Skip to main content

Posts

Featured

TAKOBI MAI KAIFI DOMIN YAƘI DA MASIHIRTA DA BOKAYE. Fasarar Littafin Assarimul Battar.Daga shafin Bashir Halilu. (Darasi na 2).

BABI NA ƊAYA.  1- Ma'anar Tsafi ko Sihiri.  a) Tsafi a harshen Larabci.     * Mallam Al-Laith ya ce: "Tsafi wani abu ne da ake yi domin neman kusantar shaiɗan tare da neman taimakonsa." * Mallam Al-Azhari ya ce: "Asalin tsafi shine karkatar da abu daga gaskiyarsa zuwa wani abu daban."    *  Ibn Mandhur ya ce: "Mai tsafi yana nuna ƙarya a matsayin gaskiya kuma yana karkatar da abu daga asalin gaskiyarsa, ya juyar da shi."    * Shamar ya ruwaito daga Ibn Aisha ya ce: "Larabawa sun kira tsafi ne da sunan 'sihr' saboda yana mayar da lafiya zuwa rashin lafiya."   * Ibn Faris ya ce: "Wasu Malaman sun ce tsafi yana nufin nuna ƙarya a matsayin gaskiya."    * A cikin Littafin Al-Mu’jamul-Waseet, aka ce, tsafi yana nufin: "Wani abu mai ɓoyayye wanda aka yi shi ga hanyar hikima."   * A cikin Littafin Muheetil-Muheet kuma aka ce, tsafi yana nufin: "Nuna abu a cikin mafi kyau ga mutane domin su ruɗu ko a ɓatar da hankalins...

Latest Posts

TAKOBI MAI KAIFI DON YAƘI DA MUGWAYEN MASIHIRTA, BOKAYE. Darasi na ɗaya (1).

ZA MU FARA DARASI KYAUTA DOMIN FASSARA LITTAFIN ASSARIMUL BATTAR FITTASADDI LISSAHARATIL ASHRAR, TA BIDIYO DA KUMA RUBUTU.

CETON MANZON ALLAH (SAW)

AMFANIN NAMAN ƁERA WAJEN ƘARA LAFIYA. DAGA SHAFIN BASHIR HALILU. LAMBAR WAYA 08162600700, 08134434846.

SON ZUCIYAR ƳAN BID'A

CIGABA DA AYYUKAN ALKHAIRI BAYAN RAMADAN.

SALLAR IDI DA SAURAN ABUBUWAN DA KE DA ALAƘA DA ITA. DAGA SHAFIN BASHIR HALILU. LAMBAR WAYA 08162600700, 08134434846.

AMFANIN LALLE GA MATA. DAGA SHAFIN BASHIR HALILU. LAMBAR WAYA 08162600700, 08134434846

MAGANIN CIWON NONO DA SAURAN MATSALOLIN NONO GA MATA. DAGA SHAFIN BASHIR HALILU. LAMBAR WAYA 08162600700, 08134434846.

SIHIRIN RABA ƘAUNA / ASIRIN FARRAƘU. DAGA SHAFIN BASHIR HALILU. LAMBAR WAYA 08162600700, 08134434846.