟَﺮُﻭﺍ ﻭَﺃُﺧْﺮِﺟُﻮﺍ ﻣِﻦْ ﺩِﻳَﺎﺭِﻫِﻢْ ﻭَﺃُﻭﺫُﻭﺍ ﻓِﻰ ﺳَﺒِﻴﻠِﻰ ﻭَﻗَﺎﺗَﻠُﻮﺍ ﻭَﻗُﺘِﻠُﻮﺍ ﻷﻛَﻔِّﺮَﻥَّ ﻋَﻨْﻬُﻢْ ﺳَﻴِّﺌَﺎﺗِﻬِﻢْ ﻭَﻷﺩْﺧِﻠَﻨَّﻬُﻢْ ﺟَﻨَّﺎﺕٍ ﺗَﺠْﺮِﻯ ﻣِﻦْ ﺗَﺤْﺘِﻬَﺎ ﺍﻷﻧْﻬَﺎﺭُ ﺛَﻮَﺍﺑًﺎ ﻣِﻦْ ﻋِﻨْﺪِ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻭَﺍﻟﻠَّﻪُ ﻋِﻨْﺪَﻩُ ﺣُﺴْﻦُ ﺍﻟﺜَّﻮَﺍﺏِ * ﻻ ﻳَﻐُﺮَّﻧَّﻚَ ﺗَﻘَﻠُّﺐُ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍ ﻓِﻲ ﺍﻟْﺒِﻼﺩِ * ﻣَﺘَﺎﻉٌ ﻗَﻠِﻴﻞٌ ﺛُﻢَّ ﻣَﺄْﻭَﺍﻫُﻢْ ﺟَﻬَﻨَّﻢُ ﻭَﺑِﺌْﺲَ ﺍﻟْﻤِﻬَﺎﺩُ * ﻟَﻜِﻦْ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﺍﺗَّﻘَﻮْﺍ ﺭَﺑَّﻬُﻢْ ﻟَﻬُﻢْ ﺟَﻨَّﺎﺕٌ ﺗَﺠْﺮِﻱ ﻣِﻦْ ﺗَﺤْﺘِﻬَﺎ ﺍﻷﻧْﻬَﺎﺭُ ﺧَﺎﻟِﺪِﻳﻦَ ﻓِﻴﻬَﺎ ﻧُﺰُﻻ ﻣِﻦْ ﻋِﻨْﺪِ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻭَﻣَﺎ ﻋِﻨْﺪَ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﺧَﻴْﺮٌ ﻟِﻸﺑْﺮَﺍﺭِ * ﻭَﺇِﻥَّ ﻣِﻦْ ﺃَﻫْﻞِ ﺍﻟْﻜِﺘَﺎﺏِ ﻟَﻤَﻦْ ﻳُﺆْﻣِﻦُ ﺑِﺎﻟﻠَّﻪِ ﻭَﻣَﺎ ﺃُﻧْﺰِﻝَ ﺇِﻟَﻴْﻜُﻢْ ﻭَﻣَﺎ ﺃُﻧْﺰِﻝَ ﺇِﻟَﻴْﻬِﻢْ ﺧَﺎﺷِﻌِﻴﻦَ ﻟِﻠَّﻪِ ﻻ ﻳَﺸْﺘَﺮُﻭﻥَ ﺑِﺄﻳَﺎﺕِ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﺛَﻤَﻨًﺎ ﻗَﻠِﻴﻼً ﺃُﻭْﻟَﺌِﻚَ ﻟَﻬُﻢْ ﺃَﺟْﺮُﻫُﻢْ ﻋِﻨْﺪَ ﺭَﺑِّﻬِﻢْ ﺇِﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﺳَﺮِﻳﻊُ ﺍﻟْﺤِﺴَﺎﺏِ * ﻳَﺎﺃَﻳُّﻬَﺎ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﺀﺍﻣَﻨُﻮﺍ ﺍﺻْﺒِﺮُﻭﺍ ﻭَﺻَﺎﺑِﺮُﻭﺍ ﻭَﺭَﺍﺑِﻄُﻮﺍ ﻭَﺍﺗَّﻘُﻮﺍ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻟَﻌَﻠَّﻜُﻢْ ﺗُﻔْﻠِﺤُﻮﻥَ )
( ﺃَﻡْ ﻳَﺤْﺴُﺪُﻭﻥَ ﺍﻟﻨَّﺎﺱَ ﻋَﻠَﻰ ﻣَﺎ ﺀﺍﺗَﺎﻫُﻢْ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻣِﻦْ ﻓَﻀْﻠِﻪِ ﻓَﻘَﺪْ ﺀﺍﺗَﻴْﻨَﺎ ﺀﺍﻝَ ﺇِﺑْﺮَﺍﻫِﻴﻢَ ﺍﻟْﻜِﺘَﺎﺏَ ﻭَﺍﻟْﺤِﻜْﻤَﺔَ ﻭَﺀﺍﺗَﻴْﻨَﺎﻫُﻢْ ﻣُﻠْﻜًﺎ ﻋَﻈِﻴﻤًﺎ )
( ﺇِﻥَّ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍ ﺑِﺄﻳَﺎﺗِﻨَﺎ ﺳَﻮْﻑَ ﻧُﺼْﻠِﻴﻬِﻢْ ﻧَﺎﺭًﺍ ﻛُﻠَّﻤَﺎ ﻧَﻀِﺠَﺖْ ﺟُﻠُﻮﺩُﻫُﻢْ ﺑَﺪَّﻟْﻨَﺎﻫُﻢْ ﺟُﻠُﻮﺩًﺍ ﻏَﻴْﺮَﻫَﺎ ﻟِﻴَﺬُﻭﻗُﻮﺍ ﺍﻟْﻌَﺬَﺍﺏَ ﺇِﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻛَﺎﻥَ ﻋَﺰِﻳﺰًﺍ ﺣَﻜِﻴﻤًﺎ )
