Posts

ASSARIMUL BATTAR

Image
Daga Littafin 'ASSARIMUL BATTAR' Malamai daga shafin Sunnah Medicine sun tattaro wasu alamomi da za ka iya gane cewa Aljani ya shafi mutum ko kuma an yi masa asiri domin ka taimaka ma sa .  1. Mutum ya zama ba ya son karatun Alkur'ani ko saurarensa  2. Rashin son yin ibada kamar sallah, ko a yi ta cikin bacin rai da kasala.  3. Yawan ciwon kai mai tsanani ko 6arin kai ko kuma jiri.  4. Yawan ciwon mara ko baya ko kwankwaso ko kuma ciki wanda ba ya jin magana kuma an rasa me ke kawo shi.  5. Yawan jin tafiyar wani abu a jiki kamar kiyashi ko tsutsa ko kwarkwata tana yawo a kai amma idan an duba ba za a ga komai ba.  6. Yawan mafarke mafarke na abun tsoro ko firgirta da surutai a cikin bacci ko kuma mutum ya ji wani abu mai nauyi ya danne shi ko ya shake masa wuya.  7. Yawan jin tsoro ko faduwar gaba ko wani abu ya dinga yi ma ka gizo ko kuma ka ji kamar ana kiran sunan ki amma ba za ka mai kiran ba. 8. Yawan jin sanyi ko zafi ko rikewar kafa ko wani sas...

ALQUR'AN: SURATU TÁHÀ

Image
Karatun Alkur'ani mai girma. Suratu TaHa, daga Mallam Bashir Halilu. Lambar waya +2348162600700. Dannan wannan shudin rubutun domin kallin bidiyon

ALQUR'AN: SURATU MARYAM

Image
Karatun Alqur'ni mai girma daga bakin Mallam Bashir Halilu. Lambar wayar Mallam 08162600700. Ga cikakken bidiyon acikin wannan shudin rubutun

QUR'AN RECITATION: SURATUL KAHF

Image
Karatun Alqur'ani mai girma daga Mallam Bashir Halilu. Lambar wayar Mallam 08162600700. Karatun Mallam acikin wannan bidiyo

KAMBUN IDO DA KAMBUN BAKA DA KUMA MAITA

Image
Mallam Bashir Halilu. Lambar wayar Mallam 08162600700. Kalli cikakken bidiyon acikin wannan shudin rubutun https://youtu.be/ztbkNaXzrDk

HUKUNCIN SHAN RUBUTU DA DAURA LAYA A ADDININ MUSULUNCI

Image
Daga Mallam Bashir Halilu mai ruq'yah da harhada magunguna na musulunci da na gargajiya. Lambar wayar Mallam 08162600700 Kalli bidiyon Mallam acikin wannan shudin rubutun https://youtu.be/c3wY9ySzkbQ

YADDA ZA KA MALLAKI ALJANI YA DINGA YI MA KA AIKI

Image
Bayani daga Maallam Bashir Halilu mai ruq'yah da harhada magunguna na musuluinci. Lambar wayar Mallam +2348162600700. Danna wannan shudin rubutun ka kalli cikakken bidiyo https://youtu.be/ts_O8tahx_A