( ﺇِﻥَّ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍ ﻭَﻇَﻠَﻤُﻮﺍ ﻟَﻢْ ﻳَﻜُﻦْ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻟِﻴَﻐْﻔِﺮَ ﻟَﻬُﻢْ ﻭَﻻ ﻟِﻴَﻬْﺪِﻳَﻬُﻢْ ﻃَﺮِﻳﻘًﺎ * ﺇِﻻ ﻃَﺮِﻳﻖَ ﺟَﻬَﻨَّﻢَ ﺧَﺎﻟِﺪِﻳﻦَ ﻓِﻴﻬَﺎ ﺃَﺑَﺪًﺍ ﻭَﻛَﺎﻥَ ﺫَﻟِﻚَ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻳَﺴِﻴﺮًﺍ )
( ﺇِﻥَّ ﺭَﺑَّﻜُﻢْ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺍﻟَّﺬِﻯ ﺧَﻠَﻖَ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﻭَﺍﺕِ ﻭَﺍﻷﺭْﺽَ ﻓِﻰ ﺳِﺘَّﺔِ ﺃَﻳَّﺎﻡٍ ﺛُﻢَّ ﺍﺳْﺘَﻮَﻯ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟْﻌَﺮْﺵِ ﻳُﻐْﺸِﻰ ﺍﻟﻠَّﻴْﻞَ ﺍﻟﻨَّﻬَﺎﺭَ ﻳَﻄْﻠُﺒُﻪُ ﺣَﺜِﻴﺜًﺎ ﻭَﺍﻟﺸَّﻤْﺲَ ﻭَﺍﻟْﻘَﻤَﺮَ ﻭَﺍﻟﻨُّﺠُﻮﻡَ ﻣُﺴَﺨَّﺮَﺍﺕٍ ﺑِﺄَﻣْﺮِﻩِ ﺃَﻻ ﻟَﻪُ ﺍﻟْﺨَﻠْﻖُ ﻭَﺍﻷﻣْﺮُ ﺗَﺒَﺎﺭَﻙَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺭَﺏُّ ﺍﻟْﻌَﺎﻟَﻤِﻴﻦَ )
( ﻭَﻟَﻘَﺪْ ﺫَﺭَﺃْﻧَﺎ ﻟِﺠَﻬَﻨَّﻢَ ﻛَﺜِﻴﺮًﺍ ﻣِﻦْ ﺍﻟْﺠِﻦِّ ﻭَﺍﻹﻧﺲ ﻟَﻬُﻢْ ﻗُﻠُﻮﺏٌ ﻻ ﻳَﻔْﻘَﻬُﻮﻥَ ﺑِﻬَﺎ ﻭَﻟَﻬُﻢْ ﺃَﻋْﻴُﻦٌ ﻻ ﻳُﺒْﺼِﺮُﻭﻥَ ﺑِﻬَﺎ ﻭَﻟَﻬُﻢْ ﺀﺍﺫَﺍﻥٌ ﻻ ﻳَﺴْﻤَﻌُﻮﻥَ ﺑِﻬَﺎ ﺃُﻭْﻟَﺌِﻚَ ﻛَﺎﻷﻧْﻌَﺎﻡِ ﺑَﻞْ ﻫُﻢْ ﺃَﺿَﻞُّ ﺃُﻭْﻟَﺌِﻚَ ﻫُﻢْ ﺍﻟْﻐَﺎﻓِﻠُﻮﻥَ )
( ﻭَﻟَﻮْ ﺗَﺮَﻯ ﺇِﺫْ ﻳَﺘَﻮَﻓَّﻰ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍ ﺍﻟْﻤَﻼﺋِﻜَﺔُ ﻳَﻀْﺮِﺑُﻮﻥَ ﻭُﺟُﻮﻫَﻬُﻢْ ﻭَﺃَﺩْﺑَﺎﺭَﻫُﻢْ ﻭَﺫُﻭﻗُﻮﺍ ﻋَﺬَﺍﺏَ ﺍﻟْﺤَﺮِﻳﻖِ * ﺫَﻟِﻚَ ﺑِﻤَﺎ ﻗَﺪَّﻣَﺖْ ﺃَﻳْﺪِﻳﻜُﻢْ ﻭَﺃَﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻟَﻴْﺲَ ﺑِﻈَﻼﻡٍ ﻟِﻠْﻌَﺒِﻴﺪِ )
( ﻭَﺍﺳْﺘَﻔْﺘَﺤُﻮﺍ ﻭَﺧَﺎﺏَ ﻛُﻞُّ ﺟَﺒَّﺎﺭٍ ﻋَﻨِﻴﺪٍ * ﻣِﻦْ ﻭَﺭَﺍﺋِﻪِ ﺟَﻬَﻨَّﻢُ ﻭَﻳُﺴْﻘَﻰ ﻣِﻦْ ﻣَﺎﺀٍ ﺻَﺪِﻳﺪٍ * ﻳَﺘَﺠَﺮَّﻋُﻪُ ﻭَﻻ ﻳَﻜَﺎﺩُ ﻳُﺴِﻴﻐُﻪُ ﻭَﻳَﺄْﺗِﻴﻪِ ﺍﻟْﻤَﻮْﺕُ ﻣِﻦْ ﻛُﻞِّ ﻣَﻜَﺎﻥٍ ﻭَﻣَﺎ ﻫُﻮَ ﺑِﻤَﻴِّﺖٍ ﻭَﻣِﻦْ ﻭَﺭَﺍﺋِﻪِ ﻋَﺬَﺍﺏٌ ﻏَﻠِﻴﻆٌ )
( ﻭَﻻ ﺗَﺤْﺴَﺒَﻦَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻏَﺎﻓِﻼ ﻋَﻤَّﺎ ﻳَﻌْﻤَﻞُ ﺍﻟﻈَّﺎﻟِﻤُﻮﻥَ ﺇِﻧَّﻤَﺎ ﻳُﺆَﺧِّﺮُﻫُﻢْ ﻟِﻴَﻮْﻡٍ ﺗَﺸْﺨَﺺُ ﻓِﻴﻪِ ﺍﻷﺑْﺼَﺎﺭُ * ﻣُﻬْﻄِﻌِﻴﻦَ ﻣُﻘْﻨِﻌِﻰ ﺭُﺀُﻭﺳِﻬِﻢْ ﻻ ﻳَﺮْﺗَﺪُّ ﺇِﻟَﻴْﻬِﻢْ ﻃَﺮْﻓُﻬُﻢْ ﻭَﺃَﻓْﺌِﺪَﺗُﻬُﻢْ ﻫَﻮَﺍﺀٌ * ﻭَﺃَﻧﺬِﺭْ ﺍﻟﻨَّﺎﺱَ ﻳَﻮْﻡَ ﻳَﺄْﺗِﻴﻬِﻢْ ﺍﻟْﻌَﺬَﺍﺏُ ﻓَﻴَﻘُﻮﻝُ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻇَﻠَﻤُﻮﺍ ﺭَﺑَّﻨَﺎ ﺃَﺧِّﺮْﻧَﺎ ﺇِﻟَﻰ ﺃَﺟَﻞٍ ﻗَﺮِﻳﺐٍ ﻧُﺠِﺐْ ﺩَﻋْﻮَﺗَﻚَ ﻭَﻧَﺘَّﺒِﻊْ ﺍﻟﺮُّﺳُﻞَ ﺃَﻭَﻟَﻢْ ﺗَﻜُﻮﻧُﻮﺍ ﺃَﻗْﺴَﻤْﺘُﻢْ ﻣِﻦْ ﻗَﺒْﻞُ ﻣَﺎ ﻟَﻜُﻢْ ﻣِﻦْ ﺯَﻭَﺍﻝٍ * ﻭَﺳَﻜَﻨﺘُﻢْ ﻓِﻰ ﻣَﺴَﺎﻛِﻦِ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻇَﻠَﻤُﻮﺍ ﺃَﻧﻔُﺴَﻬُﻢْ ﻭَﺗَﺒَﻴَّﻦَ ﻟَﻜُﻢْ ﻛَﻴْﻒَ ﻓَﻌَﻠْﻨَﺎ ﺑِﻬِﻢْ ﻭَﺿَﺮَﺑْﻨَﺎ ﻟَﻜُﻢْ ﺍﻷﻣْﺜَﺎﻝَ * ﻭَﻗَﺪْ ﻣَﻜَﺮُﻭﺍ ﻣَﻜْﺮَﻫُﻢْ ﻭَﻋِﻨْﺪَ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻣَﻜْﺮُﻫُﻢْ ﻭَﺇِﻥْ ﻛَﺎﻥَ ﻣَﻜْﺮُﻫُﻢْ ﻟِﺘَﺰُﻭﻝَ ﻣِﻨْﻪُ ﺍﻟْﺠِﺒَﺎﻝُ * ﻓَﻼ ﺗَﺤْﺴَﺒَﻦَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻣُﺨْﻠِﻒَ ﻭَﻋْﺪِﻩِ ﺭُﺳُﻠَﻪُ ﺇِﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻋَﺰِﻳﺰٌ ﺫُﻭ ﺍﻧﺘِﻘَﺎﻡٍ * ﻳَﻮْﻡَ ﺗُﺒَﺪَّﻝُ ﺍﻷﺭْﺽُ ﻏَﻴْﺮَ ﺍﻷﺭْﺽِ ﻭَﺍﻟﺴَّﻤَﺎﻭَﺍﺕُ ﻭَﺑَﺮَﺯُﻭﺍ ﻟِﻠَّﻪِ ﺍﻟْﻮَﺍﺣِﺪِ ﺍﻟْﻘَﻬَّﺎﺭِ * ﻭَﺗَﺮَﻯ ﺍﻟْﻤُﺠْﺮِﻣِﻴﻦَ ﻳَﻮْﻣَﺌِﺬٍ ﻣُﻘَﺮَّﻧِﻴﻦَ ﻓِﻰ ﺍﻷﺻْﻔَﺎﺩِ * ﺳَﺮَﺍﺑِﻴﻠُﻬُﻢْ ﻣِﻦْ ﻗَﻄِﺮَﺍﻥٍ ﻭَﺗَﻐْﺸَﻰ ﻭُﺟُﻮﻫَﻬُﻢْ ﺍﻟﻨَّﺎﺭُ * ﻟِﻴَﺠْﺰِﻯَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻛُﻞَّ ﻧَﻔْﺲٍ ﻣَﺎ ﻛَﺴَﺒَﺖْ ﺇِﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﺳَﺮِﻳﻊُ ﺍﻟْﺤِﺴَﺎﺏِ * ﻫَﺬَﺍ ﺑَﻼﻍٌ ﻟِﻠﻨَّﺎﺱِ ﻭَﻟِﻴُﻨﺬَﺭُﻭﺍ ﺑِﻪِ ﻭَﻟِﻴَﻌْﻠَﻤُﻮﺍ ﺃَﻧَّﻤَﺎ ﻫُﻮَ ﺇِﻟَﻪٌ ﻭَﺍﺣِﺪٌ ﻭَﻟِﻴَﺬَّﻛَّﺮَ ﺃُﻭْﻟُﻮﺍ ﺍﻻَﻟْﺒَﺎﺏِ )
( ﻭَﻗُﻞْ ﺟَﺎﺀَ ﺍﻟْﺤَﻖُّ ﻭَﺯَﻫَﻖَ ﺍﻟْﺒَﺎﻃِﻞُ ﺇِﻥَّ ﺍﻟْﺒَﺎﻃِﻞَ ﻛَﺎﻥَ ﺯَﻫُﻮﻗًﺎ * ﻭَﻧُﻨَﺰِّﻝُ ﻣِﻦْ ﺍﻟْﻘُﺮْﺀﺍﻥِ ﻣَﺎ ﻫُﻮَ ﺷِﻔَﺎﺀٌ ﻭَﺭَﺣْﻤَﺔٌ ﻟِﻠْﻤُﺆْﻣِﻨِﻴﻦَ ﻭَﻻ ﻳَﺰِﻳﺪُ ﺍﻟﻈَّﺎﻟِﻤِﻴﻦَ ﺇِﻻ ﺧَﺴَﺎﺭًﺍ )
( ﻭَﻟَﻮْﻻ ﺇِﺫْ ﺩَﺧَﻠْﺖَ ﺟَﻨَّﺘَﻚَ ﻗُﻠْﺖَ ﻣَﺎ ﺷَﺎﺀَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻻ ﻗُﻮَّﺓَ ﺇِﻻ ﺑِﺎﻟﻠَّﻪِ ﺇِﻥْ ﺗُﺮَﻧِﻰ ﺃَﻧَﺎ ﺃَﻗَﻞَّ ﻣِﻨْﻚَ ﻣَﺎﻻً ﻭَﻭَﻟَﺪًﺍ * ﻓَﻌَﺴَﻰ ﺭَﺑِّﻰ ﺃَﻥْ ﻳُﺆْﺗِﻴَﻦِ ﺧَﻴْﺮًﺍ ﻣِﻦْ ﺟَﻨَّﺘِﻚَ ﻭَﻳُﺮْﺳِﻞَ ﻋَﻠَﻴْﻬَﺎ ﺣُﺴْﺒَﺎﻧًﺎ ﻣِﻦْ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﺀِ ﻓَﺘُﺼْﺒِﺢَ ﺻَﻌِﻴﺪًﺍ ﺯَﻟَﻘًﺎ * ﺃَﻭْ ﻳُﺼْﺒِﺢَ ﻣَﺎﺅُﻫَﺎ ﻏَﻮْﺭًﺍ ﻓَﻠَﻦْ ﺗَﺴْﺘَﻄِﻴﻊَ ﻟَﻪُ ﻃَﻠَﺒًﺎ )
( ﻓَﻮَﺭَﺑِّﻚَ ﻟَﻨَﺤْﺸُﺮَﻧَّﻬُﻢْ ﻭَﺍﻟﺸَّﻴَﺎﻃِﻴﻦَ ﺛُﻢَّ ﻟَﻨُﺤْﻀِﺮَﻧَّﻬُﻢْ ﺣَﻮْﻝَ ﺟَﻬَﻨَّﻢَ ﺟِﺜِﻴًّﺎ * ﺛُﻢَّ ﻟَﻨَﻨﺰِﻋَﻦَّ ﻣِﻦْ ﻛُﻞِّ ﺷِﻴﻌَـــﺔٍ ﺃَﻳُّﻬُـــﻢْ ﺃَﺷَــﺪُّ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟﺮَّﺣْﻤَﻦِ ﻋِﺘِﻴـًّﺎ * ﺛُـﻢَّ ﻟَﻨَﺤـْﻦُ ﺃَﻋْﻠَـﻢُ ﺑِﺎﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻫُـﻢْ ﺃَﻭْﻟَﻰ ﺑِﻬَﺎ ﺻِﻠِﻴـًّﺎ * ﻭَﺇِﻥْ ﻣِﻨْﻜُـﻢْ ﺇِﻻ ﻭَﺍﺭِﺩُﻫَﺎ ﻛَﺎﻥَ ﻋَﻠَﻰ ﺭَﺑِّﻚَ ﺣَﺘْﻤًﺎ ﻣَﻘْﻀِﻴًّﺎ * ﺛُﻢَّ ﻧُﻨَﺠِّﻰ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﺍﺗَّﻘَﻮْﺍ ﻭَﻧَﺬَﺭُ ﺍﻟﻈَّﺎﻟِﻤِﻴﻦَ ﻓِﻴﻬَﺎ ﺟِﺜِﻴًّﺎ )
( ﻫَﺬَﺍﻥِ ﺧَﺼْﻤَﺎﻥِ ﺍﺧْﺘَﺼَﻤُﻮﺍ ﻓِﻰ ﺭَﺑِّﻬِﻢْ ﻓَﺎﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍ ﻗُﻄِّﻌَﺖْ ﻟَﻬُﻢْ ﺛِﻴَﺎﺏٌ ﻣِﻦْ ﻧَﺎﺭٍ ﻳُﺼَﺐُّ ﻣِﻦْ ﻓَﻮْﻕِ ﺭُﺀُﻭﺳِﻬِﻢْ ﺍﻟْﺤَﻤِﻴﻢُ * ﻳُﺼْﻬَﺮُ ﺑِﻪِ ﻣَﺎ ﻓِﻰ ﺑُﻄُﻮﻧِﻬِﻢْ ﻭَﺍﻟْﺠُﻠُﻮﺩُ * ﻭَﻟَﻬُﻢْ ﻣَﻘَﺎﻣِﻊُ ﻣِﻦْ ﺣَﺪِﻳﺪٍ * ﻛُﻠَّﻤَﺎ ﺃَﺭَﺍﺩُﻭﺍ ﺃَﻥْ ﻳَﺨْﺮُﺟُﻮﺍ ﻣِﻨْﻬَﺎ ﻣِﻦْ ﻏَﻢٍّ ﺃُﻋِﻴﺪُﻭﺍ ﻓِﻴﻬَﺎ ﻭَﺫُﻭﻗُﻮﺍ ﻋَﺬَﺍﺏَ ﺍﻟْﺤَﺮِﻳﻖِ )
( ﻭَﻗُﻞْ ﺭَﺏِّ ﺃَﻋُﻮﺫُ ﺑِﻚَ ﻣِﻦْ ﻫَﻤَﺰَﺍﺕِ ﺍﻟﺸَّﻴَﺎﻃِﻴﻦِ * ﻭَﺃَﻋُﻮﺫُ ﺑِﻚَ ﺭَﺏِّ ﺃَﻥْ ﻳَﺤْﻀُﺮُﻭﻥِ * ﺣَﺘَّﻰ ﺇِﺫَﺍ ﺟَﺎﺀَ ﺃَﺣَﺪَﻫُﻢْ ﺍﻟْﻤَﻮْﺕُ ﻗَﺎﻝَ ﺭَﺏِّ ﺍﺭْﺟِﻌُﻮﻥِ * ﻟَﻌَﻠِّﻰ ﺃَﻋْﻤَﻞُ ﺻَﺎﻟِﺤًﺎ ﻓِﻴﻤَﺎ ﺗَﺮَﻛْﺖُ ﻛَﻼ ﺇِﻧَّﻬَﺎ ﻛَﻠِﻤَﺔٌ ﻫُﻮَ ﻗَﺎﺋِﻠُﻬَﺎ ﻭَﻣِﻦْ ﻭَﺭَﺍﺋِﻬِﻢْ ﺑَﺮْﺯَﺥٌ ﺇِﻟَﻰ ﻳَﻮْﻡِ ﻳُﺒْﻌَﺜُﻮﻥَ * ﻓَﺈِﺫَﺍ ﻧُﻔِﺦَ ﻓِﻰ ﺍﻟﺼُّﻮﺭِ ﻓَﻼ ﺃَﻧﺴَﺎﺏَ ﺑَﻴْﻨَﻬُﻢْ ﻳَﻮْﻣَﺌِﺬٍ ﻭَﻻ ﻳَﺘَﺴَﺎﺀَﻟُﻮﻥَ * ﻓَﻤَﻦْ ﺛَﻘُﻠَﺖْ ﻣَﻮَﺍﺯِﻳﻨُﻪُ ﻓَﺄُﻭْﻟَﺌِﻚَ ﻫُﻢْ ﺍﻟْﻤُﻔْﻠِﺤُﻮﻥَ * ﻭَﻣَﻦْ ﺧَﻔَّﺖْ ﻣَﻮَﺍﺯِﻳﻨُﻪُ ﻓَﺄُﻭْﻟَﺌِﻚَ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﺧَﺴِﺮُﻭﺍ ﺃَﻧﻔُﺴَﻬُﻢْ ﻓِﻲ ﺟَﻬَﻨَّﻢَ ﺧَﺎﻟِﺪُﻭﻥَ * ﺗَﻠْﻔَﺢُ ﻭُﺟُﻮﻫَﻬُﻢْ ﺍﻟﻨَّﺎﺭُ ﻭَﻫُﻢْ ﻓِﻴﻬَﺎ ﻛَﺎﻟِﺤُﻮﻥَ * ﺃَﻟَﻢْ ﺗَﻜُﻦْ ﺀﺍﻳَﺎﺗِﻰ ﺗُﺘْﻠَﻰ ﻋَﻠَﻴْﻜُﻢْ ﻓَﻜُﻨﺘُﻢْ ﺑِﻬَﺎ ﺗُﻜَﺬِّﺑُﻮﻥَ * ﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﺭَﺑَّﻨَﺎ ﻏَﻠَﺒَﺖْ ﻋَﻠَﻴْﻨَﺎ ﺷِﻘْﻮَﺗُﻨَﺎ ﻭَﻛُﻨَّﺎ ﻗَﻮْﻣًﺎ ﺿَﺎﻟِّﻴﻦَ * ﺭَﺑَّﻨَﺎ ﺃَﺧْﺮِﺟْﻨَﺎ ﻣِﻨْﻬَﺎ ﻓَﺈِﻥْ ﻋُﺪْﻧَﺎ ﻓَﺈِﻧَّﺎ ﻇَﺎﻟِﻤُﻮﻥَ * ﻗَﺎﻝَ ﺍﺧْﺴَﺌُﻮﺍ ﻓِﻴﻬَﺎ ﻭَﻻ ﺗُﻜَﻠِّﻤُﻮﻥِ )
( ﺃَﻓَﺤَﺴِﺒْﺘُﻢْ ﺃَﻧَّﻤَﺎ ﺧَﻠَﻘْﻨَﺎﻛُﻢْ ﻋَﺒَﺜًﺎ ﻭَﺃَﻧَّﻜُﻢْ ﺇِﻟَﻴْﻨَﺎ ﻻ ﺗُﺮْﺟَﻌُﻮﻥَ * ﻓَﺘَﻌَﺎﻟَﻰ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺍﻟْﻤَﻠِﻚُ ﺍﻟْﺤَﻖُّ ﻻ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻ ﻫُﻮَ ﺭَﺏُّ ﺍﻟْﻌَﺮْﺵِ ﺍﻟْﻜَﺮِﻳﻢِ )
( ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻧُﻮﺭُ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﻭَﺍﺕِ ﻭَﺍﻷﺭْﺽِ ﻣَﺜَﻞُ ﻧُﻮﺭِﻩِ ﻛَﻤِﺸْﻜَﺎﺓٍ ﻓِﻴﻬَﺎ ﻣِﺼْﺒَﺎﺡٌ ﺍﻟْﻤِﺼْﺒَﺎﺡُ ﻓِﻰ ﺯُﺟَﺎﺟَﺔٍ ﺍﻟﺰُّﺟَﺎﺟَﺔُ ﻛَﺄَﻧَّﻬَﺎ ﻛَﻮْﻛَﺐٌ ﺩُﺭِّﻯٌّ ﻳُﻮﻗَﺪُ ﻣِﻦْ ﺷَﺠَﺮَﺓٍ ﻣُﺒَﺎﺭَﻛَﺔٍ ﺯَﻳْﺘُﻮﻧِﺔٍ ﻻ ﺷَﺮْﻗِﻴَّﺔٍ ﻭَﻻ ﻏَﺮْﺑِﻴَّﺔٍ ﻳَﻜَﺎﺩُ ﺯَﻳْﺘُﻬَﺎ ﻳُﻀِﻰﺀُ ﻭَﻟَﻮْ ﻟَﻢْ ﺗَﻤْﺴَﺴْﻪُ ﻧَﺎﺭٌ ﻧُﻮﺭٌ ﻋَﻠَﻰ ﻧُﻮﺭٍ ﻳَﻬْـﺪِﻯ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻟِﻨُـﻮﺭِﻩِ ﻣَﻦْ ﻳَﺸـَﺎﺀُ ﻭَﻳَﻀْـﺮِﺏُ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺍﻷﻣْﺜـَﺎﻝَ ﻟِﻠﻨَّﺎﺱِ ﻭَﺍﻟﻠَّﻪُ ﺑِﻜُـﻞِّ ﺷَـﻰْﺀٍ ﻋَﻠِﻴـﻢٌ )
( ﻳﺲ * ﻭَﺍﻟْﻘُﺮْﺀﺍﻥِ ﺍﻟْﺤَﻜِﻴﻢِ * ﺇِﻧَّﻚَ ﻟَﻤِﻦْ ﺍﻟْﻤُﺮْﺳَﻠِﻴﻦَ * ﻋَﻠَﻰ ﺻِﺮَﺍﻁٍ ﻣُﺴْﺘَﻘِﻴﻢٍ * ﺗَﻨﺰِﻳﻞَ ﺍﻟْﻌَﺰِﻳﺰِ ﺍﻟﺮَّﺣِﻴﻢِ * ﻟِﺘُﻨﺬِﺭَ ﻗَﻮْﻣًﺎ ﻣَﺎ ﺃُﻧﺬِﺭَ ﺀﺍﺑَﺎﺅُﻫُﻢْ ﻓَﻬُﻢْ ﻏَﺎﻓِﻠُﻮﻥَ * ﻟَﻘَﺪْ ﺣَﻖَّ ﺍﻟْﻘَﻮْﻝُ ﻋَﻠَﻰ ﺃَﻛْﺜَﺮِﻫِﻢْ ﻓَﻬُﻢْ ﻻ ﻳُﺆْﻣِﻨُﻮﻥَ * ﺇِﻧَّﺎ ﺟَﻌَﻠْﻨَﺎ ﻓِﻰ ﺃَﻋْﻨَﺎﻗِﻬِﻢْ ﺃَﻏْﻼ ﻻً ﻓَﻬِﻰَ ﺇِﻟَﻰ ﺍﻻَﺫْﻗَﺎﻥِ ﻓَﻬُﻢْ ﻣُﻘْﻤَﺤُﻮﻥَ * ﻭَﺟَﻌَﻠْﻨَﺎ ﻣِﻦْ ﺑَﻴْﻦِ ﺃَﻳْﺪِﻳﻬِﻢْ ﺳَﺪًّﺍ ﻭَﻣِﻦْ ﺧَﻠْﻔِﻬِﻢْ ﺳَﺪًّﺍ ﻓَﺄَﻏْﺸَﻴْﻨَﺎﻫُﻢْ ﻓَﻬُﻢْ ﻻ ﻳُﺒْﺼِﺮُﻭﻥَ * ﻭَﺳَﻮَﺍﺀٌ ﻋَﻠَﻴْﻬِﻢْ ﺀﺃَﻧﺬَﺭْﺗَﻬُﻢْ ﺃَﻡْ ﻟَﻢْ ﺗُﻨﺬِﺭْﻫُﻢْ ﻻ ﻳُﺆْﻣِﻨُﻮﻥَ * ﺇِﻧَّﻤَﺎ ﺗُﻨﺬِﺭُ ﻣَﻦْ ﺍﺗَّﺒَﻊَ ﺍﻟﺬِّﻛْﺮَ ﻭَﺧَﺸِﻰَ ﺍﻟﺮَّﺣْﻤَﻦَ ﺑِﺎﻟْﻐَﻴْﺐِ ﻓَﺒَﺸِّﺮْﻩُ ﺑِﻤَﻐْﻔِﺮَﺓٍ ﻭَﺃَﺟْﺮٍ ﻛَﺮِﻳﻢٍ * ﺇِﻧَّﺎ ﻧَﺤْﻦُ ﻧُﺤْﻰِ ﺍﻟْﻤَﻮْﺗَﻰ ﻭَﻧَﻜْﺘُﺐُ ﻣَﺎ ﻗَﺪَّﻣُﻮﺍ ﻭَﺀﺍﺛَﺎﺭَﻫُﻢْ ﻭَﻛُﻞَّ ﺷَﻰْﺀٍ ﺃﺣْﺼَﻴْﻨَﺎﻩُ ﻓِﻰ ﺇِﻣَﺎﻡٍ ﻣُﺒِﻴﻦٍ )
( ﻭَﺍﻟﺼَّﺎﻓَّﺎﺕِ ﺻَﻔًّﺎ * ﻓَﺎﻟﺰَّﺍﺟِﺮَﺍﺕِ ﺯَﺟْﺮًﺍ * ﻓَﺎﻟﺘَّﺎﻟِﻴَﺎﺕِ ﺫِﻛْﺮًﺍ * ﺇِﻥَّ ﺇِﻟَﻬَﻜُﻢْ ﻟَﻮَﺍﺣِﺪٌ * ﺭَﺏُّ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﻭَﺍﺕِ ﻭَﺍﻷﺭْﺽِ ﻭَﻣَﺎ ﺑَﻴْﻨَﻬُﻤَﺎ ﻭَﺭَﺏُّ ﺍﻟْﻤَﺸَﺎﺭِﻕِ * ﺇِﻧَّﺎ ﺯَﻳَّﻨَّﺎ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﺀَ ﺍﻟﺪُّﻧْﻴَﺎ ﺑِﺰِﻳﻨَﺔٍ ﺍﻟْﻜَﻮَﺍﻛِﺐِ * ﻭَﺣِﻔْﻈًﺎ ﻣِﻦْ ﻛُﻞِّ ﺷَﻴْﻄَﺎﻥٍ ﻣَﺎﺭِﺩٍ * ﻻ ﻳَﺴَّﻤَّﻌُﻮﻥَ ﺇِﻟَﻰ ﺍﻟْﻤَﻸ ﺍﻷﻋْﻠَﻰ ﻭَﻳُﻘْﺬَﻓُﻮﻥَ ﻣِﻦْ ﻛُﻞِّ ﺟَﺎﻧِﺐٍ * ﺩُﺣُﻮﺭًﺍ ﻭَﻟَﻬُﻢْ ﻋَﺬَﺍﺏٌ ﻭَﺍﺻِﺐٌ * ﺇِﻻ ﻣَﻦْ ﺧَﻄِﻒَ ﺍﻟْﺨَﻄْﻔَﺔَ ﻓَﺄَﺗْﺒَﻌَﻪُ ﺷِﻬَﺎﺏٌ ﺛَﺎﻗِﺐٌ )
( ﻭَﺟَﻌَﻠُﻮﺍ ﺑَﻴْﻨَﻪُ ﻭَﺑَﻴْﻦَ ﺍﻟْﺠِﻨَّﺔِ ﻧَﺴَﺒًﺎ ﻭَﻟَﻘَﺪْ ﻋَﻠِﻤَﺖْ ﺍﻟْﺠِﻨَّﺔُ ﺇِﻧَّﻬُﻢْ ﻟَﻤُﺤْﻀَﺮُﻭﻥَ )
( ﺇِﻥَّ ﺷَﺠَﺮﺕَ ﺍﻟﺰَّﻗُّﻮﻡِ * ﻃَﻌَﺎﻡُ ﺍﻷﺛِﻴﻢِ * ﻛَﺎﻟْﻤُﻬْﻞِ ﻳَﻐْﻠِﻰ ﻓِﻰ ﺍﻟْﺒُﻄُﻮﻥِ * ﻛَﻐَﻠْﻰِ ﺍﻟْﺤَﻤِﻴﻢِ * ﺧُﺬُﻭﻩُ ﻓَﺎﻋْﺘِﻠُﻮﻩُ ﺇِﻟَﻰ ﺳَﻮَﺍﺀِ ﺍﻟْﺠَﺤِﻴﻢِ * ﺛُﻢَّ ﺻُﺒُّﻮﺍ ﻓَﻮْﻕَ ﺭَﺃْﺳِﻪِ ﻣِﻦْ ﻋَﺬَﺍﺏِ ﺍﻟْﺤَﻤِﻴﻢِ * ﺫُﻕْ ﺇِﻧَّﻚَ ﺃَﻧْﺖَ ﺍﻟْﻌَﺰِﻳﺰُ ﺍﻟْﻜَﺮِﻳﻢُ )
( ﻭَﺇِﺫْ ﺻَﺮَﻓْﻨَﺎ ﺇِﻟَﻴْﻚَ ﻧَﻔَﺮًﺍ ﻣِﻦْ ﺍﻟْﺠِﻦِّ ﻳَﺴْﺘَﻤِﻌُﻮﻥَ ﺍﻟْﻘُﺮْﺀﺍﻥَ ﻓَﻠَﻤَّﺎ ﺣَﻀَﺮُﻭﻩُ ﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﺃَﻧْﺼِﺘُﻮﺍ ﻓَﻠَﻤَّﺎ ﻗُﻀِﻰَ ﻭَﻟَّﻮْﺍ ﺇِﻟَﻰ ﻗَﻮْﻣِﻬِﻢْ ﻣُﻨْﺬِﺭِﻳﻦَ * ﻗَﺎﻟُﻮﺍ ﻳَﺎﻗَﻮْﻣَﻨَﺎ ﺇِﻧَّﺎ ﺳَﻤِﻌْﻨَﺎ ﻛِﺘَﺎﺑًﺎ ﺃُﻧْﺰِﻝَ ﻣِﻦْ ﺑَﻌْﺪِ ﻣُﻮﺳَﻰ ﻣُﺼَﺪِّﻗًﺎ ﻟِﻤَﺎ ﺑَﻴْﻦَ ﻳَﺪَﻳْﻪِ ﻳَﻬْﺪِﻯ ﺇِﻟَﻰ ﺍﻟْﺤَﻖِّ ﻭَﺇِﻟَﻰ ﻃَﺮِﻳﻖٍ ﻣُﺴْﺘَﻘِﻴﻢٍ * ﻳَﺎﻗَﻮْﻣَﻨَﺎ ﺃَﺟِﻴﺒُﻮﺍ ﺩَﺍﻋِﻲ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻭَﺀﺍﻣِﻨُﻮﺍ ﺑِﻪِ ﻳَﻐْﻔِﺮْ ﻟَﻜُﻢْ ﻣِﻦْ ﺫُﻧُﻮﺑِﻜُﻢْ ﻭَﻳُﺠِﺮْﻛُﻢْ ﻣِﻦْ ﻋَﺬَﺍﺏٍ ﺃَﻟِﻴﻢٍ * ﻭَﻣَﻦْ ﻻ ﻳُﺠِﺐْ ﺩَﺍﻋِﻰ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻓَﻠَﻴْﺲَ ﺑِﻤُﻌْﺠِﺰٍ ﻓِﻰ ﺍﻷﺭْﺽِ ﻭَﻟَﻴْﺲَ ﻟَﻪُ ﻣِﻦْ ﺩُﻭﻧِﻪِ ﺃَﻭﻟِﻴَﺎﺀُ ﺃُﻭْﻟَﺌِﻚَ ﻓِﻰ ﺿَﻼﻝٍ ﻣُﺒِﻴﻦٍ )
( ﻓَﺈِﺫﺍ ﻟَﻘِﻴﺘُﻢْ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍ ﻓَﻀَﺮْﺏَ ﺍﻟﺮِّﻗَﺎﺏِ ﺣَﺘَّﻰ ﺇِﺫَﺍ ﺃَﺛْﺨَﻨﺘُﻤُﻮﻫُﻢْ ﻓَﺸُﺪُّﻭﺍ ﺍﻟْﻮَﺛَﺎﻕَ ﻓَﺈِﻣَّﺎ ﻣَﻨًّﺎ ﺑَﻌْﺪُ ﻭَﺇِﻣَّﺎ ﻓِﺪَﺍﺀً ﺣَﺘَّﻰ ﺗَﻀَﻊَ ﺍﻟْﺤَﺮْﺏُ ﺃَﻭْﺯَﺍﺭَﻫَﺎ ﺫَﻟِﻚَ ﻭَﻟَﻮْ ﻳَﺸَﺎﺀُ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻻﻧﺘَﺼَﺮَ ﻣِﻨْﻬُﻢْ ﻭَﻟَﻜِﻦْ ﻟِﻴَﺒْﻠُﻮَ ﺑَﻌْﻀَﻜُﻢْ ﺑِﺒَﻌْﺾٍ ﻭَﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻗُﺘِﻠُﻮﺍ ﻓِﻲ ﺳَﺒِﻴﻞِ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻓَﻠَﻦْ ﻳُﻀِﻞَّ ﺃَﻋْﻤَﺎﻟَﻬُﻢْ )
( ﻣُﺤَﻤَّﺪٌ ﺭَﺳُﻮﻝُ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻭَﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻣَﻌَﻪُ ﺃَﺷِﺪَّﺍﺀُ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟْﻜُﻔَّﺎﺭِ ﺭُﺣَﻤَﺎﺀُ ﺑَﻴْﻨَﻬُﻢْ ﺗَﺮَﺍﻫُﻢْ ﺭُﻛَّﻌًﺎ ﺳُﺠَّﺪًﺍ ﻳَﺒْﺘَﻐُﻮﻥَ ﻓَﻀْﻼً ﻣِﻦْ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻭَﺭِﺿْﻮَﺍﻧًﺎ ﺳِﻴﻤَﺎﻫُﻢْ ﻓِﻲ ﻭُﺟُﻮﻫِﻬِﻢْ ﻣِﻦْ ﺃَﺛَﺮِ ﺍﻟﺴُّﺠُﻮﺩِ ﺫَﻟِﻚَ ﻣَﺜَﻠُﻬُﻢْ ﻓِﻰ ﺍﻟﺘَّﻮْﺭَﺍﺓِ ﻭَﻣَﺜَﻠُﻬُﻢْ ﻓِﻰ ﺍﻹﻧْﺠِﻴﻞِ ﻛَﺰَﺭْﻉٍ ﺃَﺧْﺮَﺝَ ﺷَﻄْﺄَﻩُ ﻓَﺄﺯَﺭَﻩُ ﻓَﺎﺳْﺘَﻐْﻠَﻆَ ﻓَﺎﺳْﺘَﻮَﻯ ﻋَﻠَﻰ ﺳُﻮﻗِﻪِ ﻳُﻌْﺠِﺐُ ﺍﻟﺰُّﺭَّﺍﻉَ ﻟِﻴَﻐِﻴﻆَ ﺑِﻬِﻢْ ﺍﻟْﻜُﻔَّﺎﺭَ ﻭَﻋَﺪَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَﺀﺍﻣَﻨُﻮﺍ ﻭَﻋَﻤِﻠُﻮﺍ ﺍﻟﺼَّﺎﻟِﺤَﺎﺕِ ﻣِﻨْﻬُﻢْ ﻣَﻐْﻔِﺮَﺓً ﻭَﺃَﺟْﺮًﺍ ﻋَﻈِﻴﻤًﺎ )
( ﺍﻟﺮَّﺣْﻤَﻦُ * ﻋَﻠَّﻢَ ﺍﻟْﻘُﺮْﺀﺍﻥَ * ﺧَﻠَﻖَ ﺍﻹﻧﺴﺎﻥَ * ﻋَﻠَّﻤَﻪُ ﺍﻟْﺒَﻴَﺎﻥَ * ﺍﻟﺸَّﻤْﺲُ ﻭَﺍﻟْﻘَﻤَﺮُ ﺑِﺤُﺴْﺒَﺎﻥٍ * ﻭَﺍﻟﻨَّﺠْﻢُ ﻭَﺍﻟﺸَّﺠَﺮُ ﻳَﺴْﺠُﺪَﺍﻥِ * ﻭَﺍﻟﺴَّﻤَﺎﺀَ ﺭَﻓَﻌَﻬَﺎ ﻭَﻭَﺿَﻊَ ﺍﻟْﻤِﻴﺰَﺍﻥَ * ﺃَﻻ ﺗَﻄْﻐَﻮْﺍ ﻓِﻲ ﺍﻟْﻤِﻴﺰَﺍﻥِ * ﻭَﺃَﻗِﻴﻤُﻮﺍ ﺍﻟْﻮَﺯْﻥَ ﺑِﺎﻟْﻘِﺴْﻂِ ﻭَﻻ ﺗُﺨْﺴِﺮُﻭﺍ ﺍﻟْﻤِﻴﺰَﺍﻥَ * ﻭَﺍﻷﺭْﺽَ ﻭَﺿَﻌَﻬَﺎ ﻟِﻸﻧَﺎﻡِ * ﻓِﻴﻬَﺎ ﻓَﺎﻛِﻬَﺔٌ ﻭَﺍﻟﻨَّﺨْﻞُ ﺫَﺍﺕُ ﺍﻷﻛْﻤَﺎﻡِ * ﻭَﺍﻟْﺤَﺐُّ ﺫُﻭ ﺍﻟْﻌَﺼْﻒِ ﻭَﺍﻟﺮَّﻳْﺤَﺎﻥُ * ﻓَﺒِﺄَﻱِّ ﺀﺍﻻﺀِ ﺭَﺑِّﻜُﻤَﺎ ﺗُﻜَﺬِّﺑَﺎﻥِ )
( ﻭَﺃَﺻْﺤَﺎﺏُ ﺍﻟﺸِّﻤَﺎﻝِ ﻣَﺎ ﺃَﺻْﺤَﺎﺏُ ﺍﻟﺸِّﻤَﺎﻝِ * ﻓِﻰ ﺳَﻤُﻮﻡٍ ﻭَﺣَﻤِﻴﻢٍ * ﻭَﻇِﻞٍّ ﻣِﻦْ ﻳَﺤْﻤُﻮﻡٍ * ﻻ ﺑَﺎﺭِﺩٍ ﻭَﻻ ﻛَﺮِﻳﻢٍ * ﺇِﻧَّﻬُﻢْ ﻛَﺎﻧُﻮﺍ ﻗَﺒْﻞَ ﺫَﻟِﻚَ ﻣُﺘْﺮَﻓِﻴﻦَ * ﻭَﻛَﺎﻧُﻮﺍ ﻳُﺼِﺮُّﻭﻥَ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻟْﺤِﻨﺚِ ﺍﻟْﻌَﻈِﻴﻢِ * ﻭَﻛَﺎﻧُﻮﺍ ﻳَﻘُﻮﻟُﻮﻥَ ﺃَﺋِﺬَﺍ ﻣِﺘْﻨَﺎ ﻭَﻛُﻨَّﺎ ﺗُﺮَﺍﺑًﺎ ﻭَﻋِﻈَﺎﻣًﺎ ﺃﺀﻧَّﺎ ﻟَﻤَﺒْﻌُﻮﺛُﻮﻥَ * ﺃَﻭْ ﺀﺍﺑَﺎﺅُﻧَﺎ ﺍﻷﻭَّﻟُﻮﻥَ * ﻗُﻞْ ﺇِﻥَّ ﺍﻷﻭَّﻟِﻴﻦَ ﻭَﺍﻷﺧِﺮِﻳﻦَ * ﻟَﻤَﺠْﻤُﻮﻋُﻮﻥَ ﺇِﻟَﻰ ﻣِﻴﻘَﺎﺕِ ﻳَﻮْﻡٍ ﻣَﻌْﻠُﻮﻡٍ * ﺛُﻢَّ ﺇِﻧَّﻜُﻢْ ﺃَﻳُّﻬَﺎ ﺍﻟﻀَّﺎﻟُّﻮﻥَ ﺍﻟْﻤُﻜَﺬِّﺑُﻮﻥَ * ﻷ ﻛِﻠُﻮﻥَ ﻣِﻦْ ﺷَﺠَﺮٍ ﻣِﻦْ ﺯَﻗُّﻮﻡٍ * ﻓَﻤَﺎﻟِﺌُﻮﻥَ ﻣِﻨْﻬَﺎ ﺍﻟْﺒُﻄُﻮﻥَ * ﻓَﺸَﺎﺭِﺑُﻮﻥَ ﻋَﻠَﻴْﻪِ ﻣِﻦْ ﺍﻟْﺤَﻤِﻴﻢِ * ﻓَﺸَﺎﺭِﺑُﻮﻥَ ﺷُﺮْﺏَ ﺍﻟْﻬِﻴﻢِ * ﻫَﺬَﺍ ﻧُﺰُﻟُﻬُﻢْ ﻳَﻮْﻡَ ﺍﻟﺪِّﻳﻦِ )
( ﻟَﻮْ ﺃَﻧْﺰَﻟْﻨَﺎ ﻫَﺬَﺍ ﺍﻟْﻘُﺮْﺀﺍﻥَ ﻋَﻠَﻰ ﺟَﺒَﻞٍ ﻟَﺮَﺃَﻳْﺘَﻪُ ﺧَﺎﺷِﻌًﺎ ﻣُﺘَﺼَﺪِّﻋًﺎ ﻣِﻦْ ﺧَﺸْﻴَﺔِ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻭَﺗِﻠْﻚَ ﺍﻷﻣْﺜَﺎﻝُ ﻧَﻀْﺮِﺑُﻬَﺎ ﻟِﻠﻨَّﺎﺱِ ﻟَﻌَﻠَّﻬُﻢْ ﻳَﺘَﻔَﻜَّﺮُﻭﻥَ * ﻫُﻮَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺍﻟَّﺬِﻯ ﻻ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻ ﻫُﻮَ ﻋَﺎﻟِﻢُ ﺍﻟْﻐَﻴْﺐِ ﻭَﺍﻟﺸَّﻬَﺎﺩَﺓِ ﻫُﻮَ ﺍﻟﺮَّﺣْﻤَﻦُ ﺍﻟﺮَّﺣِﻴﻢُ * ﻫُﻮَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﺍﻟَّﺬِﻯ ﻻ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻ ﻫُﻮَ ﺍﻟْﻤَﻠِﻚُ ﺍﻟْﻘُﺪُّﻭﺱُ ﺍﻟﺴَّﻼﻡُ ﺍﻟْﻤُﺆْﻣِﻦُ ﺍﻟْﻤُﻬَﻴْﻤِﻦُ ﺍﻟْﻌَﺰِﻳﺰُ ﺍﻟْﺠَﺒَّﺎﺭُ ﺍﻟْﻤُﺘَﻜَﺒِّﺮُ ﺳُﺒْﺤَﺎﻥَ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻋَﻤَّﺎ ﻳُﺸْﺮِﻛُﻮﻥَ * ﻳُﺴَﺒِّﺢُ ﻟَﻪُ ﻣَﺎ ﻓِﻰ ﺍﻟﺴَّﻤَﺎﻭَﺍﺕِ ﻭَﺍﻷﺭْﺽِ ﻭَﻫُﻮَ ﺍﻟْﻌَﺰِﻳﺰُ ﺍﻟْﺤَﻜِﻴﻢُ )
( ﻭَﺇِﻥْ ﻳَﻜَﺎﺩُ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍ ﻟَﻴُﺰْﻟِﻘُﻮﻧَﻚَ ﺑِﺄَﺑْﺼَﺎﺭِﻫِﻢْ ﻟَﻤَّﺎ ﺳَﻤِﻌُﻮﺍ ﺍﻟﺬِّﻛْﺮَ ﻭَﻳَﻘُﻮﻟُﻮﻥَ ﺇِﻧَّﻪُ ﻟَﻤَﺠْﻨُﻮﻥٌ * ﻭَﻣَﺎ ﻫُﻮَ ﺇِﻻ ﺫِﻛْﺮٌ ﻟِﻠْﻌَﺎﻟَﻤِﻴﻦَ )
( ﻓَﺄَﻣَّﺎ ﻣَﻦْ ﺃُﻭﺗِﻰَ ﻛِﺘَﺎﺑَﻪُ ﺑِﻴَﻤِﻴﻨِﻪِ ﻓَﻴَﻘُﻮﻝُ ﻫَﺎﺅُﻡْ ﺍﻗْﺮَﺀُﻭﺍ ﻛِﺘَﺎﺑِﻴَﻪ * ﺇِﻧِّﻰ ﻇَﻨَﻨﺖُ ﺃَﻧِّﻰ ﻣُﻼﻕٍ ﺣِﺴَﺎﺑِﻴَﻪ * ﻓَﻬُﻮَ ﻓِﻰ ﻋِﻴﺸَﺔٍ ﺭَﺍﺿِﻴَﺔٍ * ﻓِﻰ ﺟَﻨَّﺔٍ ﻋَﺎﻟِﻴَﺔٍ * ﻗُﻄُﻮﻓُﻬَﺎ ﺩَﺍﻧِﻴَﺔٌ * ﻛُﻠُﻮﺍ ﻭَﺍﺷْﺮَﺑُﻮﺍ ﻫَﻨِﻴﺌًﺎ ﺑِﻤَﺎ ﺃَﺳْﻠَﻔْﺘُﻢْ ﻓِﻰ ﺍﻷﻳَّﺎﻡِ ﺍﻟْﺨَﺎﻟِﻴَﺔِ * ﻭَﺃَﻣَّﺎ ﻣَﻦْ ﺃُﻭﺗِﻰَ ﻛِﺘَﺎﺑَﻪُ ﺑِﺸِﻤَﺎﻟِﻪِ ﻓَﻴَﻘُﻮﻝُ ﻳَﺎﻟَﻴْﺘَﻨِﻲ ﻟَﻢْ ﺃُﻭﺕَ ﻛِﺘَﺎﺑِﻴَﻪ * ﻭَﻟَﻢْ ﺃَﺩْﺭِ ﻣَﺎ ﺣِﺴَﺎﺑِﻴَﻪ * ﻳَﺎﻟَﻴْﺘَﻬَﺎ ﻛَﺎﻧَﺖْ ﺍﻟْﻘَﺎﺿِﻴَﺔَ * ﻣَﺎ ﺃَﻏْﻨَﻰ ﻋَﻨِّﻰ ﻣَﺎﻟِﻴَﻪ * ﻫَﻠَﻚَ ﻋَﻨِّﻰ ﺳُﻠْﻄَﺎﻧِﻴًﻪ * ﺧُﺬُﻭﻩُ ﻓَﻐُﻠُّﻮﻩُ * ﺛُﻢَّ ﺍﻟْﺠَﺤِﻴﻢَ ﺻَﻠُّﻮﻩُ * ﺛُﻢَّ ﻓِﻰ ﺳِﻠْﺴِﻠَﺔٍ ﺫَﺭْﻋُﻬَﺎ ﺳَﺒْﻌُﻮﻥَ ﺫِﺭَﺍﻋًﺎ ﻓَﺎﺳْﻠُﻜُﻮﻩُ * ﺇِﻧَّﻪُ ﻛَﺎﻥَ ﻻ ﻳُﺆْﻣِﻦُ ﺑِﺎﻟﻠَّﻪِ ﺍﻟْﻌَﻈِﻴﻢِ * ﻭَﻻ ﻳَﺤُﺾُّ ﻋَﻠَﻰ ﻃَﻌـَﺎﻡِ ﺍﻟْﻤِﺴْﻜِﻴﻦِ * ﻓَﻠَﻴْﺲَ ﻟَﻪُ ﺍﻟْﻴَﻮْﻡَ ﻫَﺎﻫُﻨَﺎ ﺣَﻤِﻴﻢٌ * ﻭَﻻ ﻃَﻌَﺎﻡٌ ﺇِﻻ ﻣِﻦْ ﻏِﺴْﻠِﻴﻦٍ * ﻻ ﻳَﺄْﻛُﻠُﻪُ ﺇِﻻ ﺍﻟْﺨَﺎﻃِﺌُﻮﻥَ )
(سورة الجن).
(سورة الكافرون) .
(سورة الإخلاص) .
(سورة الفلق) .
(سورة الناس).
Allah Ya datar da mu Ya kuma tsaremu daga sharrin masu sharri.
Kuna iya tuntu6armu in kuna bukatar magungunan da muke hadawa ko kuma yin Ruqiyyah.
Shiga shafinmu na facebook a wannan shudin rubutun, sai ka danna like
https://www.facebook.com/sunnahruqyah/
Lambar waya, whatsapp & call 08162600700, 08134434846.
Malam inajin alamun sihiri a jikina amma na kasa samun magani dan Allah malam a taimaka mun ga number wayata08160195554
ReplyDelete